Gwamna El-Rufa’i da Gwamna Lalong Zasu Hada Kai Don Magance Matsalolin Tsaro

0
Gwamna El-Rufa'i da Gwamna Lalong Zasu Hada Kai Don Magance Matsalolin Tsaro   Gwamnan jahar Kaduna ya yi alkawarin hada kai da na jahar Filato don magance matsalolin tsaro. Ya bayyana haka ne yayin da ya kai ziyarar jajantawa a jahar ta...

Toshe Layukan Salula a Zamfara: Abin da Masana Suka ce Kan Lamarin

0
Toshe Layukan Salula a Zamfara: Abin da Masana Suka ce Kan Lamarin   Masana a Najeriya na bayyana damuwa kan matakin da gwamnatin Najeriya ta ɗauka na toshe hanyoyin sadarwa a jahar Zamfara da ke yankin arewa maso yammaci. Tun a daren...

INEC ta Canza wa Shugabanninta na Jahohi Guda 5 Daga Inda Suke Aiki Zuwa...

0
INEC ta Canza wa Shugabanninta na Jahohi Guda 5 Daga Inda Suke Aiki Zuwa Wata Jahar   Hukumar zaɓe ta ƙasa INEC ta yi wasu muhimman canje-canje a wasu jahohin ƙasar nan. INEC ta tura wasu shugabanninta na jahohi (REC) zuwa wasu...

Masu Garkuwa da Mutane Sun Sace Mata Mai Shekaru 45 da Yaranta 2 a...

0
Masu Garkuwa da Mutane Sun Sace Mata Mai Shekaru 45 da Yaranta 2 a Abuja   Masu garkuwa da mutane sun sace wata Oladapo Bukola, mai shekaru 45 da yaranta mata guda biyu a wuraren Kuje dake Abuja. An sace su ne...

Sakamakon Zaɓe: Jam’iyyar APC ta Lashe Zaɓen kananan hukumomi 8 a Jahar Kaduna

0
Sakamakon Zaɓe: Jam'iyyar APC ta Lashe Zaɓen kananan hukumomi 8 a Jahar Kaduna   Bayan kammala zaben kananan hukumomi a jahar Kaduna, sakamako ya fara fitowa daga bakin baturen zabe. Rahoto ya nuna cewa an gudanar da zaɓe a kananan hukumomi 19...

Matsalar Tsaro: Gwamnatin Adamawa ta Rufe Makarantun Kwana 30 Dake Jahar

0
Matsalar Tsaro: Gwamnatin Adamawa ta Rufe Makarantun Kwana 30 Dake Jahar   Jahar Adamawa ta rufe wasu makarantun sakandare saboda ta'azzarar lamurran tsaro a kasar. Gwamnatin jahar ta bayyana haka ne ta bakin kwamishinan ilimi na jahar ta Adamawa a fadar jahar. Gwamnati...

Hukumar NDLEA ta Kama ‘Dan Bautar Kasa Dauke da Alawan da Aka yi da...

0
Hukumar NDLEA ta Kama 'Dan Bautar Kasa Dauke da Alawan da Aka yi da Miyagun Kwayoyi   Hukumar NDLEA ta kame alawan da aka yi da miyagun kwayoyi a babban birnin tarayya Abuja. NDLEA ta ce an kame kayan ne yayin da...

Kaduna: Jam’iyyar PDP ta Lashe Zaben Karamar Hukuma a Mazabar Gwamna El-Rufa’i

0
Kaduna: Jam'iyyar PDP ta Lashe Zaben Karamar Hukuma a Mazabar Gwamna El-Rufa'i   Gwamna El-Rufa'i ya rasa akwatin zabensa ga jam'iyyar PDP a zaben kananan hukumomi. Gwamnan ya kada kuri'arsa da safiyar Asabar a akwatin zaben. A cewar El-Rufa'i, ba dole bane jam'iyyarsa...

Najeriya na da Isassun Likitoci Amma Sun Gudu Abuja, Legas da Fatakwal – Ngige

0
Najeriya na da Isassun Likitoci Amma Sun Gudu Abuja, Legas da Fatakwal - Ngige   Ministan Kwadago ya ce Likitocin Najeriya sun tare a birane shiyasa ake ganin babu Likitoci. Ngige ya yi tsokaci ne kan yadda Likitoci ke guduwa daga Najeriya. Wata...

Gwamnatin Ganduje ta ki Biyana Kudin Fansho – Kwankwaso

0
Gwamnatin Ganduje ta ki Biyana Kudin Fansho - Kwankwaso   Kwankwaso ya yi korafin yadda gwamna Ganduje ke take masa hakkinsa. Tsohon gwamnan yace ba'a biyansa kudin fanshon wata-wata da ya kamata. Kwankwaso ya hadu da Ganduje a filin jirgin sama a Abuja...