Goyon Bayan Sojoji: ‘Yan Sanda Sun Tarwatsa Masu Zanga-Zangar a Sudan

0
Goyon Bayan Sojoji: 'Yan Sanda Sun Tarwatsa Masu Zanga-Zangar a Sudan   Yan sanda sun harba hayaki mai sa hawaye domin tarwatsa masu zanga zanga da ke goyon bayan sojoji, wadanda suka taru a rana ta uku a Khartoum. Masu boren na...

Za mu Kashe N863bn Don Yaƙar Talauci – Gwamnatin Shugaba Buhari

0
Za mu Kashe N863bn Don Yaƙar Talauci - Gwamnatin Shugaba Buhari Gwamnatin Najeriya za ta kashe naira biliyan 863 wurin gudanar da shirye-shiryen tallafa wa al'umma na karshen shekara. Shirye-shirye ne na musamman da gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari ya bullo dasu...

Shugaba Buhari ya Jajanta wa Shugaban Amurka Kan Mutuwar Powell

0
Shugaba Buhari ya Jajanta wa Shugaban Amurka Kan Mutuwar Powell   Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya jajanta wa takwaransa Joe Biden na Amurka kan mutuwar tsohon ministan harkokin waje Colin Powell. Sanarwar wadda mataimaki na musamman ga Shugaban kan yada labarai Garba...

Ambaliyar Ruwa: Mutane 26 Sun Rasa Rayukansu a Indiya

0
Ambaliyar Ruwa: Mutane 26 Sun Rasa Rayukansu a Indiya   Rahotanni daga kudancin Indiya sun ce mamakon ruwan sama ya haddasa ambaliya da ta kashe mutum 26 a jahar Kerala. Daga cikin wadanda suka mutu akwai kananan yara biyar, kuma ana fargabar...

Sababbin Tuhume-Tuhume da Gwamnatin Najeriya ta Gabatar Kan Nnamdi Kanu

0
Sababbin Tuhume-Tuhume da Gwamnatin Najeriya ta Gabatar Kan Nnamdi Kanu   Gwamnatin Najeriya ta shigar da sababbin kararraki 7 kan jagoran 'yan awaren IPOB, Nnamdi Kanu a gaban babban kotun tarayya da ke Abuja. Kararrakin sun kunshi cin amanar kasa da ta'addanci...

Jahohin Najeriya 12 da Gwamnatin Burtaniya ta Gargadi ‘Yan Kasar da su Guji Zuwa

0
Jahohin Najeriya 12 da Gwamnatin Burtaniya ta Gargadi 'Yan Kasar da su Guji Zuwa   Gwamnatin Burtaniya ta gargadi 'yan kasar da su guji zuwa jahohi 12 a Najeriya, inda ta ce akwai yiwuwar kungiyar Boko Haram ta yi garkuwa da...

An Kama Matashiyar da ta Yaɗa Bidiyon Tsiraicin Tsohon Sakataren Din-Din-Din a Ma’aikatar Ilimin...

0
An Kama Matashiyar da ta Yaɗa Bidiyon Tsiraicin Tsohon Sakataren Din-Din-Din a Ma'aikatar Ilimin Jahar Bayelsa, Dr Liverpool   Hukumar tsaro ta farin kaya a Najeriya ta gurfanar da wata matashiya mai shekaru 19 a gaban kotu a Yenagoa da laifin...

Dokar Zaman Gida: A Karon Farko an bi Umarnin IPOB a Abia

0
Dokar Zaman Gida: A Karon Farko an bi Umarnin IPOB a Abia Manyan tituna sun zama wayam, sannan shaguna da ma'aikatun gwamnati sun kasance a rufe a fadin Umuahia babban birnin jahar Abia da ke kudancin Najeriya, sakamakon kullen da...

Jami’an Tsaro Sun Kashe Mahara 10 a Kaduna

0
Jami'an Tsaro Sun Kashe Mahara 10 a Kaduna   Jami'an tsaron Najeriya sun kashe 'yan bindiga 10 a kusa da Fatika da ke karamar hukumar Giwa da ke jahar Kaduna. Hakama rahotanni sun ce wasu maharan sun jikkata a musayar wuta da...

MDD za ta Fara Aikin Rigakafin Cutar Shan Inna a Afghanistan

0
MDD za ta Fara Aikin Rigakafin Cutar Shan Inna a Afghanistan   A karon farko cikin shekaru masu yawa, Majalisar Dinkin Duniya ta ce za ta fara aikin rigakafin cutar shan inna a fadin kasar a Afghanistan. UNICEF ta ce suna da...