‘Yan Bindiga Sun yi Garkuwa da Jigon PDP na Jahar Edo, Owere Dickson

0
'Yan Bindiga Sun yi Garkuwa da Jigon PDP na Jahar Edo, Owere Dickson   Rahotanni sun bayyana cewa an sace wani jigon jam’iyyar PDP kuma jagoran jam’iyyar a gundumar Sanatan Edo ta Kudu, Owere Dickson Imasogie tare da direban sa a...

Ambaliyar Ruwa: Mutane 3 Sun Mutu a Babban Birnin Tarayya Abuja

0
Ambaliyar Ruwa: Mutane 3 Sun Mutu a Babban Birnin Tarayya Abuja   Ambaliyar ruwa ta yi barna a rukunin gidajen Trademore a Luge babban birnin tarayya Abuja. Mazauna unguwar sun ce ambaliyar ruwar ya fara ne a ranar Litinin bayan ruwan sama...

Mutane Sunyi Asarar Dukiyoyinsu Sanadiyyar Fashewar Tankar Man Fetur a Jahar Adamawa

0
Mutane Sunyi Asarar Dukiyoyinsu Sanadiyyar Fashewar Tankar Man Fetur a Jahar Adamawa   Wata babbar tankar dakon man fetur, ta yi hatsari a Yola, jahar Adamawa, inda lamarin ya haddasa gobara. Rahotanni sun bayyana cewa tankar ta fashe ta kama da wuta,...

Kwana 1 da Haihuwa: Rundunar ‘Yan Sandan Jahar Kano ta Gano Jaririn da Aka...

0
Kwana 1 da Haihuwa: Rundunar 'Yan Sandan Jahar Kano ta Gano Jaririn da Aka Sace 'Yan uwa da dangin wasu yara a jahar Kano na ci gaba da bayyana irin halin da suka shiga, bayan sace daya daga cikin 'yan...

‘Yan Bindiga Sun Saki Fursunoni 240 a Jahar Kogi

0
'Yan Bindiga Sun Saki Fursunoni 240 a Jahar Kogi   Jami'ai a jahar Kogi da ke Najeriya sun ce fursunoni dari biyu da arba'in sun tsere bayan wasu 'yan bindiga sun kai hari wani gidan yari da ke karamar hukumar Kabba/Bunu da...

‘Yan Sanda Sun Kama ‘Yan Kungiyar IPOB 2 Ya yin da 3 Suka Rasa...

0
'Yan Sanda Sun Kama 'Yan Kungiyar IPOB 2 Ya yin da 3 Suka Rasa Ransu a Jahar Imo   Rundunar 'yan sandan Najeriya ta ce, ta kai wani samame a jahar Imo kan wata daba da ake zargin ta 'yan kungiyar...

‘Yan Bindiga Sun Aika da Wasikar Barazana ga Mutanen Kananan Hukumomin Sokoto

0
'Yan Bindiga Sun Aika da Wasikar Barazana ga Mutanen Kananan Hukumomin Sokoto   Miyagun yan bindiga sun aike da wasikar barazana ga mutanen ƙauyuka biyar a kananan hukumomin Sokoto. Lamarin ya jefa mutanen yankunan cikin tashin hankali da zaman ɗar-ɗar kan yaushe...

Bidiyon Tafsirin Pantami: A Cire Tsoro a yi Abinda ya Dace – Aisha Buhari

0
Bidiyon Tafsirin Pantami: A Cire Tsoro a yi Abinda ya Dace - Aisha Buhari   Uwar gidan shugaba kasa, Aisha Buhari ta caccaki ministan sadarwa, Dr Isa Ali Pantami. Ta bukaci ya ji tsoron Allah ya yi abinda ya dace wa 'yan...

Arewa: Bincike ya Nuna Akwai Sansanin ‘Yan Ta’adda 120 da Bindigogi Kirar AK-47 60

0
Arewa: Bincike ya Nuna Akwai Sansanin 'Yan Ta'adda 120 da Bindigogi Kirar AK-47 60   Wani malamin jami'a ya gudanar bincike, inda ya gano wasu abubuwan ban tsoro game da 'yan bindiga. A cewarsa, ya gano a kalla akwai bindigogi AK-47 60,000...

Dangin Igboho Sun Gargadi Sheikh Gumi Kan Zuwa Yankinsu

0
Dangin Igboho Sun Gargadi Sheikh Gumi Kan Zuwa Yankinsu   Shugabanni a yankin Yarbawa sun gargadi Sheikh Gumi kan zuwa yankin su Sunday Igboho. Wannan na zuwa ne bayan da malamin ya ziyarci garinsu Sunday Igboho a makon da ya gabata. Ciki har...