Shirin Nukiliya: Babban jami’in EU Zai Ziyarci Tehran

0
Shirin Nukiliya: Babban jami'in EU Zai Ziyarci Tehran A wannan Alhamis din ne babban mai sanya ido na tarayyar turai kan Iran zai ziyarci Tehran, don roƙon ƙasar ta sake shiga tattaunawa a Vienna kan shirinta na nukiliya. Enrique Mora yana...

Yadda Tsadar Gas ya Maida ‘Yan Najeriya Amfani da Icce ko Gawayi Gurin Girki

0
Yadda Tsadar Gas ya Maida 'Yan Najeriya Amfani da Icce ko Gawayi Gurin Girki Mazauna yankin Makurdi na jahar Benue sun koma girki da icce da gawayi sakamakon tashin tsananin tsadar gas din girki. Rahotanni na cewa ana sayar da tukunyar...

Gwamnatin ƙasar Nijar ta Dawo da Dokar Hana Hawa Babura a Sassan Jahar Tillabery

0
Gwamnatin ƙasar Nijar ta Dawo da Dokar Hana Hawa Babura a Sassan Jahar Tillabery Dokar hana amfani da babura don zirga-zirga a wasu sassan jahar Tillabery na Nijar da gwamnatin ƙasar ta ɓullo da ita bayan taron kwamitin tsaro na...

Jahohin da Suka fi Yawan Motoci a Najeriya

0
Jahohin da Suka fi Yawan Motoci a Najeriya Cikin motoci miliyan 13 da ke hawa a titunan Najeriya, kashi 50 cikin 100 da ke wakiltar miliyan 6.5 ana hawansu ne a jahohin Legas da Kano, jahohi biyu mafiya karfi a...

Kashe ɗalibin Italiya: Ana Shari’ar Jami’an tsaron Masar 

0
Kashe ɗalibin Italiya: Ana Shari'ar Jami'an tsaron Masar  A yau ake ci gaba da shari'ar wasu jami'an tsaron Masar guda hudu, a gaban wata kotu a kasar Italiya. Ana zargin mutanen da za a yi shari'ar ba tare da su ba,...

Shirinta na nukiliya: Mun Shirya Amfani da Wasu Hanyoyi na Daban na Hukunta Iran...

0
Shirinta na nukiliya: Mun Shirya Amfani da Wasu Hanyoyi na Daban na Hukunta Iran - Amurka Sakataren harkokin wajen Amurka Antony Blinken ya ce sun shirya amfani da wasu hanyoyi na daban na hukunta Iran matsawar ta ci gaba da...

Mun Shirya wa Zaben Anambra – Janar Usman Alkali Baba

0
Mun Shirya wa Zaben Anambra - Janar Usman Alkali Baba Sifeta Janar na Yan sandan Najeriya ya ce rundunarsa ta shirya tsaf don ganin cewa an gudanar da zabe cikin lumana a jahar Anambra da ke Kudancin kasar. IGP Usman Alkali...

Igboho na Fama da Ciwon Koda a Gidan Yarin Benin – Lauya

0
Igboho na Fama da Ciwon Koda a Gidan Yarin Benin - Lauya Lauyan mai fafutukar kafa kasar Yarbawa a Najeriya Sunday Igboho ya ce gwaji ya nuna cewa akwai alamun yana dauke da ciwon koda ko na huhu. A hira da...

APGA Zuwa APC: Mataimakin gwamnan jahar Anambra ya Sauya Sheka

0
APGA Zuwa APC: Mataimakin gwamnan jahar Anambra ya Sauya Sheka Mataimakin gwamnan jahar Anambra Nkem Okeke ya sauya sheka daga jam'iyar APGA zuwa APC mai mulki a Najeriya. Kafafen yada labarai na cikin gida sun ruwaito cewa an gabatar da Mr...

‘Yan Bindiga Sun Kashe Sojojin Najeriya 5 a Zamfara

0
'Yan Bindiga Sun Kashe Sojojin Najeriya 5 a Zamfara Rahotanni daga Zamfara na cewa ƴan bindiga sun kashe sojojin Najeriya biyar a kauyen Wanzamai da ke karamar hukumar Tsafe. Wanzamai na kan iyakar jahar Zamfara da Katsina a yankin Arewa maso...