Dukkanin Hallitun Ruwa na Fuskantar Haɗarin Guba da Yunwa da Rashin iska -MDD

0
Dukkanin Hallitun Ruwa na Fuskantar Haɗarin Guba da Yunwa da Rashin iska -MDD     Majalisar Dinkin Duniya ta yi gargadin cewa ana samun matukar karuwa a yawan robobin da ke gurɓata muhalli a cikin teku waɗanda ke haifar da babbar barazana...

MDD za ta Kafa Asusu na Musaman Don Taimakawa Afghanistan  

0
MDD za ta Kafa Asusu na Musaman Don Taimakawa Afghanistan     Majalisar Dinkin Duniya ta ce ta kafa asusu na musaman dan samar da tsabar kudi da ake bukata cikin gaggawa ga yan Afghanistan bayan da Taliban ta karbe iko a...

Yan Tawaye: Zanga-Zangar na Daukar Sabon Salo a Sudan

0
'Yan Tawaye: Zanga-Zangar na Daukar Sabon Salo a Sudan   An tsaurara tsaro a babban birnin Sudan wato Khartoum, inda bangarorin masu goyon bayan sojoji da kuma masu adawa da su ke gudanar da zanga-zanga. Daruruwan magoya bayan gwamntin riko sun cika...

Gidan Namun Dajin da Yafi  Kyau a Afrika

0
Gidan Namun Dajin da Yafi  Kyau a Afrika   Hukumar kula da tafiye-tafiye ta duniya ta bayyana gidan namun dajin Serengeti da ke Tanzania a matsayin wanda ya fi kowanne kyau a Afrika a 2021. A 2019 da 2020 da 2021 shi...

Fidet Okhiria ya Musanta Rahotannin Cewa ‘Yan Fashi ko ‘Yan Ta’adda ne Suka Kai...

0
Fidet Okhiria ya Musanta Rahotannin Cewa 'Yan Fashi ko 'Yan Ta'adda ne Suka Kai wa Jirgin Abuja-Kaduna Hari   Shugaban Hukumar Zirga-Zirgar Jiragen Ƙasa a Najeriya ta Nigeria Railway Corporation (NRC), Fidet Okhiria ya musanta rahotannin cewa 'yan fashi ko 'yan...

Bidiyon Baɗala: Benzema ya Gurfana a Kotu

0
Bidiyon Baɗala: Benzema ya Gurfana a Kotu Daya daga cikin fitatttun 'yan wasan kwallon kafa na Turai, wanda kuma ke taka leda a Faransa da Real Madrid Karim Benzema, ya gurfana a gaban wata kotu da ke wajan birnin Paris. Ana...

Yanzu Mun ga Amfanin Matakan da Gwamnatin Kaduna ke ɗauka da Zummar Daƙile Ayyukan...

0
Yanzu Mun ga Amfanin Matakan da Gwamnatin Kaduna ke ɗauka da Zummar Daƙile Ayyukan 'Yan Bindiga Masu Garkuwa da Mutane - Sarkin Birnin Gwari   Sarkin Birnin Gwari da ke Jahar Kaduna a arewacin Najeriya ya ce zuwa yanzu sun ga...

Tattakin Maulidi: Mace ta Rasu a Abuja

0
Tattakin Maulidi: Mace ta Rasu a Abuja   Wata ƴar ƙungiyar agaji ta Matasa Musulmai ƴan Najeriya (YMCN) da aka fi sani da Munazzamatul Fityanul Islam ta rasa ranta yayin tattakin murnar ranar Mauludi a Abuja, babban birnin Najeriya. Jaridar Daily Trust ta...

MDD za ta yi Taron Gaggawa Kan Gwaji Sabon Nau’in Makami Mai Linzami da...

0
MDD za ta yi Taron Gaggawa Kan Gwaji Sabon Nau'in Makami Mai Linzami da Koriya ta Arewa ta yi   Kwamitin Tsaro na Majalisar Dinkin Duniya zai yi wani taron gaggawa bayan da Koriya ta Arewa ta tabbatar da cewa ta...

Ƴan sandan Ghana sun Cafke Mawaƙin da ya Yaɗa ƙaryar Cewa an Kashe Shi

0
Ƴan sandan Ghana sun Cafke Mawaƙin da ya Yaɗa ƙaryar Cewa an Kashe Shi   Rundunar ƴan sandan Ghana ta sanar da cafke shahararren mawakin nan na ƙasar Shatta Wale mai janyo ce-ce ku-ce da wasu mutum biyu, bayan ya yaɗa...