‘Yan Bindiga Sun Kashe Soja Tare da Garkuwa da Mata da Yaranta 2 a...
'Yan Bindiga Sun Kashe Soja Tare da Garkuwa da Mata da Yaranta 2 a Unguwar Milgoma a Jahar Kaduna
‘Yan bindiga sun halaka wani soja yayin da suka afka unguwar Milgoma a Zaria suka yi garkuwa da wata mata da...
Gwamnatin Edo za ta Haramtawa Wadanda ba a yi wa Rigakafin Corona ba Shiga...
Gwamnatin Edo za ta Haramtawa Wadanda ba a yi wa Rigakafin Corona ba Shiga Bankuna, Ofisoshin Gwamnati da Wuraren Ibada
Jahar Edo - Gwamnatin Jahar Edo ta haramtawa ma'aikatan da ba su yi allurar riga-kafin corona ba shiga ofishosinsu kamar...
Ranto Bashin Kudade: Shugaba Buhari ya Buƙaci Majalisa ta Bashi Damar
Ranto Bashin Kudade: Shugaba Buhari ya Buƙaci Majalisa ta Bashi Damar
Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya ya buƙaci majalisar dokokin ƙasar ta bashi dama ya ranto Naira 1,668, 417, 229, 124.5, wato Naira Triliyan daya da biliyan dari shida da...
Ambaliyar Ruwa: Mutane 80 Sun Rasa Rayukansu a Sudan
Ambaliyar Ruwa: Mutane 80 Sun Rasa Rayukansu a Sudan
Fiye da mutane 80 sun rasa rayukansu, tun bayan fara damuna a watan Yuli a Sudan.
Mai magana da yawun hukumar kare fararen hula ta kasar ya ce fiye da mutane 67...
Faɗin Gaskiya a Wannan Gwamnatin ya Zama Matsalar Tsaro – Bishop Bello
Faɗin Gaskiya a Wannan Gwamnatin ya Zama Matsalar Tsaro - Bishop Bello
Malamin addinin kirista, Bishop Ransom Ballo, yace faɗin gaskiya a wannan gwamnatin ya zama matsalar tsaro.
Bala yace da zaran ka faɗi gaskiya kan wannan gwamnatin, to daga nan...
Ajuri Ngelale ya yi Harin Haske Game da Harajin VAT
Ajuri Ngelale ya yi Harin Haske Game da Harajin VAT
Ajuri Ngelale ya yi bayani game da yadda ake tattara harajin VAT a kasar nan.
Hadimin Shugaban kasar ya soki matsayar Gwamnan jahar Ribas, Nyesom Wike.
Ngelale yace ba daidai ba ne...
Hasashe Ya Nuna Cewa Gwamna Abdullahi Ganduje na Hararar Muhimman Kujeru 2 a Zaɓen...
Hasashe Ya Nuna Cewa Gwamna Abdullahi Ganduje na Hararar Muhimman Kujeru 2 a Zaɓen 2023
Yanzu kallo ya koma sama yayin da yan siyasa ke shirye-shirye don samun tudun dafawa a babban zaben kasar na 2023 da ke kara gabatowa.
Hasashe...
Neman Takarar Gwamnan Legas a 2023: Femi Gbajabiamila ya Musanta Jita-Jitar
Neman Takarar Gwamnan Legas a 2023: Femi Gbajabiamila ya Musanta Jita-Jitar
Kakakin majalisar wakilan tarayya, Femi Gbajabiamila, ya musanta rahoton cewa yana shirin tsayawa takarar gwamna a 2023.
Kakakin majalisar ya bayyana cewa gwamnan jahar Lagos na yanzun yana yin abinda...
Sababbin Wuraren da Korarrun ‘Yan Bindigar Zamfara Suka Koma
Sababbin Wuraren da Korarrun 'Yan Bindigar Zamfara Suka Koma
'Yan bindigar da suka addabi al'umma a jahar Zamfara na ci gaba da tserewa tun bayan da gwamnati ta dauki matakan tsaro masu tsauri a kansu.
Majiyoyi sun bayyana cewa a yanzu...
Gano ‘Yan Ta’adda: Rundunar Sojojin Najeriya ta Kirkiro Motoci Masu Hangen Nesa
Gano 'Yan Ta'adda: Rundunar Sojojin Najeriya ta Kirkiro Motoci Masu Hangen Nesa
Rundunar sojojin Najeriya ta kirkiro wasu motoci masu hangen nesa don gano 'yan ta'adda.
Wannan na zuwa ne yayin da lamurran tsaro suke kara lalacewa a yakuna daban-daban na...





















