Zaben Kananan Hukumomi : Mutane na Dariya na sha Kaye a Akwatina Amma Demokradiyya...
Zaben Kananan Hukumomi : Mutane na Dariya na sha Kaye a Akwatina Amma Demokradiyya ce ta yi Aiki - El-Rufa'i
Gwamnan jahar Kaduna Nasir El-Rufai ya ce kayan da APC ta sha a akwatinsa ya nuna jam'iyyar bata yi magudi...
ASVI: Jahohi 8 ba su da IGR Mai Tsoka
ASVI: Jahohi 8 ba su da IGR Mai Tsoka
Alkaluman Viability Index sun nuna wasu jahohi suna fuskantar barazana.
Wadannan jahohin ba su samun kudin-shiga a shekarar 2020 da ta wuce ba
Irinsu Legas, Ribas, Oyo da Ogun sun tattara abin da...
Daga Ranar da Jonathan ya Koma APC ya Gama Zubar da Ragowar ƙimarsa –...
Daga Ranar da Jonathan ya Koma APC ya Gama Zubar da Ragowar ƙimarsa - Dr Nwodo
Jigon babbar jam'iyyar hamayya ta ƙasa PDP ya gargaɗi Jonathan kan shirin komawa APC mai mulki.
Dr Okwesilieze Nwodo, wanda tsohon shugaban PDP ne yace...
Ministan Sadarwa, Pantami ya Zama Farfesa a Harkar Tsaron Kafofin Yanar Gizo
Ministan Sadarwa, Pantami ya Zama Farfesa a Harkar Tsaron Kafofin Yanar Gizo
Dr. Isa Ali Ibrahim Pantami ya zama Farfesa a jami’ar tarayya da ke Owerri.
Malamin na cikin wadanda aka tabbatar da karin matsayinsu a jami’ar FUTO.
Ministan sadarwan kasar Farfesa...
Mahamady Doumbouya: Abubuwa Game da Sojan da ya Jagoranci ƙwace Mulki a Guinea
Mahamady Doumbouya: Abubuwa Game da Sojan da ya Jagoranci ƙwace Mulki a Guinea
Wani juyin mulkin soja a kasar Guinea ya kawo karshen mulkin Shugaba Alpha Conde mai cike da ce-ce -ku-ce, kasa da shekara guda bayan da ya lashe...
Tsohon Minista Lokacin Mulkin IBB, Anthony Ukpo ya Mutu
Tsohon Minista Lokacin Mulkin IBB, Anthony Ukpo ya Mutu
Tsohon Ministan Yada Labarai a lokacin mulkin Janar Ibrahim Badamasi Babangida kuma daga baya ya zama Shugaban Soja na Jahar Ribas, Birgediya Janar Anthony Ukpo mai ritaya ya rasu.
Birgediya Janar Anthony...
‘Yan Bindigan da Suka Sace Mata da Yaranta 2 a Abuja Sun Nemi Kudin...
'Yan Bindigan da Suka Sace Mata da Yaranta 2 a Abuja Sun Nemi Kudin Fansa
Barayin da suka jagoranci sace matar wani babban malamin addinin kirista a Abuja da ƴaƴansa mata biyu sun nemi fansa.
Wata majiya tace maharan sun kira...
Sabon Hari: An Kashe Mutane 3 a Jahar Plateau
Sabon Hari: An Kashe Mutane 3 a Jahar Plateau
An halaka mutane uku a ƙauyuka biyu da ke ƙaramar hukumar Bassa ta jahar Plateau a sabbin hare-haren da aka kai kamar yadda Daily Trust ta rawaito.
Daily Trust ta rawaito cewa...
Bisa Kuskure: Gwamnatin Tarayya Zata Karbo Kudaden da ta Biya Likitoci 588
Bisa Kuskure: Gwamnatin Tarayya Zata Karbo Kudaden da ta Biya Likitoci 588
Gwamnatin tarayya za ta karbo miliyoyin nairorin da ta yi kuskuren biyan likitoci 588 da ke fadin kasar nan.
Ministan kwadago da ayyuka, Chris Ngige ne bayyana hakan yayin...
Sarkin Borgu ya Roki Shugaba Buhari da a Turo Dakarun Sojoji Yankin Masarautarsa
Sarkin Borgu ya Roki Shugaba Buhari da a Turo Dakarun Sojoji Yankin Masarautarsa
Sarkin Borgu, Muhammad Dantoro, ya roki shugaba Buhari ya bada umarnin a tura dakarun sojoji yankin masarautar Burgu.
Wannan kiran na zuwa ne bayan wasu yan bindiga sun...





















