Bincike ya Gano Dutse Mai Zanen Rakumi a Saudiyya
Bincike ya Gano Dutse Mai Zanen Rakumi a Saudiyya
Wani sabon bincike ya gano wasu duwatsu na tarihi masu zanen rakuma da jakuna a arewacin Saudiyya, wanda hakan ya sa suka zama irinsu mafi tsufa da aka samu a duniya.
Binciken...
Ana Amfani da Jirage Masu Zaman Kansu Wajen Safarar Zinare ba Bisa ƙa’ida ba...
Ana Amfani da Jirage Masu Zaman Kansu Wajen Safarar Zinare ba Bisa ƙa'ida ba a Najeriya - Dakta Uche Ogah
Ministan hakar albarkatun ƙasa, Dakta Uche Ogah, ya bayyana irin ta'adin da ake yi ta hanyar amfani da jirage masu...
Mai Mota ya Mari Direban Keke Napep Wanda ya yi Sanadiyyar Mutuwarsa a Ilorin
Mai Mota ya Mari Direban Keke Napep Wanda ya yi Sanadiyyar Mutuwarsa a Ilorin
Wani mai motar alfarma da bata jin harsashi ya shararawa direban keke Napep mari, wanda ya yi sanadiyyar mutuwarsa a Ilorin.
Rahotanni sun nuna cewa ɗan napep...
‘Yan IPOB sun Kaiwa Motar Burodi Hari a Enugu
'Yan IPOB sun Kaiwa Motar Burodi Hari a Enugu
Wasu bata gari da ake zargin 'yan IPOB ne sun kaiwa motar jigilar burodi hari a Enugu.
Bata garin sun fizgo direban motar, suka sace dukkan abinda ke ciki sannan suka kona...
Corona: Hukumar Lafiya ta Duniya ta Bayyana Cewa Afirka ce Koma Baya Wajen Karbar...
Corona: Hukumar Lafiya ta Duniya ta Bayyana Cewa Afirka ce Koma Baya Wajen Karbar Rigakafin Annobar
Hukumar lafiya ta duniya, WHO ta gargadi cewa an bar Afirka a baya wajen karbar rigakafin annobar corona.
A lokacin wani jawabi ga manema labarai,...
Amurka da Sauran Kasashe na Siyasantar da Batun Samar da Agaji a Afghanistan –...
Amurka da Sauran Kasashe na Siyasantar da Batun Samar da Agaji a Afghanistan - Amir Khan Muttaqi
Ministan harkokin waje na Afghanistan wanda kungiyar Taliban ta nada, Amir Khan Muttaqi, ya yi kira ga Amurka da sauran kasashe da su...
Jovenel Moise: Ana Tuhumar Firaministan Haiti, Ariel Henry kan Mutuwar Tsohon Shugaban ƙasar
Jovenel Moise: Ana Tuhumar Firaministan Haiti, Ariel Henry kan Mutuwar Tsohon Shugaban ƙasar
Wani mai shigar da kara a Haiti ya gabatar da wata kara wadda a ciki ya ke tuhumar firaministan ƙasar Ariel Henry da hannu cikin kisan gillar...
Young Boys Sun ci Manchester United 2-1 a Gasar Champions League
Young Boys Sun ci Manchester United 2-1 a Gasar Champions League
Cristiano Ronaldo ya ci kwallo na 136 a gasar Champions League a wasan da Young Boys ta ci Manchester United 2-1 ranar Talata.
Ronaldo ne ya fara cin kwallo minti...
Ba Zamu Rufe Kofar Tuba ba ga ‘Yan Bindigan da Suka Mika Wuya da...
Ba Zamu Rufe Kofar Tuba ba ga 'Yan Bindigan da Suka Mika Wuya da Sunan Tuba - Muhammad Dingyadi
Gwamnatin shugaba Buhari ta bayyana cewa, za ta ci gaba da yafe wa 'yan ta'adda idan suka mika wuya.
Ministan harkokin 'yan...
Jahohin Arewa da Kudanci Kasar Nan da Suka fi Cin Moriyar Harajin VAT
Jahohin Arewa da Kudanci Kasar Nan da Suka fi Cin Moriyar Harajin VAT
Alkaluma sun nuna Legas ce jahar da ta fi kowace cin moriyar harajin VAT.
Kano, Kaduna, Katsina suna cikin jahohin da suke tashi da kaso mafi tsoka.
Jahohin Nasarawa...





















