Shugaban Turkiyya ya kaiwa Fadar Shugaba Buhari Ziyara

0
Shugaban Turkiyya ya kaiwa Fadar Shugaba Buhari Ziyara   Shugaban Turkiyya Raceb Tayyib Erdogan ya isa fadar shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari a wani bangare na ziyarar kwanaki biyu da yake yi kasar. A karshen tattaunawar da suke yi a halin yanzu...

Mutane 46 sun Rasa Rayukansu sanadiyyar Ambaliyar Ruwa a Indiya

0
Mutane 46 sun Rasa Rayukansu sanadiyyar Ambaliyar Ruwa a Indiya   Kimanin mutane arba'in da shida ne aka tabbatar da mutuwarsu, sakamakon ambaliyar da aka shafe kwanaki biyu ana yi a jahar Uttarakhand da ke arewacin Indiya. Ruwan sama kamar da bakin...

EndSars: Gwamnatin Najeriya ta ce ba a Kashe Kowa ba a Zanga-Zangar ta Bara

0
EndSars: Gwamnatin Najeriya ta ce ba a Kashe Kowa ba a Zanga-Zangar ta Bara   Gwamnatin Najeriya ta ce babu wata tartibiyar shaida da ke nuna cewa an kashe masu zanga-zanga a dandalin Lekki ranar 20 ga watan Oktoban 2020. Ministan bayanai...

Mauludi: Kiristoci Sun Halarci Taron a Kaduna

0
Mauludi: Kiristoci Sun Halarci Taron a Kaduna Kiristoci, ciki har da limamai sun taya Musulmi murnar zagayowar ranar haihuwar Annabi Muhammadu tsira da aminci su tabbata a gare shi, a Kaduna ranar Talata. Jaridar Daily Trust ta ruwaito cewa mabiya addinan...

Ayyukan Sojin Ƙasa ya Bunkasa Harkar Noma a Kudancin Jahar Kebbi – in ji...

0
Ayyukan Sojin Ƙasa ya Bunkasa Harkar Noma a Kudancin Jahar Kebbi - in ji Gwamna Bagudu   Gwamnan jahar Kebbi Sanata Abubakar Atiku Bagudu ya bayyana cewa ayyukan rundunar sojin ƙasa a jahar ta samar wa manoma daman zuwa gonakin su...

Gwamna Tambuwal ya Jaddada Goyon Bayan sa ga Rundunar Sojin Ƙasa Domin Magance Rashin...

0
Gwamna Tambuwal ya Jaddada Goyon Bayan sa ga Rundunar Sojin Ƙasa Domin Magance Rashin Tsaro   Gwamnan jahar Sokoto, Mai girma Aminu Waziri Tambuwal ya jaddada goyon bayan sa ga rundunar sojin ƙasan Najeriya domin magance matsalar rashin tsaro da ke...

Shugaba Buhari ya Mayar da Martani Kan Kisan Mutane a Goronyo Dake Jahar Sokoto

0
Shugaba Buhari ya Mayar da Martani Kan Kisan Mutane a Goronyo Dake Jahar Sokoto   Shugaba Buhari ya bayyana cewa, karshen 'yan bindiga ya zo, kuma za a ragargaje su nan kusa. Ya bayyana haka ne yayin da ya yi Allah wadai...

Karbar Rashawa: Yadda Mukaddashin Kwanturola na Hukumar Shiga da Fice ta Kasa ya Kame...

0
Karbar Rashawa: Yadda Mukaddashin Kwanturola na Hukumar Shiga da Fice ta Kasa ya Kame Jami'ansa   Mukaddashin Kwanturola na hukumar shige da fice ta kasa ya kame jami'ansa na aikata karbar rashawa. Ya bayyana cewa, ya dura ofishinsu, inda suka nemi ya...

Hukuncin da Kotu ta Yanke wa Matar da ta ke Bincike Wayar Mijinta ba...

0
Hukuncin da Kotu ta Yanke wa Matar da ta ke Bincike Wayar Mijinta ba Tare da Izini ba   Wata kotu ta yanke wa wata mata hukuncin zaman gidan yari na tsawon wata uku bisa zargin keta sirrin mijinta. Matar dai tana...

Nuna Rashin da’a: Ingila za ta Buga Wasa Babu ‘Yan kallo

0
Nuna Rashin da'a: Ingila za ta Buga Wasa Babu 'Yan kallo   Ingila za ta buga wasa daya ba tare da yan kallo ba a matsayin hukuncin nuna rashin da'a da magoya bayanta suka nuna a wasan karshe na Euro 2020...