ISWAP ta Kashe ‘Yan Sanda 2 da Soja 1 a Malam Fatori 

0
ISWAP ta Kashe 'Yan Sanda 2 da Soja 1 a Malam Fatori    Rahotanni daga jahar Borno na cewa ISWAP ta kashe yan sandan Najeriya biyu da soja daya a wani hari da kungiyar ta kai Malan Fatori. PRNigeria ta rawaito cewa...

 Faransa ta yi Allah wadai da Goyan Bayan Sanya Hijabi a Turai

0
Faransa ta yi Allah wadai da Goyan Bayan Sanya Hijabi  a Turai   Gwamnatin Faransa ta yi Allah wadai da wani kamfen da ɓangaren kare haƙƙin ɗan Adam na majalisar Turai ta ƙaddamar a intanet da nufin ƙarfafa amincewa da tsarin...

Kotu ta Tsare wanda ya Kira Gwamna Ganduje ‘Barawon Kano’ a Facebook

0
Kotu ta Tsare wanɗa ya Kira Gwamna Ganduje 'Barawon Kano' a Facebook   An gurfanar da wani Mu'azu Magaji Danbala a gaban kotu da ke zamanta a Nomansland a Kano kan cin mutuncin Gwamna Abdullahi Ganduje. An yi karar Danbala ne da...

Jami’an Tsaro Sun Kama Shugaban Majalisar Dokokin Filato da aka Tsige, Abok Ayuba

0
Jami'an Tsaro Sun Kama Shugaban Majalisar Dokokin Filato da aka Tsige, Abok Ayuba Rahotanni daga jahar Filaton Najeriya na cewa jami'an tsaro sun kama shugaban majalisar dokoki da aka tsige Alhamsi din da ta gabata, da kuma wasu yan majalisa...

Hawa 25: Gini ya Ruftawa Mutane a Jahar Legas

0
Hawa 25: Gini ya Ruftawa Mutane a Jahar Legas Wani gini mai hawa 25 da ake aikin gininsa a birnin Ikkon jahar Legas a Najeriya ya rushe tare da binne mutane. Lamarin ya faru ne a yau Litinin a unguwar Ikoyi...

Hukumar OCRITIS ta kama Masu Safarar Miyagun ƙwayoyi a Damagaram

0
Hukumar OCRITIS ta kama Masu Safarar Miyagun ƙwayoyi a Damagaram Hukumar yaƙi da fatauci da shan miyagun ƙwayoyi ta Jamhuriyar Nijar OCRITIS, ta ce ta kama mugayen ƙwayoyi a wani yanki na jahar Damagaram da ke kan iyaka da Najeriya. OCRITIS...

Duniya na Cikin Mumunan Haɗari, Saboda Matsalolin Dumamar Yanayi – Boris Johnson

0
Duniya na Cikin Mumunan Haɗari, Saboda Matsalolin Dumamar Yanayi - Boris Johnson Firaministan Birtaniya, Boris Johnson ya buɗe taro mai muhimmanci kan sauyin yanayi na Majalisar Dinkin Duniya a Scotland yana mai gargadin cewa duniya na cikin mumunan haɗari, saboda...

An Sace Kiristoci Sama da 100 a Jahar Kaduna

0
An Sace Kiristoci Sama da 100 a Jahar Kaduna Ƴan bindiga sun sace sama da mutum 100 da hallaka mutum guda da kuma jikata wasu biyu a wani hari da suka kai wani coci a jihar Kaduna da ke arewacin...

2023: Zan Nemi Takarar Gwamna a Jahar Kaduna – Shehu Sani

0
2023: Zan Nemi Takarar Gwamna a Jahar Kaduna - Shehu Sani   Tsohon sanata mai wakiltar Kaduna ta Tsakiya, Shehu Sani, ya ce zai nemi takarar gwamna a jahar tasa ƙarƙashin jam'iyyar adawa ta PDP a babban zaɓen 2023. Sanatan wanda aka...

Shugaba Buhari ya Karɓi Baƙuncin Tinubu a Fadarsa da ke Abuja 

0
Shugaba Buhari ya Karɓi Baƙuncin Tinubu a Fadarsa da ke Abuja    Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya karɓi baƙuncin jagoran jam'iyyarsu ta APC, Bola Ahmed Tinubu, a fadarsa da ke Abuja ranar Lahadi. Da isarsa ne kuma suka wata ganawa cikin sirri. Tsohon...