‘Yan Bindiga Sun Kai Hari Jahar Zamfara Sun Kona Gidan Kakakin Majalisar Dokokin Jahar
'Yan Bindiga Sun Kai Hari Jahar Zamfara Sun Kona Gidan Kakakin Majalisar Dokokin Jahar
Yan bindiga sun kai hari karamar hukumar Zurmi a jahar Zamfara.
Sun kona gidajen mutane amma ba'a san adadin gidajen ba kawo yanzu.
Gidan Kakakin majalisar jahar na...
Harin Sansanin Jami’an Tsaro a Zamfara: Rahoto ya Nuna Cewa ‘Yan Bindigan Sun yi...
Harin Sansanin Jami'an Tsaro a Zamfara: Rahoto ya Nuna Cewa 'Yan Bindigan Sun yi Amfani da Damar Rashin Hanyoyin Sadarwa
‘Yan bindiga sun shiga sansanin jami’an tsaro a jahar Zamfara, sun yi barna.
Hakan ya yiwu ne saboda kashe hanyoyin sadarwan...
Sama da N345m Sun ɓata a Asusun Babbar Kotun Shari’a a Jahar Kano
Sama da N345m Sun ɓata a Asusun Babbar Kotun Shari'a a Jahar Kano
A gidan adalci, an yi awon gaba da kimanin N350m a jahar Kano.
An kai karar wannan lamari wajen hukumar yaki da rashawa.
Shugaban kotunan Shari'a yace kudaden gado...
Tsohon Ministan Sadarwa, Farfesa Jerry Gana ya Shawarci ‘Yan Najeriya da su Tashi Tsaye...
Tsohon Ministan Sadarwa, Farfesa Jerry Gana ya Shawarci 'Yan Najeriya da su Tashi Tsaye a Zaɓen 2023
Tsohon ministan sadarwa, Farfesa Jerry Gana, ya shawarci yan Najeriya kan matakin da ya dace su ɗauka kan shugabannin da suka gaza.
Gana ya...
Jiga-Jigan Jam’iyyar APC na Jahar Taraba da ke Hangen Kujerar Ministan Wuta
Jiga-Jigan Jam'iyyar APC na Jahar Taraba da ke Hangen Kujerar Ministan Wuta
Jagororin APC na Taraba suna sha’awar rike mukamin Ministan wuta.
Shugaban jam’iyyar na Taraba yace mutane har 32 suke harin kujerar.
Daga ciki akwai Garba Umar, Sani Danladi da Sanata...
Tsohon Gwamnan Nasarawa, Abdullahi Adamu ya Bayyana Mulkin Karba-Karba a Matsayin Wanda ya Saɓawa...
Tsohon Gwamnan Nasarawa, Abdullahi Adamu ya Bayyana Mulkin Karba-Karba a Matsayin Wanda ya Saɓawa Kundin Tsarin Mulki
Sanata Abdullahi Adamu na jahar Nasarawa ya ayyana cewa tsarin karba-karba ya sabawa kundin tsarin mulkin Najeriya
Tsohon gwamnan, wanda ya bayyana haka a...
Jami’an Tsaro Sun Kamo Fursunoni 108 da ‘Yan Bindiga Suka Saki a Jahar Kogi
Jami'an Tsaro Sun Kamo Fursunoni 108 da 'Yan Bindiga Suka Saki a Jahar Kogi
Jami'an tsaro a jahar Kogi sun yi nasarar kamo wasu daga cikin fursunonin da suka tsere daga gidan yari.
Idan baku manta ba, a jiya ne 'yan...
Binciko Abubuwan da Aka Sace: ‘Yan Najeriya Sun Koka Kan Yadda ‘Yan Sanda ke...
Binciko Abubuwan da Aka Sace: 'Yan Najeriya Sun Koka Kan Yadda 'Yan Sanda ke Karbar Kudade a Hannunsu
Damuwa ta yawaita a wurin ‘yan Najeriya a kan yadda ‘yan sanda suke warwarar kudade a hannun jama’a kafin su bi sawun...
Hukumar Hisbah ta Jahar Kano ta Kama Katon ‘Din Giya 3,600 a Jahar
Hukumar Hisbah ta Jahar Kano ta Kama Katon 'Din Giya 3,600 a Jahar
Hukumar Hisbah ta sake kama katon din giya 3,600 da aka boye cikin abincin kaji a Jahar Kano.
Wata bidiyo da ta ke yawo a dandalin sada zumunta...
A Cire Tsoro a yi Abinda ya Kamata: Dalilin da Yasa na Wallafa Bidiyon...
A Cire Tsoro a yi Abinda ya Kamata: Dalilin da Yasa na Wallafa Bidiyon Pantami - Aisha Buhari
Mai dakin shugaban kasan Najeriya, Aisha Buhari ta bayyana dalilin da ya sa tayi amfani da bidiyon ministan sadarwa Ali Isa Pantami...





















