Majalisar Dokokin Jahar Kaduna ta Tsige Shugaban Masu Rinjaye na Majalisar, Haruna Inuwa
Majalisar Dokokin Jahar Kaduna ta Tsige Shugaban Masu Rinjaye na Majalisar, Haruna Inuwa
'Yan majalisar dokokin jahar Kaduna sun tsige Haruna Inuwa, shugaban masu rinjaye na majalisar.
An tsige Inuwa ne a ranar Laraba bayan da 'yan majalisa na APC 17...
Daƙile ‘Yan Ta’adda: Fani Kayode ya Yabawa Dr. Isah Pantami
Daƙile 'Yan Ta'adda: Fani Kayode ya Yabawa Dr. Isah Pantami
Fani Kayode, ya yabawa ministan sadarwa da tattalin arzikin zamani, Isa Pantami, bisa matakan da yake ɗauka a arewa.
Tsohon ministan jiragen sama ya kuma yabawa shugaba Buhari da kuma gwamnonin...
Duk da an Dakatar da Ibrahim Magu,Yana Karkashin Tsarin Albashin Gwamnatin Tarayya – Muhammad...
Duk da an Dakatar da Ibrahim Magu,Yana Karkashin Tsarin Albashin Gwamnatin Tarayya - Muhammad Dingyadi
Ministan harkokin yan sanda, Muhammad Dingyadi, ya fallasa bayanan halin da ake ciki game da lamarin Ibrahim Magu.
Ministan ya bayyana cewa tsohon mukaddashin shugaban EFCC...
Shugaba Buhari ya Nemi Majalisar Dattawa da ta Saka Ido Kan Shigo da Makamai...
Shugaba Buhari ya Nemi Majalisar Dattawa da ta Saka Ido Kan Shigo da Makamai da Ababen Fashewa a Kasar Nan
Shugaba Buhari na Najeriya ya mika wa majalisar dattawan kasar bukatar gwamnati ta yin doka da za ta sa ido...
‘Yan Bindiga Sun Sace Matan Aure 2 a Karamar Hukumar Kwali Dake Abuja
'Yan Bindiga Sun Sace Matan Aure 2 a Karamar Hukumar Kwali Dake Abuja
'Yan bindiga da ake zaton masu garkuwa da mutane ne sun sace matan aure biyu a kauyen Piri da ke karamar hukumar Kwali, Abuja.
Masu garkuwa da mutanen...
Sunayen Sababbin Kwamishinoni 3 da Shugaba Buhari ya Rantsar a Hukumar INEC
Sunayen Sababbin Kwamishinoni 3 da Shugaba Buhari ya Rantsar a Hukumar INEC
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya rantsar da sabbin kwamishinoni uku a hukumar INEC makonni bayan majalisar dattawa ta tabbatar da su.
Sabbin kwamishinonin sun hada da Baba Bila daga...
Najeriya za ta Hada-Kai da Masar Domin a Samu Wutar Lantarki – Abubakar Aliyu
Najeriya za ta Hada-Kai da Masar Domin a Samu Wutar Lantarki - Abubakar Aliyu
Ministan harkokin lantarki, Abubakar Aliyu ya zauna da Jakadan kasar Masar.
Abubakar Aliyu yace Najeriya za ta hada-kai da Masar domin a samu lantarki.
Ganawar ta biyo bayan...
Rigakafin Corona: Dokar Dakatar da Ma’aikatan da Basu da Katin Shaida ta Fara Aiki...
Rigakafin Corona: Dokar Dakatar da Ma'aikatan da Basu da Katin Shaida ta Fara Aiki a Jahar Edo
Jami'an lafiya tare da haɗin kan jami'an tsaro sun fara aiwatar da umarnin gwamnan jahar Edo, Godwin Obaseki kan rigakafin corona.
Gwamnan ya sanar...
‘Yan Bingida Sun Sako Faston da Suka Sace a Kaduna
'Yan Bingida Sun Sako Faston da Suka Sace a Kaduna
Kungiyar kiristoci reshen jahar Kaduna a Najeriya ta ce an sako Fada Benson Yakusa sa’o’i bayan sace shi.
A farkon makon nan ne, wasu ‘yan bindiga dauke da makamai suka kutsa...
Rashin Ayyukan yi: Muna Cikin Matsala a Kasar Nan – Chris Ngige
Rashin Ayyukan yi: Muna Cikin Matsala a Kasar Nan - Chris Ngige
Ministan Kwadago na Najeriya Chris Ngige ya ce karuwar rashin ayyukan yi na zame wa kasar barazana.
Jaridar Punch ta ce ministan ya fadi hakan ne a ranar Talata...




















