Baɗala: Jami’ar Obafemi Awolowo ta Sallami Lakcara Mai Koyar da Turanci a Jami’ar

0
Baɗala: Jami'ar Obafemi Awolowo ta Sallami Lakcara Mai Koyar da Turanci a Jami'ar   Jami'ar Obafemi Awolowo University, da ke Ile-Ife ta sallami wani lakcara mai suna Dr Adebayo Mosobalaje. An kore Dr Mosobalaje ne bayan samunsa da laifin badala da wata...

Hakkin Gwamnati ne Kawo Karshen Ta’addanci da ke Faruwa a Zamfara da Arewa ta...

0
Hakkin Gwamnati ne Kawo Karshen Ta’addanci da ke Faruwa a Zamfara da Arewa ta Tsakiya - Bashir Magashi   Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kara tabbatar wa da ‘yan Najeriya cewa mulkinsa zai tabbatar da kulawa da rayuka da dukiyoyin su. Ministan...

‘Yan Sandan Jahar Imo Sun Harbe Hatsabibin ‘Dan Fashi, Modukpe

0
'Yan Sandan Jahar Imo Sun Harbe Hatsabibin 'Dan Fashi, Modukpe   'Yan sanda sun kashe wasu hatsabiban yan fashi da makami biyu a jahar Imo. 'Yan sandan sun kai samame ne mabuyar Modukpe, suka halaka shi bayan musayar wuta. 'Yan sandan sun kuma...

Shugaba Buhari ya Umarci Shugabannin Tsaro da su Nemo Hanyoyin Magance ƙalubalen Tsaro

0
Shugaba Buhari ya Umarci Shugabannin Tsaro da su Nemo Hanyoyin Magance ƙalubalen Tsaro   Shugaba Buhari ya umarci shugabannin tsaron ƙasar nan su nemo hanyoyi da dabarun magance ƙalubalen tsaro. Shugaban ya sabunta wannan umarnin yayin taronsa da shugabannin tsaron yau a...

Super Eagles ta Doke Cape Verde 2-1

0
Super Eagles ta Doke Cape Verde 2-1   Super Eagles ta je ta doke Cape Verde 2-1 a wasan neman gurbin shiga gasar cin kofin duniya ranar Talata. Cape Verde ce ta fara cin Najeria ta hannun Dylan Tavares a minti na...

Yadda Kudaden Intanet ke Zama Barazana ga Kasashe – Abdulrasheed Bawa

0
Yadda Kudaden Intanet ke Zama Barazana ga Kasashe - Abdulrasheed Bawa   Shugaban hukumar EFCC, Abdulrasheed Bawa ya bayyana yadda kudaden intanet ke zama barazana ga kasashe. Ya bayyana cewa, ana amfani da Bircoin da Ethereum wajen biyan kudin fansar hare-haren yanar...

Kyakkyawar Alaƙa ce Tsakanin Najeriya da Saudiyya – Shugaba Buhari

0
Kyakkyawar Alaƙa ce Tsakanin Najeriya da Saudiyya - Shugaba Buhari   Shugaba Buhari ya gana da ministan harkokin waje na ƙasar Saudiya, Yarima Al-Saud a fadarsa dake Abuja. Buhari ya yaba da kyakkyawar alaƙar dake tsakanin Najeriya da Saudiya wanda ya samo...

Zaben Kananan Hukumomi: Lissafin APC na Neman Canza wa a Garin Ifako/Ijaye Dake Legas

0
Zaben Kananan Hukumomi: Lissafin APC na Neman Canza wa a Garin Ifako/Ijaye Dake Legas   Neman shugabanci ya raba kan ‘ya ‘yan jam’iyyar APC a garin Ifako/Ijaye. Da farko ‘yan APC suna tare da Kofoworola Ajayi, yanzu lissafin ya canza. Ana rade-radin masu...

Cutar Kwalara ta yi Sanadiyyar Kashe Mutane 25 a Jahar Ogun

0
Cutar Kwalara ta yi Sanadiyyar Kashe Mutane 25 a Jahar Ogun   Cutar kwalara ta ɓarke a Ogun, inda aka tabbatar da ta kashe aƙalla mutum 25 a Magboro, karamar hukumar Obafemi-Owode a jahar. Barkewar cutar ta shafi garuruwan Arepo, Akeran, Akintonde,...

‘Yan Bindiga Sun Saki ‘Dan Uwan Sakataren Gwamnatin Jahar Katsina

0
'Yan Bindiga Sun Saki 'Dan Uwan Sakataren Gwamnatin Jahar Katsina   Gwamnatin Katsina ta saki mahaifin shugaban yan bindiga don su saki yayan sakataren jahar. Yan bindigan sun sace yayan sakataren ne kimanin mako daya da ya gabata. Gwamnatin jahar ta kafa sabbin...