Shugaba Buhari na Goyan Bayan Mayar da Kujerar Shugabancin Kasar nan Kudu – Jigon...
Shugaba Buhari na Goyan Bayan Mayar da Kujerar Shugabancin Kasar nan Kudu - Jigon APC
Wani jigon jam'iyyar APC ya bayyana cewa, Shugaba Buhari na goyon bayan mayar da kujerar shugabancin kasar nan kudu.
Ya bayyana haka ne yayin da yake...
CIGABA (II) AKAN SANYA ANKLET KO CHAINS A KAFA; A Mahangar Kimiyar Zamantakewar Dan...
CIGABA (II) AKAN SANYA ANKLET KO CHAINS A KAFA; A Mahangar Kimiyar Zamantakewar Dan Adam "Sociology"
Cigaba da bayani akan fahimtar makarantar "Symbolic interactionism" da kuma nazarin Erving Goffman akan "Tie sings"
Kamar yadda Goffman yace; Tie signs wasu alamomi ne...
Rahoto ya Bayyana Yadda Afirka ta Kudi ta Gawurta Wajen Aikata Laifuka
Rahoto ya Bayyana Yadda Afirka ta Kudi ta Gawurta Wajen Aikata Laifuka
Alƙaluman aikata laifuka na baya-bayan nan da aka fitar na Afirka ta Kudu "abu ne mai muni kamar na baya", a cewar Ministan Harkokin 'Yan Sanda Bheki Cele.
Kamar...
‘Yan Mata 7 Sun Rasa Rayukansu Sanadiyyar Hatsarin Jirgin Ruwa a Jigawa
'Yan Mata 7 Sun Rasa Rayukansu Sanadiyyar Hatsarin Jirgin Ruwa a Jigawa
Rahotanni daga Jihar Jigawa a arewacin Najeriya na cewa wasu ‘yan mata bakwai sun rasa rayukansu bayan da kwale-kwalen da suke tafiya a ciki ya kife ranar Alhamis...
Kamfanin Zirga-Zirgar Jiragen Sama na Emirates ya Sake Soke Jigilar Shiga da Fita Daga...
Kamfanin Zirga-Zirgar Jiragen Sama na Emirates ya Sake Soke Jigilar Shiga da Fita Daga Najeriya
Kamfanin zirga-zirgar jiragen sama na Emirates mallakar Daular Larabwa ya sake soke jigilar shiga da fita daga Najeriya har zuwa 30 ga watan Nuwamba.
Cikin wata...
kwana 25 da Rufewa: An Buɗe Layukan Intanet a Sudan
kwana 25 da Rufewa: An Buɗe Layukan Intanet a Sudan
Hukumomi a Sudan sun buɗe layukan intanet kusan wata ɗaya da rufe su biyo bayan juyin mulkin da sojoji suka yi wanda ya hamɓarar da gwamnatin riƙon ƙwarya.
An dawo wa...
Zan yi Nazari Kan Buƙatar Sakin Nnamdi Kanu – Shugaban Buhari ga Dattawan Ibo
Zan yi Nazari Kan Buƙatar Sakin Nnamdi Kanu - Shugaban Buhari ga Dattawan Ibo
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ce zai yi nazarin buƙatar da ya kira "mai girman gaske" ta neman ya saki Nnamdi Kanu wadda ƙungiyar dattawan al'ummar...
Dauko Kaya Daga China Zuwa Legas ya fi Arha a Kan Kai Kaya Daga...
Dauko Kaya Daga China Zuwa Legas ya fi Arha a Kan Kai Kaya Daga Legas Zuwa Kano - Shugaban Kamfanin BUA
Shugaban kamfanin BUA, Abdussamad Rabiu, ya ce dauko kaya daga China zuwa Legas ya fi arha a kan kai...
Yadda Kamfanin Iran Yake yi wa Mutane Ta’adi – NCC
Yadda Kamfanin Iran Yake yi wa Mutane Ta’adi - NCC
Hukumar kula da sadarwa ta Najeriya tace masu kutse na kokarin damfarar mutane a Najeriya.
A wata sanarwa da ta fito a yau, NCC ta ja-kunnen jama’a game da kamfanin Iran...
Sheikh Gumi ya Bude wa Fulani Makiyaya Makaranta a Dazukan Jahar Kaduna
Sheikh Gumi ya Bude wa Fulani Makiyaya Makaranta a Dazukan Jahar Kaduna
Rahotanni sun ce sanannen malamin addinin musuluncin nan a arewacin Najeriya Sheikh Ahmad Gumi, ya buda makaranta ga fulani makiyaya da ke zaune a dazukan jahar Kaduna.
Sheikh Gumi...





















