Zanga-Zanga: An kashe Mutane 5 a Lebanon
Zanga-Zanga: An kashe Mutane 5 a Lebanon
An harbe mutane biyar har lahira a Beirut babban birnin Lebanon a lokacin wata zanga zanga ta nuna adawa da binciken da ake gudanarwa game da nakiyoyin da suka fashe bara a tashar...
Wajen da ya fi Ko Ina Zafi a Duniya a Cikin Awa 24
Wajen da ya fi Ko Ina Zafi a Duniya a Cikin Awa 24
An ayyana filin Arafa a matsayin wajen da ya fi ko ina zafi a duniya, a cewar Dr. Abdullah Al-Misnad, wani tsohon malamin yanayi a Jami'ar Al-Qassim...
Abduljabbar Kabara: Malamin ya ƙalubalanci Lauyoyin da ke Kare Shi a Kotu
Abduljabbar Kabara: Malamin ya ƙalubalanci Lauyoyin da ke Kare Shi a Kotu
Fitaccen malamin addini musuluncin nan a Kano Sheikh Abduljabbar Nasir Kabara ya nuna rashin gamsuwarsa kan yadda sabbin lauyoyinsa ke kare shi a kotu kan bayyana shaidu da...
Bada Cek Din Bogi: Shugaban kasar Ruwanda ya Yafewa Tsohon Firaministan kasar, Pierre Damien...
Bada Cek Din Bogi: Shugaban kasar Ruwanda ya Yafewa Tsohon Firaministan kasar, Pierre Damien Habumuremyi
Shugban kasar Ruwanda Paul Kagame ya yafe wa tsohon firaiministan sa Pierre Damien Habumuremyi wanda aka yanke wa hukuncin shekara uku gidan yari saboda fitar...
Squid Game: fim ɗin da Aka Kalla Sau Miliyan 111 a kwana 28
Squid Game: fim ɗin da Aka Kalla Sau Miliyan 111 a kwana 28
Ba a bar ƴan Najeriya a baya ba wajen tattaunawa kan fim mai dogon zango da ya shahara a duniya a baya-bayan nan wanda kamfanin Netflix ya...
ISWAP: Gwamnatin Najeriya ta Tabbatar da Mutuwar shugaban Kungiyar, Al-Barnawi
ISWAP: Gwamnatin Najeriya ta Tabbatar da Mutuwar shugaban Kungiyar, Al-Barnawi
Rundunar sojan Najeriya ta tabbatar da mutuwar Abu Musab al-Barnawi, wanda shi ne shugban ƙungiyar IS na Yammacin Afirka wadda aka fi sani da ISWAP.
"Ya mutu kuma zai ci gaba...
Jam’iyyar PDP ta Fitar da ‘Dan Takarar Shugabancinta
Jam'iyyar PDP ta Fitar da 'Dan Takarar Shugabancinta
Jaridar Vanguard ta rawaito cewa, tsohon shugaban majalisar dattawa, Dakta Iyorchia Ayu ya zama dan takarar shugabancin jam'iyar PDP, gabanin babban taron ta na kasa na ranar 31 ga watan Oktoba.
Fitowar Ayu...
Jam’iyyar APC na Shirin yin Magudin Zaben 2023 – ‘Dan Majalisar Wakilai
Jam'iyyar APC na Shirin yin Magudin Zaben 2023 - 'Dan Majalisar Wakilai
An zargi jam’iyyar All Progressives Congress da kulla-kulla don yiwa duk sauran jam’iyyun siyasa magudi a zaben 2023.
Dan majalisar wakilai ne yayi wannan zargi a ranar Laraba, 13...
Kamfanin MultiChoice na Duba Yuwuwar Yin Wasan Kwaikwayo Kan Uwargidan Shugaba Buhari, Aisha Buhari
Kamfanin MultiChoice na Duba Yuwuwar Yin Wasan Kwaikwayo Kan Uwargidan Shugaba Buhari, Aisha Buhari
Kamfanin nishadantarwa da ke karkashin MultiChoice, Africa Magic, ya na duba yuwuwar yin wasan kwaikwayo kan Aisha Buhari.
Kamar yadda shugaban kamfanin ta Najeriya, Busola Tejumola ta...
Corona: Dokar Hana Shiga Ofis Kan Cutar a Najeriya na Tayar da Hankali
Corona: Dokar Hana Shiga Ofis Kan Cutar a Najeriya na Tayar da Hankali
Bayan da gwamnatin tarayyar Najeriya ta sanar da cewa daga ranar daya ga watan Disamba duk wani ma'aikacin gwamnatin ba za a bar shi ya shiga ofis...





















