Arewa Tana da Hanyar Mayar da Kai Shugaban je ka na yi ka –...
Arewa Tana da Hanyar Mayar da Kai Shugaban je ka na yi ka - Fasto Bakare
Wani babban malamin coci a Najeriya wanda kuma ya taba yin takarar mataimakin shugaban kasa ga Buhari,Fasto Tunde Bakare, ya ce duk wani mai...
An yi Garkuwa da Firaiministan Sudan, Abdullah Hamdok
An yi Garkuwa da Firaiministan Sudan, Abdullah Hamdok
An yi "garkuwa" da firaiministan Sudan Abdallah Hamdok a gidansa da ke Khartoum tare da matarsa a safiyar ranar Litinin, a cewar sanarwar da Ma'aiktar Al'adu da Yada labarai ta wallafa a...
MDD ta yi kira ga Sojojin Sudan da su Gaggauta Sakin Waɗanda aka Kama...
MDD ta yi kira ga Sojojin Sudan da su Gaggauta Sakin Waɗanda aka Kama ba Bisa Ka’ida
Majalisar Ɗinkin Duniya ta yi kira ga sojojin Sudan su “gaggauta sakin waɗanda aka kama ba bisa ka’ida ba ko kuma aka yi...
Farfesa Gwarzo Zai Gabatar da Mukala a kasar Togo
Farfesa Gwarzo Zai Gabatar da Mukala a kasar Togo
Shugaban rukuni jami'oin Maryam Abacha(MAAUN) da Franco British international(FBIU) Farfesa Adamu Abubakar Gwarzo, zai gabatar da mukala a kasar Togo a yayi daukar dalibai a jami'ar IHERIS a karon na takwas.
Farfesa...
Sudan: Janar Burhan ya Tuɓe Ministoci da Gwamnoni Daga Muƙaminsu
Sudan: Janar Burhan ya Tuɓe Ministoci da Gwamnoni Daga Muƙaminsu
Shugaban gwamnatin hadaka JanarAbdel Fattah Abdelrahman Burhan ya ayyana dokar ta-baci a cikin jawabin da ya gabatar.
Ya kuma rusa gwamnatin kasar da ke shirin mayar da Sudan tafarkin dimokuradiyya.
Ya bayyana...
Za a yi da Na-sanin Ayyana ƴan Fashin Daji ƴan Ta’adda – In ji...
Za a yi da Na-sanin Ayyana ƴan Fashin Daji ƴan Ta’adda – In ji Sheikh Gumi
Fitaccen malamin addinin Islama a Najeriya da ke da’awar yi wa ƴan fashin daji masu satar mutane wa’azi, Sheikh Ahmad Gumi, ya yi gargadin...
Kungiyar Kasashen Larabawa ta Nuna Damuwa Kan Abinda ke Faruwa a Sudan
Kungiyar Kasashen Larabawa ta Nuna Damuwa Kan Abinda ke Faruwa a Sudan
Kungiyar Kasashen Larabawa ta Arab League ta nuna damuwa kan abinda ke faruwa a Sudan.
Rahotanni sun ce yanzu haka sojoji na tsare da Shugabannin farar hula da kuma...
Juyin Mulki: An Rufe Filin Jirgin Saman Khartoum Babban Birnin Sudan
Juyin Mulki: An Rufe Filin Jirgin Saman Khartoum Babban Birnin Sudan
An dakatar da zirga-zirgar jiragen sama a Khartoum babban birnin Sudan, sakamakon rahotannin juyin mulkin da aka yi.
Rahotanni sun ce an rufe filin jirgin saman na Khartoum kuma an...
BAMU YARDA BA; GINA 360 A DAKATA!!!
BAMU YARDA BA; GINA 360 A DAKATA!!!
Gabatarwa;
Kasancewar mu Hausa/Fulani, tabbas muna da al'ada hadi da Addini wadanda suke kyamatar irin duk wani nau'in Ash-sha, wanda ya saba da duka biyu (Al'ada da Addini), ko kuma daya daga cikinsu (Addini...
Manchester City ta Doke Brighton a Teburin Premier
Manchester City ta Doke Brighton a Teburin Premier
Manchester City ta doke Brighton4-1 a fafatawar da suka yi a gasar Premier a ranar Asabar.
Kwallaye biyu Phil Foden ya ci a ragar Brighton, kuma yanzu City ta dawo ta biyu a...



















