Corona: An Samu ƙarin Mutane 86 da Suka Kamu da Cutar a Najeriya

 

Hukumar daƙile cutuka masu yaɗuwa a Najeriya NCDC ta ce an samu ƙarin mutum 86 da suka kamu da corona a ƙasar a ranar Lahadi.

Cutar ta kashe ƙarin mutum ɗaya a ranar Lahadi

Alƙalumman sun nuna jahar Kaduna ce ta fi yawan waɗanda suka kamu a ranar Asabar da mutum 41.

Sai jahar Legas inda cutar ta fi bazuwa inda aka samu ƙarin mutum 24

A jahar Osun an samu ƙarin mutum 10. A Bauchi an samu mutum shida.

Ga jerin jahohin da aka samu ƙarin masu corona a Najeriya a ranar Lahadi

Kaduna-41

Lagos-24

Osun-10

Bauchi-6

Ekiti-2

Ondo-2

Edo-1

Jimillar mutum 212,713 yanzu corona ta shafa a Najeriya amma 204,379 sun warke.

Cutar kuma ta kashe jimillar mutum 2,906 a Najeriya

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here