‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 12 a Harin da Suka Kai Zangon Kataf Dake...

0
'Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 12 a Harin da Suka Kai Zangon Kataf Dake Kaduna   ‘Yan bindiga sun kai hari a garin Zangon-Kataf, sun hallaka mutane da-dama. Yayin da mutane 12 suka bakunci barzahu, akwai mutane biyu da suke jinya. Gwamnatin jahar...

‘Dan Gwamnan Jahar Kano ya Shigar da Karar Mahaifiyarsa, Hafsat Ganduje Wajen EFCC

0
'Dan Gwamnan Jahar Kano ya Shigar da Karar Mahaifiyarsa, Hafsat Ganduje Wajen EFCC   Hafsat Ganduje, Uwargidar gwamnan Kano Abdullahi Ganduje, ta ki amsa gayyatar hukumar EFCC kan karar zargin cin da rashawa da 'danta, AbdulAziz Ganduje, ya kai kanta. Premium Times...

Bogi da na Gaske: Hanyoyi 5 da zu ku bi Wajen Bambance Kudaden

0
Bogi da na Gaske: Hanyoyi 5 da zu ku bi Wajen Bambance Kudaden   Kowa na son kudi, hakazalika a kullum ana kashe kudaden da ba adadi, wannan yasa kudi ke da matukar daraja a idon kowane dan adam mai rai...

‘Yan Sandan Italiya Sun Kama Mijin da ya Harbe Matarsa ‘Yar Najeriya

0
'Yan Sandan Italiya Sun Kama Mijin da ya Harbe Matarsa 'Yar Najeriya Gwamnatin Najeriya ta yi alla-wadai da kashe wata 'yar ƙasar da ke aure a Italiya. Rita Amenze mai shekara 31, an zargi mijinta da harbe ta a wajen ajiye...

‘Yan Bindiga Sun Kaiwa ɗaliban da ke Zana Jarabawar WAEC Hari a Jahar Imo

0
'Yan Bindiga Sun Kaiwa ɗaliban da ke Zana Jarabawar WAEC Hari a Jahar Imo   'Yan bindiga sun afkawa ɗaliban da ke zana jarabawa ajin karshe a sakandare ta WAEC a karamar hukumar Njaba da ke Imo. Rahotanni na cewa 'yan bindiga...

Farashin Dala ya Kara Hawa

0
Farashin Dala ya Kara Hawa Darajar Naira ta kai wani sabon mataki na faɗuwa inda ake canza dala ɗaya kan naira 549 a kasuwar bayan fage a ranar Litinin. Yan kasuwa sun ce ana fama da ƙarancin dalar Amurka a kasuwa. Naira...

Jam’iyyar APC ta Fitar da Ranar da za ta Gudanar da Taronta na Jahohi

0
Jam'iyyar APC ta Fitar da Ranar da za ta Gudanar da Taronta na Jahohi   Jam'iyyar APC da ke mulki a Najeriya ta tsayar da ranar 2 ga watan Oktobar 2021 a matsayin ranar taronta na jahohi. Wannan na kunshe a cikin...

ALLAH ya yi wa ‘Dan Shirin Kannywood, Ahmad Tage Rasuwa

0
ALLAH ya yi wa 'Dan Shirin Kannywood, Ahmad Tage Rasuwa   Rahotannin da BBC ke samu na tabbatar da rasuwar tauraron fina-finan Hausa na Kannywood Ahmad Tage. Kafin rasuwarsa ya yi fama da gajeruwar rashin lafiya, har ta kai ga an kwantar...

‘Yan Bindiga Sun Kashe Jami’an Tsaron Najeriya 12 a Jahar Zamfara

0
'Yan Bindiga Sun Kashe Jami'an Tsaron Najeriya 12 a Jahar Zamfara   Wasu 'yan bindiga sun kashe jami'an tsaron Najeriya 12 a wani hari da suka kai karshen makon da ya gabata kan wani sansanin sojoji a jahar Zamfara da ke...

Zuwa ga (Matashin) ɗan Jarida 

0
Zuwa ga (Matashin) ɗan Jarida    Barkanmu da war haka. Tun jiya Asabar na ga ƴan uwa ƴan jarida, da masu sha'awar aikin da abokan ƴan jarida na ta kumfar baki kan yadda aka nuna aikin jarida a shirin wasan kwaikwayo na...