‘Yan Bindiga Sun Kashe ‘Yan Banga 2 a Jahar Niger

0
'Yan Bindiga Sun Kashe 'Yan Banga 2 a Jahar Niger   'Yan bindigan daji a jahar Niger sun sheke 'yan banga 2 a yayin wata arangama da suka yi. Mummunan lamarin ya auku ne a yankin Mayaki da ke karamar hukumar Lapai...

Shugaba Buhari Ya Shiga Ganawa da Shugabannin Tsaro a Fadarsa Dake Abuja

0
Shugaba Buhari Ya Shiga Ganawa da Shugabannin Tsaro a Fadarsa Dake Abuja   Shugaba Buhari ya shiga tattauna da shugabannin tsaron kasar nan a fadarsa dake babban birnin tarayya Abuja. Daga cikin waɗanda suka halarci taron akwai hafsoshin soji, sufetan yan sanda...

Harbe Kanin Sowore: 1 Daga Cikin Mutane 5 da Masu Garkuwa Suka Sace ta...

0
Harbe Kanin Sowore: 1 Daga Cikin Mutane 5 da Masu Garkuwa Suka Sace ta Bayyana Yadda ta Gudu Daga Wurin su   Reverend Emmanuella Ayanwu mai shekaru 34, daya daga cikin mutane 5 da masu garkuwa da mutane suka sata har...

Matakin Sojoji Kan Masu Aikata Miyagun Laifuka ba Mafita Bane ko Hikima – Sheikh...

0
Matakin Sojoji Kan Masu Aikata Miyagun Laifuka ba Mafita Bane ko Hikima - Sheikh Gumi   Sheikh Ahmad Gumi ya sake jaddada ra'ayinsa na cewa ya kamata gwamnati ta zauna tattaunawa da 'yan ta'adda. A cewarsa, yadda sojoji ke ragargazar 'yan bindiga...

Jami’an kwana-kwana ta Jahar Kano Sun Ceto Dattijo Mai Shekaru 60 Daga Rijiya

0
Jami'an kwana-kwana ta Jahar Kano Sun Ceto Dattijo Mai Shekaru 60 Daga Rijiya   Jami'in hukumar kwana-kwana ta jahar Kano sun ceto ran wani dattijo mai shekaru 60 mai suna Adamu Manjo. Wani mutum mai suna Abubakar Shehu Musa ne ya dauki...

Ba Hakanan Kawai Shugaba Buhari ya Nada ni Ministan Wutar Lantarki ba – Abubakar...

0
Ba Hakanan Kawai Shugaba Buhari ya Nada ni Ministan Wutar Lantarki ba - Abubakar Aliyu   Abubakar Aliyu, sabon ministan wutar Lantarki ya ce ba hakanan kawai Shugaba Buhari ya nada shi ministan Wutar Lantarki ba. Aliyu ya bayyana cewa shugaban kasar...

Mafi Yawancin ‘Yan Bindiga da ke Adabar mu Fulani ne – Gwamna Masari

0
Mafi Yawancin 'Yan Bindiga da ke Adabar mu Fulani ne - Gwamna Masari   Gwamna Aminu Masari ya ce mafi yawancin 'yan bindigan da ke arewa maso yamma Fulani ne. Gwamnan na jahar Katsina ya kuma ce 'yan bindigan da ke yankin...

Shugaba Buhari ya Nada Dr. Ifedayo Morayo Adetifa a Matsayin Sabon Darekta Janar na...

0
Shugaba Buhari ya Nada Dr. Ifedayo Morayo Adetifa a Matsayin Sabon Darekta Janar na Hukumar NCDC ta Kasa   Dr. Ifedayo Morayo Adetifa zai hau kujerar Darekta-Janar na hukumar NCDC. Sabon Darektan zai canji Dr. Chikwe Ihekweazu wanda zai tafi kungiyar WHO. Yemi...

APC na Ganin Jonathan Zai Kai ta ga ci Idan ya yi Takarar Shugaban...

0
APC na Ganin Jonathan Zai Kai ta ga ci Idan ya yi Takarar Shugaban Kasa a 2023   Ana ta rade-radin APC tana zarwacin tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan. Jam’iyyar na tunanin Jonathan zai kai ta ga ci idan ya yi takarar...

‘Yan Bindiga Sun Sace ‘Yayan dagacin ƙauyen Sabuwar ƙasa Guda 4 a Jahar Katsina

0
'Yan Bindiga Sun Sace 'Yayan dagacin ƙauyen Sabuwar ƙasa Guda 4 a Jahar Katsina   Wasu miyagun yan bindiga sun yi awon gaba da 'yayan dagacin ƙauyen Sabuwar ƙasa a jahar Katsina. Harin ya zo awanni 24 kacal bayan wasu mahara sun...