Taron Zuba Jari :Shugaba Buhari ya Isa Saudiyya 

0
Taron Zuba Jari :Shugaba Buhari ya Isa Saudiyya    Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya isa birnin Riyadh na Saudiyya, inda zai halarci taron zuba jari na Future Investment Initiative Institute. Mataimaki na musamman ga Shugaban kan yada labarai Malam Garba Shehu, ya...

‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 6 a Jahar Katsina 

0
'Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 6 a Jahar Katsina    Yan bindiga sun kashe akalla mutum shida tare da garkuwa da wasu da dama a kauyen Unguwar Samanja na jahar katsina ranar Lahadi. Kamar yadda jaridar Premium Times ta ambato wani mazauna...

Gwamnatin Masar ta Dage Dokar Ta-baci Bayan Shekaru 4 

0
Gwamnatin Masar ta Dage Dokar Ta-baci Bayan Shekaru 4    Shugaban kasar Masar Abdel Fatah al Sisi, ya cire dokar ta-bacin da aka sanya a kasar tun a watan Afrilun 2017. A cikin wani sako da ya wallafa a shafinsa na Facebook,...

‘Yan Bindiga Sun Kashe Masallata 18 a Jahar Neja

0
'Yan Bindiga Sun Kashe Masallata 18 a Jahar Neja   Rahotanni daga jahar Neja da ke tsakiyar Najeriya na cewa wasu 'yan bindiga sun kashe akalla mutum 18 a kauyen Maza-Kuka da ke karamar hukumar Mashegu ranar Litinin. Wani da ya tsira...

Zanga-Zangar Juyin Mulkin: An Kashe Mutane 10 a Sudan

0
Zanga-Zangar Juyin Mulkin: An Kashe Mutane 10 a Sudan   An kashe akalla mutum 10 tare da jikkata gwammai a Khartoum, babban birnin Sudan, bayan da sojoji suka bude wa masu zanga- zanga wuta. Rahotanni sun ce an jibge tarin jami'an tsaro...

APC na da Mabiya Miliyan 40 a Najeriya- Sanata Akpanudoedehe

0
APC na da Mabiya Miliyan 40 a Najeriya- Sanata Akpanudoedehe John Akpanudoedehe yace jam’iyyar APC tana da mabiya miliyan 40 a Najeriya. Sanata Akpanudoedehe yake cewa wannan ne zai ba APC damar lashe zaben 2023. Sakataren na APC ya sha alawashi yin...

An Kashe Jiga-jigan ‘Yan Ta’addan Boko Haram a Borno

0
An Kashe Jiga-jigan 'Yan Ta'addan Boko Haram a Borno Gungun 'yan ta'addan ISWAP sun kai wa 'yan ta'addan Boko Haram hari a wani yankin jahar Borno. Rahoto ya ce an hallaka wasu jiga-jigai daga cikin kwamandojin Boko Haram a kwanton baunar...

A bar Gwamnatin Buhari ta Cigaba da ci – in ji Rarara

0
A bar Gwamnatin Buhari ta Cigaba da ci - in ji Rarara   Dauda Adamu Kahutu zai so Muhammadu Buhari ya yi ta mulki har zuwa 2027. Babban mawakin yana ganin zai yi kyau a karawa Buhari shekaru hudu ko biyar. A wata...

Mutane 4 Sun Mutu a Kaduna Sanadiyyar Rikici Tsakanin Makiyaya da Mutanen Gari

0
Mutane 4 Sun Mutu a Kaduna Sanadiyyar Rikici Tsakanin Makiyaya da Mutanen Gari   Akalla mutum hudu sun mutu, wasu uku sun jikkata a wani rikici tsakanin maakiyaya da mutanen gari. Rahoto ya bayyana cewa lamarin ya auku ne kan hanyoyin da...

Shugaba Buhari ya Yaba wa Dakarun Najeriya Kan Yadda Suke Tabbatar da Zaman Lafiya...

0
Shugaba Buhari ya Yaba wa Dakarun Najeriya Kan Yadda Suke Tabbatar da Zaman Lafiya a Kasar    Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya yaba wa dakarun kasar kan yadda ya ce suna tabbatar da zaman lafiya da hadin kai a kasar, inda...