Mohammed Gharouda ya Bukaci Hukumar Zaɓen Kasar Libya da ta Dakatar da Takarar Saif...
Mohammed Gharouda ya Bukaci Hukumar Zaɓen Kasar Libya da ta Dakatar da Takarar Saif al-Islam Gaddafi
Babban mai shigar da kara na sojin Libya, Mohammed Gharouda, ya bukaci hukumar zaben kasar ta dakatar da takardun neman takarar Saif al-Islam Gaddafi,...
Yajin Aiki: Kungiyar ASUU ta Bai wa Gwamnatin Najeriya Wa’adin Mako 3
Yajin Aiki: Kungiyar ASUU ta Bai wa Gwamnatin Najeriya Wa'adin Mako 3
Kungiyar malaman jami`a a Najeriya ASUU ta bai wa gwamnatin kasar wa`adin mako uku ko ta cika alkawarin da ta yi na biyan wasu bukatun `ya`yanta ko kuma...
‘Yan Bindiga Sun Hallaka Mutane 15 a Jahar Sokoto
'Yan Bindiga Sun Hallaka Mutane 15 a Jahar Sokoto
Akalla mutum 15 ne suka mutu a wani hari da yan bindiga suka kai wasu kauyuka biyu a jihar Sokoto dake arewacin Najeriya.
Gwamnan jihar Aminu Tambuwal wanda ya tabbatar da faruwar...
ɗan Sandan da Ake Zargi da Harbe Yarinya a Kamaru ya Shiga Hannun Hukuma
ɗan Sandan da Ake Zargi da Harbe Yarinya a Kamaru ya Shiga Hannun Hukuma
Hukumomi sun kama ɗan sandan da ake zargi da harbe wata yarinya mai shekara takwas a Kamaru.
Ɗan sandan ya yi harbi kan wata mota da ta...
Jirgin Yaƙin NAF ya yi Ruwan Bama-Bama Kan Taron Mayakan ISWAP a Borno
Jirgin Yaƙin NAF ya yi Ruwan Bama-Bamai Kan Taron Mayakan ISWAP a Borno
Rahotanni daga jahar Borno sun nuna cewa sojoji sun hallaka mayakan ISWAP da yawan gaske a wani harin sama da kasa.
A cewar wata majiya, jirgin yaƙin NAF...
Rikici ya Sake Kunno Kai Tsakanin ‘Ya’Yan Jam’iyyar APC a Zamfara
Rikici ya Sake Kunno Kai Tsakanin 'Ya'Yan Jam'iyyar APC a Zamfara
Sabon rikici ya sake kunno kai tsakanin 'yayan jam'iyyar jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a jahar Zamfara.
Jahar Zamfara na cikin jahohin da rikici ya hana jam'iyyar APC gudanar da...
An Tabbatar da Mutuwar Birgediya Janar Dzarma Zirkushi da Sojoji 3 da Mayakan ISWAP...
An Tabbatar da Mutuwar Birgediya Janar Dzarma Zirkushi da Sojoji 3 da Mayakan ISWAP Suka Kashe
Yan ta'adan ISWAP sun kai mumunan hari sansanin Sojojin Najeriya dake jahar Borno ranar Asabar.
Wannan ya biyo bayan kisan manyan kwamandojinsu da hukumar Soji...
Mutane 3 Sun Mutu a ƙasar Masar Sanadiyyar Harbin Kunama
Mutane 3 Sun Mutu a ƙasar Masar Sanadiyyar Harbin Kunama
Rahotanni daga Masar na cewa kunamu sun kashe mutum uku a kudancin birnin Aswan bayan ruwan sama mai ƙarfi ya jawo su kan tituna da cikin gidajen mutane.
Ma'aikatar lafiya ta...
‘Yan Bindiga Sun yi wa Dagaci Yankan Rago Sun Kuma Kashe Mutane 8 a...
'Yan Bindiga Sun yi wa Dagaci Yankan Rago Sun Kuma Kashe Mutane 8 a Zamfara
Wasu yan bindiga sun kutsa kauyen Tungar Ruwa a jahar Sokoto sun yi wa dagacin garin yankan rago.
Mai magana da yawun yan sandan jahar Mohammed...
Bayan Ciro Kudi: An Kama Masu Bin Sawun Mutane Zuwa Bankuna Don yi Musu...
Bayan Ciro Kudi: An Kama Masu Bin Sawun Mutane Zuwa Bankuna Don yi Musu Fashi a Jahar Kano
Jami’an tsaro na fararen kaya, SSS reshen jahar Kano sun kama wasu shu’umai 3, kwararru akan bin sawun mutane
zuwa bankuna don yi...




















