Shugabannin Jam’iyyar APC na Filato Sun Nuna Goyan Bayansu ga Gwamna Lalong a Zaɓen...
Shugabannin Jam'iyyar APC na Filato Sun Nuna Goyan Bayansu ga Gwamna Lalong a Zaɓen 2023
Shugabannin jam'iyyar APC na jahar Filato sun fara shirin kaddamar da takarar gwamna Lalong a babban zaɓen 2023.
A cewarsu gwamnan yana da kwarewar siyasa wajen...
SANYA ANKLET, KO CHAINS A KAFA ; A Mahangar Kimiyar Zamantakewar Dan Adam “Sociology”
SANYA ANKLET, KO CHAINS A KAFA ; A Mahangar Kimiyar Zamantakewar Dan Adam "Sociology"
Kimiyar Zamantakewar Dan Adam Wato "Sociology" ilimine dake nazari da duba kan halayya da dabi'ar Dan Adam, dakuma duba alaqarsa da sauran mutane cikin Al'umma baki...
‘Yan Takarar Gwamna a Jahar Anambra Sun ƙulla Yarjejeniyar Zaman Lafiya
'Yan Takarar Gwamna a Jahar Anambra Sun ƙulla Yarjejeniyar Zaman Lafiya
'Yan takarar gwamna a Jihar Anambra da ke kudancin Najeriya sun sanya hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya a Awka, babban birnin jihar.
A ranar Asabar za a gudanar da zaɓen...
Sojojin Ruwan Senegal Sun Ceto ‘Yan Cirani 80
Sojojin Ruwan Senegal Sun Ceto 'Yan Cirani 80
Sojojin ruwan Senegal sun kubutar da ‘yan cirani sama da 80 a gabar tekun yammacin Afrika, kamar yadda kamfanin dilancin labarai na AFP ya ruwaito.
Rahoton ya ce jirgin ruwan ‘yan cirani ya...
Sojojin Najeriya Sun Kashe ‘Yan Fashin Daji a Kaduna
Sojojin Najeriya Sun Kashe 'Yan Fashin Daji a Kaduna
Sojojin sama na Najeriya sun kashe ‘yan fashin daji da dama a hare-hare ta sama da suka kai a wasu yankuna na Jihar Kaduna.
Kwamishinan Tsaro da Harkokin Cikin Gida Samuel Aruwan...
Ya Kamata a Rika yi wa Masoya Gwajin Shan Miyagun Kwayoyi Gabanin su yi...
Ya Kamata a Rika yi wa Masoya Gwajin Shan Miyagun Kwayoyi Gabanin su yi Aure - NDLEA
Shugaban hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta Najeriya NDLEA Buba Marwa ya ce kamata ya yi a rika yi wa masoya...
Bayan Mutuwarsa: Karon Farko da Aka ji ta Bakin Mahaifiyar Shugaban Boko Haram, Abubakar...
Bayan Mutuwarsa: Karon Farko da Aka ji ta Bakin Mahaifiyar Shugaban Boko Haram, Abubakar Shekau
Falmata Abubakar, mahaifiyar shugaban Boko Haram wanda ya mutu, Abubakar Shekau, ta bayyana cewa tana matuƙar baƙin cikin cewa ɗan da ta haifa ne ya...
Corona: Hukumar Lafiya ta Duniya ta Amince da Rigakafin Cutar da Indiya ta Samar
Corona: Hukumar Lafiya ta Duniya ta Amince da Rigakafin Cutar da Indiya ta Samar
Hukumar lafiya ta duniya WHO ta ce ta amince a soma bada rigakafin annobar corona da Indiya ta samar cikin gaggawa.
Rigakafin da kamfanin Bharat BioTech ya...
Manhajar Pegasus: Amurka ta Sanyawa Kamfanin Isra’ila Takunkumi
Manhajar Pegasus: Amurka ta Sanyawa Kamfanin Isra'ila Takunkumi
Amurka ta sanyawa kamfanin Isra’ila da ya kirkiri manhajar Pegasus takunkumi, da ake zargin gwamnatoci na amfani da ita wajen kutse a wayoyin ‘yan hamayyar siyasa, masu fafutika, ‘yan jarida da sauransu.
Ma’aikatar...
Mai Tsaron Bayan Manchester United, Varane Zai yi Jinyar Wata 1
Mai Tsaron Bayan Manchester United, Varane Zai yi Jinyar Wata 1
Mai tsaron bayan Manchester United Raphael Varane zai shafe kusan wata daya yana jinya.
Varane ya samu rauni a wasan zakarun Turai da United ta tashi 2-2 da Atalanta na...





















