Matashi ya Bayyana Yadda Aka ki Bashi Aiki a Gini Mai Hawa 21 da...
Matashi ya Bayyana Yadda Aka ki Bashi Aiki a Gini Mai Hawa 21 da ya Rufta a Legas
Wani Matashi abinda ya faru da shi ranar gini mai hawa 21 ya rufto kan mutane a unguwar jahar Legas.
Matashin ya bayyana...
Rio Ferdinand Ya Shawarci Manchester United da ta Sallami Kocinta, Solskjaer
Rio Ferdinand Ya Shawarci Manchester United da ta Sallami Kocinta, Solskjaer
Tsohon dan wasan Manchester United Rio Ferdinand, wanda ya ci kofin Premier shida da ya bukaci tsohuwar kungiyar tasa ta sallami kocinta Ole Gunnar Solskjaer saboda kasa tabuka komai...
Dalilin da Zai sa ‘Yan Kasuwa su Dakatar da Shigo da Gas Din Girki...
Dalilin da Zai sa 'Yan Kasuwa su Dakatar da Shigo da Gas Din Girki Najeriya - Najeriya Bassey Essien
'Yan kasuwar da ke shigo da Gas din girki Najeriya sun ce za su daina shigo da shi kasar.
Rahotanni sun bayyana...
Yan Bindiga Sun Kashe Tsohon Sojan Sama, AVM Muhammad Maisaka
'Yan Bindiga Sun Kashe Tsohon Sojan Sama, AVM Muhammad Maisaka
Rundunar ‘yan sandan jahar Kaduna sun tabbatar da kisan tsohon sojan sama, AVM Muhammad Maisaka da wasu ‘yan bindiga su ka yi har gidan sa da ke Rigasa, karamar hukumar...
An Tsige Kakakin Majalisar Imo, Paul Emeziem
An Tsige Kakakin Majalisar Imo, Paul Emeziem
Ƴan majalisar jahar Imo sun tsige kakakin majalisar Paul Emeziem a zaman da majalisar ta yi a ranar Litinin.
Ƴan majalisa 19 ne suka tsige shugaban majalisar daga cikin ƴan majalisar jahar 27.
A cikin...
Yan Bindiga Sun Naɗa Kwamandojinsu a Matsayin Hakimai da Dagatai a Sokoto
'Yan Bindiga Sun Naɗa Kwamandojinsu a Matsayin Hakimai da Dagatai a Sokoto
Yan bindiga karkashin shugabansu Turji sun nada kwamandojinsu a matsayin dagatai a karamar hukumar Sabon Birni a Sokoto.
Sabbin dagatan da aka nada sun bada umurin bude kasuwanni da...
‘Yan ISWAP Sun yi Garkuwa da ‘Ya’Yan Gidan Sarautar Askira Uba
'Yan ISWAP Sun yi Garkuwa da 'Ya'Yan Gidan Sarautar Askira Uba
Miyagun 'yan ta'addan ISWAP sun yi garkuwa da 'ya'yan gidan sarautar Askira Uba har maza uku kan hanyarsu ta zuwa Maiduguri.
'Yan ta'addan sun sace Mohammed Askira da kannansa biyu,...
Corona: An Samu ƙarin Mutane 86 da Suka Kamu da Cutar a Najeriya
Corona: An Samu ƙarin Mutane 86 da Suka Kamu da Cutar a Najeriya
Hukumar daƙile cutuka masu yaɗuwa a Najeriya NCDC ta ce an samu ƙarin mutum 86 da suka kamu da corona a ƙasar a ranar Lahadi.
Cutar ta kashe...
Dalilin da Yasa Sojojin Najeriya Suka Rufe Babbar Gadar Niger
Dalilin da Yasa Sojojin Najeriya Suka Rufe Babbar Gadar Niger
Wasu sojojin Najeriya sun rufe babbar gadar Niger wacce ke tsakanin garin Onitsha da Asaba yayin da mazauna Anambra ke sauraron sakamakon zaben.
Har ila yau, an ji karar harbe-harben bindiga...
APGA ta Lashe Kananan Hukumomi 16 a Zaɓen Anambra
APGA ta Lashe Kananan Hukumomi 16 a Zaɓen Anambra
Alamu na nuna cewa jam'iyyar APGA ba ta shirya tattara komatsanta ba da barin gidan gwamnatin jahar Anambra ba.
Farfesa Chukwuma Soludo ne a halin yanzu ya ke gaba bayan an bayyana...





















