Shugaba Buhari na Daya Daga Cikin Musulmai 500 Mafi Karfin Masu Fada a ji...

0
Shugaba Buhari na Daya Daga Cikin Musulmai 500 Mafi Karfin Masu Fada a ji a Duniya   Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari na cikin jerin musulmi masu karfin fada aji a duniya, kamar yadda cibiyar nazarin addinin Islama da ke Amman a...

Fursunoni 800 Sun Tsere Daga Gidan Yari a Jahar Oyo

0
Fursunoni 800 Sun Tsere Daga Gidan Yari a Jahar Oyo   In kula da gidajen yari ta Najeriya ta tabbatar da tserewar fursunoni daga gidan yari a jahar Oyo da ke kudu maso yammacin kasar, bayan da wasu mutane dauke da muggan...

Shugaban Turkiyya, Erdogan ya yi Barazanar Korar Jekadun Kasashe 10

0
Shugaban Turkiyya, Erdogan ya yi Barazanar Korar Jakadun Kasashe 10   Shugaban Turkiyya, Recep Tayyip Erdogan, ya ce zai janye matsayin diflomasiyya na jakadun kasashen waje guda 10 wadanda suka nemi a saki guda 10 wadanda suka nemi a saki wani...

Gwamnatin Sokoto ta Nemi da a Buɗe Layukan Sadarwa a Jahar

0
Gwamnatin Sokoto ta Nemi da a Buɗe Layukan Sadarwa a Jahar   Gwamnan Jahar Sokoto Aminu Waziri Tambuwal ya nemi gwamnatin tarayyar Najeriya ta janye matakin da ta ɗauka na rufe layukan sadarwa a jaharsa sakamakon hare-haren 'yan fashin daji a...

Bayan Gushewarta a Daji: An ga Mujiya Mafi Girma Cikin Shekara 150

0
Bayan Gushewarta a Daji: An ga mujiya mafi girma cikin shekara 150   A karon farko, an hango tare da ɗaukar hoton wata jibgegeiyar mujiya shekara 150 tun bayan gushewarta a daji. Masana kimiyyar Burtaniya ne suka yi kiciɓis da mujiyar tana...

APC ta Nemi Mai Mala Buni da ya Hukunta Shekarau, Amosun, Okorocha, da Aregbesola

0
APC ta Nemi Mai Mala Buni da ya Hukunta Shekarau, Amosun, Okorocha, da Aregbesola   Gwamnoni suna so majalisar Mai Mala Buni ta hukunta wadanda suka bangare. Akwai jahohin da aka samu shugabanni fiye da daya a zaben shugabanni na APC. Shekarau, Amosun,...

Muhimman Abubuwa 4 Game Da Mutumin da ya Fara Karatun Boko a Najeriya, Olaudah...

0
Muhimman Abubuwa 4 Game Da Mutumin da ya Fara Karatun Boko a Najeriya, Olaudah Equiano    A kowane abu a rayuwa, akwai mutum na farko ko mutane na farko da suka fara yinsa kuma akan samu hakan a dukkan bangarori na...

PDP za ta Gyara Kura-Kuran da Tayi a Baya Idan Aka Bata Damar Jagorantar...

0
PDP za ta Gyara Kura-Kuran da Tayi a Baya Idan Aka Bata Damar Jagorantar Kasar a 2023 - Gwamna Fintiri     Gwamna Ahmadu Fintiri na jahar Adamawa ya shawarci jam'iyyar PDP kan abubuwan da ya kamata tayi domin kwace mulki a...

Daliban Yauri: Yan bindiga Masu Garkuwa da Mutane Sun Sako Mutum 30

0
Daliban Yauri: Yan bindiga Masu Garkuwa da Mutane Sun Sako Mutum 30   Bayan sama da kwanaki 120, wasu cikin daliban Yauri sun samu kubuta. Yan bindiga masu garkuwa da mutane sun sako mutum 30; dalibai 27, Malamai 3. Yanzu saura sama da...

Rikici ya Barke a Jahar Abia Bayan Sojoji Sun Harbe ‘Yan IPOB 5

0
Rikici ya Barke a Jahar Abia Bayan Sojoji Sun Harbe 'Yan IPOB 5   Rikici ya barke a wani yankin jahar Abia yayin da wasu 'yan IPOB suka fito yawon gangami. Duk da cewa rahotanni ne da ba a tabbatar dasu ba,...