DSS ta Ankarar da Sauran Hukumomin Tsaro Kan Cewa ‘Yan Boko Haram Sun Koma...
DSS ta Ankarar da Sauran Hukumomin Tsaro Kan Cewa 'Yan Boko Haram Sun Koma Dajin Kaduna Daga Sambisa
DSS ta bukaci hukumomin tsaro da su kara kaimi wajen sa ido da tattara bayanan sirri saboda shugabannin Boko Haram na yin...
Hanyar Kaduna Zuwa Abuja: ‘Yan Bindiga Sun Sace Sarkin Fulanin Bungudu Dake Zamfara, Hassan...
Hanyar Kaduna Zuwa Abuja: 'Yan Bindiga Sun Sace Sarkin Fulanin Bungudu Dake Zamfara, Hassan Attahiru
Wasu ƴan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun sace sarkin Fulanin Bungudu, da ke jahar Zamfara a arewacin Najeriya, mai martaba...
Champions League: Bayern Munich ta Doke Barcelona 3-0
Champions League: Bayern Munich ta Doke Barcelona 3-0
Thomas Muller da Robert Lewandowski sun ci wa Bayern Munich 3-0 a gasar Champions League a karawar da ta doke Barcelona a Camp Nou ranar Talata.
Kungiyar Jamus ta fara cin kwallo ta...
Manyan Shugabannin Boko Haram na Aika mu a Kashe mu a Fagen Daga –...
Manyan Shugabannin Boko Haram na Aika mu a Kashe mu a Fagen Daga - Tsohon Kwamandan Boko Haram, Adamu Rugurugu
Wani kwamandan Boko Haram ya bayyana illolin da ya fuskanta lokacin da yake dajin Sambisa.
Ya bayyana cewa, kungiyar Boko Haram...
‘Yan Bindigan da Suka Sace Mutane 5 ‘Yan Gida Daya a Jahar Kaduna Sun...
'Yan Bindigan da Suka Sace Mutane 5 'Yan Gida Daya a Jahar Kaduna Sun Nemi Kudin Fansa
'Yan bindigar da suka sace mutane biyar ‘yan gida daya a unguwar Sauri da ke karamar hukumar Chikun ta jahar Kaduna sun tuntubi...
Rigakafin Corona: Gwamnatin Tarayya ta Yabawa Shugabannin CAN Bisa Goyan Bayan da ta Basu
Rigakafin Corona: Gwamnatin Tarayya ta Yabawa Shugabannin CAN Bisa Goyan Bayan da ta Basu
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa, ta fara kai allurar riga-kafin corona zuwa coci a Najeriya.
Ta kuma yabawa wasu shugabannin CAN bisa goyon bayan da suka bayar...
Direban da ya Kade Jami’in Karota Har Lahira a Jahar Kano ya Gudu
Direban da ya Kade Jami'in Karota Har Lahira a Jahar Kano ya Gudu
Wani direba wanda ba a san ko waye ba ya kade jami'in KAROTA a jahar Kano tare da tserewa kuma ba a kama shi ba.
Kamar yadda aka...
Gwamnatin Najeriya na Shawara Kan Baiwa Fursunoni Damar Kada Kuri’a a Zaben 2023
Gwamnatin Najeriya na Shawara Kan Baiwa Fursunoni Damar Kada Kuri'a a Zaben 2023
Gwamnatin Najeriya na shawaran baiwa fursunoni dake gidajen yari a fadin tarayya daman musharaka a zaben kasa na 2023.
Sakataren ma'aikatar harkokin cikin gida, Dr Shuaib Belgore, ya...
Yaki da ‘Yan Ta’adda: Gwamnatin Zamfara Za ta Farfado da Rundunar Yan sa kai...
Yaki da 'Yan Ta'adda: Gwamnatin Zamfara Za ta Farfado da Rundunar Yan sa kai a Jahar
Gwamnatin jahar Zamfara zata farfado da rundunar tsaron farar hula ta hadin gwiwa (CJTF) wacce aka fi sani da “Yan sa kai”.
Gwamnatin za ta...
Kada ku Zargi Kowa Sai Gwamnatin Tarayya Idan ƙungiyar mu ta Sake Rufe Makarantu...
Kada ku Zargi Kowa Sai Gwamnatin Tarayya Idan ƙungiyar mu ta Sake Rufe Makarantu - ASUU
Ƙungiyar malaman jami'o'i ta kasa, ASUU, ta bayyana cewa yadda gwamnati ke jan kafa wajen cika alkawari ka iya jawo wani sabon yajin aiki.
Kungiyar...





















