Gasar da ‘Yan Najeriya su ke yi a Kasashen Waje, Alama ce ta Ingantaccen...

0
Gasar da ‘Yan Najeriya su ke yi a Kasashen Waje, Alama ce ta Ingantaccen Ilimin da su ke Samu a Najeriya - Shugaba Buhari   Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce yanayin gasar da ‘yan Najeriya su ke yi a kasashen...

Crypto: Majalisar Malaman Indonesia ta Haramta Amfani da Tallata kuɗin Intanet a Matsayin Haja

0
Crypto: Majalisar Malaman Indonesia ta Haramta Amfani da Tallata kuɗin Intanet a Matsayin Haja   Majalisar malamai ta Indonesia ta yanke hukuncin cewa amfani da kuɗin intanet na crypto a matsayin hanyar ciniki, haramun ne a Musulunci, amma ta ce ana...

Shawarar da Aisha Yesufu ta ba wa ‘Yan Kungiyar IPOB

0
Shawarar da Aisha Yesufu ta ba wa 'Yan Kungiyar IPOB   Aisha Yesufu ta ba ‘Yan kungiyar IPOB su hada-kai da Jam’iyyar APGA a yankin Kudu maso gabas. ‘Yar gwagwarmayar tace IPOB za ta iya amfani da farin jininta, ta rika juya...

An Gurfanar da Malamin Jami’ar Jahar Kwara a Gaban Kotu Bisa Zargin sa da...

0
An Gurfanar da Malamin Jami'ar Jahar Kwara a Gaban Kotu Bisa Zargin sa da Yunkurin Yin Lalata da Dalibarsa   Pelumi Adewole, malamin jami’ar jahar Kwara, ya gurfana gaban wata kotun majistare da ke zama a Ilori bisa zargin sa da...

‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 8 a Harin da Suka Kai Zangon Kataf

0
'Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 8 a Harin da Suka Kai Zangon Kataf   Wasu yan bindiga da ake zargin fulani makiyaya ne sun kai hari kauyuka biyu dake ƙaramar hukumar Zangon Kataf a Kaduna. Rahotanni sun tabbatar da cewa mutum 8...

Majalisar Dattawa ta yi Jimamin Kisan Gillar da ‘Yan Bindiga Suka yi wa Jama’a...

0
Majalisar Dattawa ta yi Jimamin Kisan Gillar da 'Yan Bindiga Suka yi wa Jama'a fiye da 120 a Jahar Sokoto   Majalisar dattawa ta yi shiru na minti daya a matsayin jimamin kisan gilla kan jama'ar Sokoto fiye da 120. Yan bindigar...

Hukuncin da Kotu ta Yankewa ‘Dan Ta’addan Boko Haram

0
Hukuncin da Kotu ta Yankewa 'Dan Ta'addan Boko Haram   Bayan kimanin shekaru biyar, kotu ta kammala Shari'a kan dan ta'addan Boko Haram a jahar Ekiti. An kama dan ta'addan da laifin kashe jami'in da sanda da kuma mallakan muggan makamai. Alkalin yace...

Manyan Tsagerun ‘Yan Bindiga 4 Sun Shiga Hannu a Jahar Sokoto

0
Manyan Tsagerun 'Yan Bindiga 4 Sun Shiga Hannu a Jahar Sokoto   Wasu mutum hudu da ake zargin manyan tsagerun yan bindiga ne sun shiga hannu a jahar Sokoto. Kwamandan rundunar NSCDC yace an gayyaci wani babban mutum wanda ake zargin yana...

‘Yan Ta’addan Boko Haram Sun Kona Gidaje da Dukiyoyin Jama’a a Garin Askira Uba...

0
'Yan Ta'addan Boko Haram Sun Kona Gidaje da Dukiyoyin Jama'a a Garin Askira Uba da ke Borno     Rahoto ya bayyana cewa, wasu miyagun 'yan ta'addan Boko Haram sun fatattaki wani kauye a jahar Borno. A halin da ake ciki, sun fatattaki...

Shugaba Buhari ya Bukaci Majalisa da ta Tabbatar da Tantance Farfesa Omotayo a Matsayin...

0
Shugaba Buhari ya Bukaci Majalisa da ta Tabbatar da Tantance Farfesa Omotayo a Matsayin Darakta-Janar na NIPSS   The Nation ta rawaito cewa, Shugaba Muhammadu Buhari a ranar Talata ya bukaci majalisar dattijai ta tabbatar da tantance Farfesa Ayo Omotayo a...