Shugaba Buhari ya Nada Gwamna Okowa a Matsayin Memba a Kwamitin Kawo Sauyi na...
Shugaba Buhari ya Nada Gwamna Okowa a Matsayin Memba a Kwamitin Kawo Sauyi na Fannin Kiwon Lafiya
Muhammadu Buhari ya nada gwamnan Delta, Ifeanyi Okowa, a matsayin memba a kwamitin kawo sauyi na fannin kiwon lafiya.
Kwamitin da shugaban kasa ya...
Jami’ar Jahar Abia ta Rasa Malamanta 3 Lokaci Guda
Jami'ar Jahar Abia ta Rasa Malamanta 3 Lokaci Guda
An shiga yanayin ruɗani da jimami a jami'ar jahar Abia yayin da malaman makarantar uku suka kwanta dama a rana ɗaya.
Rahotanni sun bayyana cewa har yanzun ba'a gano musabbabin mutuwar malaman...
Hana Cajin Waya: Gwamnati Katsina Zata Datse Hanyoyin Sadarwa a Kananan Hukumomi 3 Dake...
Hana Cajin Waya: Gwamnati Katsina Zata Datse Hanyoyin Sadarwa a Kananan Hukumomi 3 Dake Jahar
Gwamnan Katsina, Aminu Bello Masari, ya bayyana shirin gwamnatinsa na datse hanyoyin sadarwa a wasu kananan hukumomi.
Masari yace waɗannan matakai da ake ɗauka zasu shafi...
Jigilar Shanun da Ake Sacewa Shi ya Kara Tura Kasar Nan Cikin Matsalar da...
Jigilar Shanun da Ake Sacewa Shi ya Kara Tura Kasar Nan Cikin Matsalar da ta ke Ciki - Sheikh Gumi
Sheikh Ahmad Gumi, ya sake jaddada cewa, ba laifin 'yan bindiga ne yadda suke aikata barna.
Ya ce, mafi yawan shanun...
Matakan Cike Fom ‘Din Nigeria Jubilee Fellows
Matakan Cike Fom 'Din Nigeria Jubilee Fellows
Domin rage zaman banza da kuma samar da ayyukan yi ga matasa, gwamnatin Buhari ta kirkiri shirin samar da aiki.
A halin yanzu, an bude kafar yanar gizo domin fara cike fom na aikin.
Hakazalika,...
Shugaba Buhari ya Magantu Kan Kashe-Kashen da Ake a Jahar Plateau
Shugaba Buhari ya Magantu Kan Kashe-Kashen da Ake a Jahar Plateau
Gwamnatin shugaba Buhari ta kai ziyara jahar Filato don tattauna batun kashe-kashen da suke faruwa a jahar.
Shugaba Buhari ya ce sam gwamnatinsa ba za ta tsaya ba har sai...
Kungiyar Miyetti Allah Zata Horar da Makiyaya Yadda Ake Kiwon Zamani
Kungiyar Miyetti Allah Zata Horar da Makiyaya Yadda Ake Kiwon Zamani
Kungiyar Miyetti Allah ta bayyana yunkurin horar da makiyaya yadda ake kiwon zamani.
Wannan na zuwa ne daga bakin jakadiyar kungiyar, Amina Ajayi wacce ta halarci wani taro.
A cewar Ajayi,...
Gwamnatin Jahar Katsina Zata Hana Kiwon Fili
Gwamnatin Jahar Katsina Zata Hana Kiwon Fili
Gwamnan Katsina, Aminu Bello Masari, yace gwamnatinsa zata diba yiwuwar hana kiwon fili a faɗin jahar.
Masari ya bayyana cewa kafin kafa dokar gwamnati zata samar da filin kiwo ga makiyaya.
A cewarsa, Gwamnatin tarayya...
‘Yan Bindiga Sun Sace Tsohon Direktan NBC, Ahmed Abdulkadir da Yarsa a Jahar Katsina
'Yan Bindiga Sun Sace Tsohon Direktan NBC, Ahmed Abdulkadir da Yarsa a Jahar Katsina
Masu garkuwa da mutane sun sace tsohon direktan NBC, Ahmed Abdulkadir da yarsa a Katsina.
Hakan na zuwa ne kasa da awa 24 bayan wasu yan bindigan...
Yajin Aiki: Ministan Kwadago ya yi Magana Kan Shirin da Kungiyar ASUU ke yi
Yajin Aiki: Ministan Kwadago ya yi Magana Kan Shirin da Kungiyar ASUU ke yi
Chris Ngige ya yi magana a kan shirin da ASUU ta ke yi na sake yin yajin-aiki.
Ministan yace kungiyar na yawon kiran tafiya yajin-aiki domin tsorata...





















