2023: Abdulmumin Jibrin Kofa ya fara shirin haɗa kan matasan Najeriya mai laƙabin G...

0
2023: Abdulmumin Jibrin Kofa ya fara shirin haɗa kan matasan Najeriya mai laƙabin G – 23   A dai-dai lokacin da manyan zaɓukan Najeriya da za a yi a shekarar 2023 ke ƙara matsowa tsohon ɗan majalisar tarayya  mai wakiltar mazabar...

Alamu na Nuna za a Maida wa INTELS Kwangilar Tsaron Jiragen Ruwa

0
Alamu na Nuna za a Maida wa INTELS Kwangilar Tsaron Jiragen Ruwa Bincike ya nuna ana shirin a maida wa INTELS kwangilar tsaron jiragen ruwa.  A 2019 ne NPA ta karbe kwangilar gadin da aka ba kamfanin a tashoshin ruwa Alamu...

Ribar da Dangote da BUA ke Samu a Cikin Sa’o’i 8

0
Ribar da Dangote da BUA ke Samu a Cikin Sa'o'i 8 Biloniyoyin Najeriya, Aliko Dangote da Rabiu Abdulsamad, su na cigaba da samun shuhura tare da tumbatsar dukiya ta kasuwancin siminti da abinci.  Arzikin Dangote ya karu da kashi 0.03 yayin...

Masu Kaiwa ‘Yan Bindiga Bayanai Kan Sarkin Bungudu ke Hana Yunkurin Ceto Shi

0
Masu Kaiwa 'Yan Bindiga Bayanai Kan Sarkin Bungudu ke Hana Yunkurin Ceto Shi Masu kaiwa yan bindiga bayanai ke hana ruwa gudu wajen yunkurin ceto mai martaba Sarkin Bungudu, Hassan Attahiru, duk da an biya kudin fansar milyan ashirin. Yan bindiga...

Shugaba Buhari ya Nada Dr Ezra Yakusak a Matsayin Shugaban NEPC

0
Shugaba Buhari ya Nada Dr Ezra Yakusak a Matsayin Shugaban NEPC Shugaban Nigeria Muhammadu Buhari ya amince da nadin Dr Ezra Yakusak a matsayin shugaban NEPC.  Garba Shehu, mai magana da yawun shugaban kasa ne ya bayyana hakan cikin wata sanarwa...

Mata da ‘Ya’yanta Sun wa Matashi Duka Tare da Kona Shi a Kano

0
Mata da 'Ya'yanta Sun wa Matashi Duka Tare da Kona Shi a Kano Rundunar 'yan sanda a jahar Kano ta kama wata mata da 'ya'yanta kan lakaɗawa wani matashi duka tare da kona shi da ruwan zafi. Mata da yaranata sun...

Shugabannin Fansho na karkatar da kuɗaɗen Jama’a a Najeriya – EFCC

0
Shugabannin Fansho na karkatar da kuɗaɗen Jama'a a Najeriya - EFCC Shugaban hukumar EFCC Abdulrasheed Bawa ya ce shugabannin kamfanonin fansho na karkatar da bilyoyin kudaden mutane a Najeriya. Ya shaida hakan ne a taron kwanaki biyu da ya ke halartar...

Hukumar Kwastam za ta ƙwace Jirage na ɗaiɗaikun Jama’a 29 a Najeriya

0
Hukumar Kwastam za ta ƙwace Jirage na ɗaiɗaikun Jama'a 29 a Najeriya Hukumar kwastam a Najeriya ta yi barazanar ƙwace wasu jirage na ɗaiɗaikun jama'a 29 waɗanda masu su ba su biya kudaden fito ba. A wani rahoto da ta fitar...

Jiga-Jigan APC a Kano  na Zargin Gwamna Ganduje da Yin Babakere Tare da Yin...

0
Jiga-Jigan APC a Kano  na Zargin Gwamna Ganduje da Yin Babakere Tare da Yin Gaban Kasan  a Jahar A daidai lokacin da jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya ke shirin gudanar da zaɓen shugabaninta a matakin jaha, bisa ga dukkan alamu...

Abubuwa Game da Sakonnin da yake Yaɗawa Akan Manhajar WhatsApp 

0
Abubuwa Game da Sakonnin da yake Yaɗawa Akan Manhajar WhatsApp  A kwanan nan duk mai amfani da dandalin sada zumunta na Whatsapp to ya gamu da ɗaya daga cikin waɗannan sakonnin da zami bayani a kai.  Mutane na ta kokarin turawa...