Karfafa Ayyukan Fashi da Makami a Yankin Arewa: Kungiyar CAN na Zargin Sheikh Gumi
Karfafa Ayyukan Fashi da Makami a Yankin Arewa: Kungiyar CAN na Zargin Sheikh Gumi
Kungiyar CAN ta zargi shahararren malamin Musulunci, Sheikh Ahmed Gumi, da karfafa ayyukan fashi da makami a yakin arewa.
Shugaban kungiyar reshen jahar Imo, Rev. Eches Divine...
Gwamna Ganduje Tare da ‘Yan Majalisar Kano Sun Kai wa Bola Tinubu Ziyara a...
Gwamna Ganduje Tare da 'Yan Majalisar Kano Sun Kai wa Bola Tinubu Ziyara a Kasar Landan
Bayan walimar kammala karatun 'dansa, Ganduje ya leka wajen Bola Tinubu.
Asiwaju Tinubu ya dade yana jinya bayan yi masa tiyata a Landan.
Ganduje ya samu...
Mika Shi ga Gwamnatin Najeriya: Nnamdi Kanu ya Maka Gwamnatin Kenya a Kotu
Mika Shi ga Gwamnatin Najeriya: Nnamdi Kanu ya Maka Gwamnatin Kenya a Kotu
Nnamdi Kanu ya maka gwamnatin kasar Kenya a kotu bisa laifin mika shi ga gwamnatin Najeriya.
Takardar karar ta ce, shi Nnamdi Kanu tuni ya yi watsi da...
Bayan Komawarsa APC: Lokaci ya yi da Zan Hada Kai da Shugaban Kasa Wurin...
Bayan Komawarsa APC: Lokaci ya yi da Zan Hada Kai da Shugaban Kasa Wurin Ciyar da Najariya Gaba - Fani Kayode
Tsohon ministan sufurin jiragen sama, Femi Fani-Kayode, ya sha alwashin tarkata gwamnonin jahohin Oyo, Bauchi da na Enugu zuwa...
Abddulkareem: Waɗanda Suka Kashe ɗan Sanatan Na’Allah, Sun Faɗi Dalilin da Yasa Sukai Kisan
Abddulkareem: Waɗanda Suka Kashe ɗan Sanatan Na'Allah, Sun Faɗi Dalilin da Yasa Sukai Kisan
Mutanen da aka cafke da hannu a kisan ɗan sanatan APC, Abdulkareem Na'Allah, sun bayyana abinda suka je yi gidan.
Bashir Muhammad, da Nasiru Salisu, sun ce...
Tsohon Ministan Sufurin Jiragen Sama, Femi Fani-Kayode ya Koma APC
Tsohon Ministan Sufurin Jiragen Sama, Femi Fani-Kayode ya Koma APC
Tsohon ministan sufurin jiragen sama, Femi Fani-Kayode ya fice daga jam'iyyar PDP ya koma APC mai mulki a Nigeria.
Fani-Kayode wanda ya yi kaurin suna wurin sukar gwamnatin APC ya ce...
Abdulrasheed Bawa: Farfesa Isa Pantami ya Alaƙanta Faɗuwar da Takurawa Kai da Kuma Yawan...
Abdulrasheed Bawa: Farfesa Isa Pantami ya Alaƙanta Faɗuwar da Takurawa Kai da Kuma Yawan Aiki
Ministan sadarwa da tattalin arzikin zamani, Farfesa Isa Pantami, ya bayyana dalilin da yasa shugaban EFCC ya yanke jiki ya faɗi.
Abdulrasheed Bawa ya yanke jiki...
Shugaban EFCC, Abdulrasheed Bawa ya Yanki Jiki ya Zube a Banquet Hall Villa
Shugaban EFCC, Abdulrasheed Bawa ya Yanki Jiki ya Zube a Banquet Hall Villa
Shugaban Hukumar Yaki da Yiwa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati (EFCC), Abdulrasheed Bawa ya yanki jiki ya fadi a bikin ranar kasa ta uku a Banquet Hall Villa,...
Komawa APC: Goodluck Jonathan ya yi Magana Kan Jita-Jitar
Komawa APC: Goodluck Jonathan ya yi Magana Kan Jita-Jitar
Dr Goodluck Ebele Jonathan, tsohon shugaban Nigeria ya karyata jita-jitar cewa ya koma jam'iyyar APC.
A ranar Laraba ne wata rahoto ta rika yawo a dandalin sada zumunta da ke cewa Jonathan...
APC ta Bayyana Cewa za ta Dauki Mataki Kan ‘Ya’yan Jam’iyyar da Suka kai...
APC ta Bayyana Cewa za ta Dauki Mataki Kan 'Ya'yan Jam'iyyar da Suka kai Karar ta Gaban Alkali
Uwar APC za ta hukunta wadanda suke kai karar Jam’iyya gaban Alkali.
Wani jigon jam’iyyar yace sun gaji da surutu, za su fara...




















