Tsohon Sakataren Harkokin Wajen Amurka, Colin Powell ya Mutu

0
Tsohon Sakataren Harkokin Wajen Amurka, Colin Powell ya Mutu   Bakar fata na farko da ya taba rike mukamin sakataren harkokin wajan Amurka wanda kuma ya rike mukamin hafsan hafsohin kasar mafi kankantar shekaru Colin Powell ya mutu yana da shekaru...

Ana Daf da Kawo Karshen Matsalolin Safarar Miyagun ƙwayoyi a Najeriya – Shugaban NDLEA

0
Ana Daf da Kawo Karshen Matsalolin Safarar Miyagun ƙwayoyi a Najeriya - Shugaban NDLEA   Shugaban hukumar NDLEA mai yaƙi da fatauci da shan miyagun ƙwayoyi a Najeriya, Buba Marwa, ya ce ana daf da kawo karshen matsalolin safarar miyagun ƙwayoyi...

ƙungiyar Ohanaeze ta ƙabilar Ibo ta yi Kira ga Gwamnatin Najeriya ta Tabbatar an...

0
ƙungiyar Ohanaeze ta ƙabilar Ibo ta yi Kira ga Gwamnatin Najeriya ta Tabbatar an Kai Kanu kotu   Gabanin gurfanar da Nnamdi Kanu, shugaban ƴan awaren Biafra na IPOB a gaban kotu ranar Alhamis, ƙungiyar Ohanaeze ta ƙabilar Ibo ta yi...

Ma’aikatun Gwamnatin Najeriya da ke Daukar Aiki a Halin Yanzu

0
Ma'aikatun Gwamnatin Najeriya da ke Daukar Aiki a Halin Yanzu Domin karin hannaye a gudanar da ayyukansu, wasu hukumomin gwamnati na neman karin ma'aikata. Kowace hukuma ta bayyana abubuwan da ta ke bukat, da kuma lokutan da za a rufa cike...

Za a Binciko ‘Yan Sandan da Aka Gani a Bidiyo Suna yi wa Matashi...

0
Za a Binciko 'Yan Sandan da Aka Gani a Bidiyo Suna yi wa Matashi ƙwace - IGP Usman Baba   Sufeto Janar na 'Yan Sandan Najeriya IGP Usman Alkali Baba ya bayar da uamrnin ƙaddamar da bincike kan 'yan sandan da...

Coci ta ba ni Dala 300 Bayan na yi wa Mata 3 Fyaɗe da...

0
Coci ta ba ni Dala 300 Bayan na yi wa Mata 3 Fyaɗe da Kashe su - Matashi   Wani mutum da ya amsa yi wa mata uku fyaɗe kafin ya kashe su ya zargi wata coci a Kiambu da ke...

‘Yan Bindiga Sun yi Garkuwa da Amurkawa 15 a Haiti

0
'Yan Bindiga Sun yi Garkuwa da Amurkawa 15 a Haiti   Wasu 'yan bindiga sun yi garkuwa da wani rukunin ma'aikatan addinin Kirista na sa-kai kuma Amurkawa a ƙasar Haiti, waɗanda suka haɗa da iyalansu ciki har da yara. Mutum 15 aka...

Rikicin Dakarun Kwastam da ‘Yan sumoga: An kashe mutane 2

0
Rikicin Dakarun Kwastam da 'Yan sumoga: An kashe mutane 2   Jami'an hukumar kwastam a Najeriya sun yi arangama da wasu da ake zargin 'yan sumoga ne a yankin Abeokuta babban birnin Jahar Ogun. Lamarin ya yi sanadiyyar kashe mutum biyu, yayin...

Hukumomin Birtaniya Sun Ayyana Kisan ɗan Majalisa a Matsayin ta’addanci

0
Hukumomin Birtaniya Sun Ayyana Kisan ɗan Majalisa a Matsayin ta'addanci   Bayanai sun nuna cewa mutumin da ake tsare da shi kan kisan dan majalisar Birtaniya, David Amess, a ranar juma'a ya taɓa halartar shirin gwamnati na yaƙi da tsattsauran ra'ayi. Sai...

Corona: Cutar ta Kashe ƙarin Mutane 35 a Najeriya

0
Corona: Cutar ta Kashe ƙarin Mutane 35 a Najeriya   Hukumar NCDC mai yaƙi da cutuka masu yaɗuwa a Najeriya ta ce cutar korona ta kashe ƙarin mutum 35 cikin kwana ɗaya. Cikin rahoton da ta wallafa, hukumar ta ce wasu ƙarin...