Mun Dade Muna Harba Roka Sansanin Sojoji Dake Mallam Fatori a Jahar Borno –...
Mun Dade Muna Harba Roka Sansanin Sojoji Dake Mallam Fatori a Jahar Borno - ISWAP
Mayakan ISWAP wadanda aka fi sani da Boko Haram sun yi ikirarin jefa roka a garin Mallam Fatori a jahar Borno.
‘Yan ta’addan sun kai wa...
Tsohon Ministan Wutar Lantarki, Saleh ya Bayyana Cewa Bazai Daina Goyan Shugaba Buhari ba
Tsohon Ministan Wutar Lantarki, Saleh ya Bayyana Cewa Bazai Daina Goyan Shugaba Buhari ba
Saleh Mamman yace ba zai daina goyon bayan Shugaba Buhari ba.
Tsohon Ministan yace yana alfahari da ayyukan da yayi cikin shekaru biyu.
Saleh ya fayyace maganar rashin...
Dalilin da Yasa Gudumuwar NNPC a FAAC ya yi Kasa Sosai a Bana
Dalilin da Yasa Gudumuwar NNPC a FAAC ya yi Kasa Sosai a Bana
Gwamnatin Tarayya ta kashe N540bn wajen cike rara farashin fetur a watanni 6.
Hakan ya na nufin kullum biyan tallafin mai yana cin Naira biliyan 1.9 a Najeriya.
A...
Bayan Haɗuwa a Filin Jirgi: Kwankwaso ya Magantu Kan Haɗuwar Shi da Gwamna Ganduje
Bayan Haɗuwa a Filin Jirgi: Kwankwaso ya Magantu Kan Haɗuwar Shi da Gwamna Ganduje
Tsohon gwamnan Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya ce Allah ne ya hada shi da Gwamna Ganduje a filin jirgi.
An ga hoton 'yan siyasan biyu da...
‘Yan Sandan Najeriya Basu da Makami na Kwarai Don Yakan ‘Yan Bindiga – Gwamna...
'Yan Sandan Najeriya Basu da Makami na Kwarai Don Yakan 'Yan Bindiga - Gwamna Masari
Gwamna Masari na Katsina ya kalubalanci Sifeto Janar na yan sanda kan lamarin tsaro.
Masari yace 'yan sandan Najeriya basu da makamai na kwarai don yakan...
Har Zuwa Yanzu ba a Halasta Amfani da Twitter a Najeriya ba – NCC
Har Zuwa Yanzu ba a Halasta Amfani da Twitter a Najeriya ba - NCC
Hukumar NCC tace har zuwa yanzu ba a halasta amfani da Twitter a Najeriya ba.
Ikechukwu Adinde yace kawo yanzu babu wata takarda daga Ministan sadarwa.
Rahotanni sun...
Ambaliyar Ruwa: An Saka Dokar Ta-ɓaci a Birnin New York da Jahar New Jersey
Ambaliyar Ruwa: An Saka Dokar Ta-ɓaci a Birnin New York da Jahar New Jersey
An sanya dokar ta-ɓaci a birnin New York da kuma jahar New Jersey mai makwabtaka yayin da ambaliyar ruwa da mamakon ruwan sama ya haifar ya...
Kungiyar ACF ta Magantu Kan Sace Dalibai 73 a Jahar Zamfara
Kungiyar ACF ta Magantu Kan Sace Dalibai 73 a Jahar Zamfara
Kungiyar Arewa Consultative Forum ta yi Allah wadai da sace dalibai guda 73 da wasu 'yan bindiga suka yi a jahar Zamfara.
ACF ta bayyana cewa babu wani amfani a...
Shugabannin APC Sun Bayyana Cewa Gwamnatin Shugaba Buhari Ta Kwato 1trn na Kudin Sata
Shugabannin APC Sun Bayyana Cewa Gwamnatin Shugaba Buhari Ta Kwato 1trn na Kudin Sata
Tun bayan hawan shugaban kasa Muhammadu Buhari mulkin Najeriya a 2015 yana ta gano makudan kudade sakamakon bincike.
Daga 2015 zuwa yanzu EFCC da ICPC sun gano...
Ya Kamata Gwamnati ta Samar da Runduna ta Musamman Don Kare Makarantu – Atiku...
Ya Kamata Gwamnati ta Samar da Runduna ta Musamman Don Kare Makarantu - Atiku Abubakar
Biyo bayan sace daliban wata makarantar sakandare a Zamfara, Atiku Abubakar ya yi martani.
Ya bayyana cewa, ya kamata gwamnati ta samar da runduna ta musamman...




















