Gungun Mutane Sun Kashe Mai Kisan Mutane a Kenya

0
Gungun Mutane Sun Kashe Mai Kisan Mutane a Kenya Wani gungun mutane a Yammacin Kenya ya kashe wani mutum mai kisan mutane da ya amsa laifinsa, wanda ya tsere daga hannun ƴan sanda kwana biyu da suka gabata, a cewar...

Gwamnatin Najeriya ta Bawa Ma’aikata Hutu Ranar Maulidi

0
Gwamnatin Najeriya ta Bawa Ma'aikata Hutu Ranar Maulidi Gwamnatin Najeriya ta ayyana ranar Talata 19 ga watan Oktoba a matsayin ranar hutu ga ma'aikata domin tunawa da ranar haihuwar Annabi Muhammadu SAW wato Maulidi. Ministan Harkokin Cikin Gida Rauf Aregbesola ne...

China: Kamfanin Apple ya Goge Manhajar Al-Ƙur’ani Daga App Store 

0
China: Kamfanin Apple ya Goge Manhajar Al-Ƙur'ani Daga App Store  Kamfanin Apple ya goge manhajar Al-Ƙur'ani mai tsarki ta Quran Majeed daga shagon manhajojinsa na App Store a China bayan gwamnatin ƙasar ta nemi ya yi hakan. Ana ci gaba da...

Dakarun Afrika ta Kudu Sun Kubutar da Ministocin da Aka yi Garkuwa da su

0
Dakarun Afrika ta Kudu Sun Kubutar da Ministocin da Aka yi Garkuwa da su Dakaru na musaman a Afrika ta Kudu sun kubutar da wasu ministocin gwamnati biyu da wani mataimakin minista da tsoffafin mayakan da suka yi gwagwamayar kawar...

Mahara Sun Kashe Mutane 12 a Zamfara

0
Mahara Sun Kashe Mutane 12 a Zamfara Wasu 'yan bindiga sun kashe mutane fiye da 10 a Ƙaramar Hukumar Kauran Namoda ta Jahar Zamfara ranar Alhamis da dare. Wani ɗan asalin yankin ya shaida wa BBC Hausa cewa maharan sun afka...

Ma’aikatan Ceto a Spain na Neman ‘Yan Cirani 21 da Suka Nutse a Ruwa

0
Ma'aikatan Ceto a Spain na Neman 'Yan Cirani 21 da Suka Nutse a Ruwa Ma’aikatan ceto a kudu maso yammacin ƙasar Spain na neman 'yan cirani 21 da suka ɓata bayan jirgin ruwansu ya kife a tekun Cape Trafalgar. Ya zuwa...

Gwamna Ganduje yayi Martani ga ‘Yan Majalisan da Sukayi Masa Tawaye 

0
Gwamna Ganduje yayi Martani ga 'Yan Majalisan da Sukayi Masa Tawaye  Gwamnan jahar Kano yayi martani ga yan majalisan da sukayi masa tawaye.  Ganduje yace kawai sun gaza yiwa jama'arsu komai suna kokarin daura masa.  Daya daga cikin Sanatocin ya zame kansa,...

Magidanci ya Bayyana wa Kotu Dalilin da Yasa ya Kashe Matarsa

0
Magidanci ya Bayyana wa Kotu Dalilin da Yasa ya Kashe Matarsa An gurfanar da wani magidanci a kotu a kasar Kenya kan zarginsa da halaka matarsa.  Ana zargin Stephen Nyangeri Mauti ya halaka matarsa ne don ta fada masa baya gamsarta...

Yadda na Kusa Rasa Kujerata a Karo na Biyu – Gwamna El-Rufa’i

0
Yadda na Kusa Rasa Kujerata a Karo na Biyu - Gwamna El-Rufa'i Gwamna Nasir El-Rufai ya bayyana yadda ya kusa rasa kujerarsa a karo na biyu saboda shirin yi wa malaman jahar gwaji.  Gwamnan na jahar Kaduna ya ce ya so...

Dakarun Najeriya Sun Kashe ‘Yan Fashin Daji fiye da 40

0
Dakarun  Najeriya Sun Kashe 'Yan Fashin Daji fiye da 40 'Yan fashin daji fiye da 40 ne sojojin Najeriya suka kashe a yankin arewa maso yamma cikin mako biyu, a cewar rundunar. Muƙaddashin shugaban sashen yaɗa labarai na rundunar, Benard Onyeuko,...