Ba za a Fahimci Tasirin Ayyukan da Nake yi ba Sai Bayan na Sauka...

0
Ba za a Fahimci Tasirin Ayyukan da Nake yi ba Sai Bayan na Sauka - Shugaba Buhari   Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ce ba za a fahimci tasirin ayyukan da yake yi ba, sai bayan ya sauka daga mulki a...

Babu Lasisi: Jahar Kano ta Rufe Asibitoci Masu Zaman Kansu

0
Babu Lasisi: Jahar Kano ta Rufe Asibitoci Masu Zaman Kansu   Kano ta rufe wasu asibitoci masu zaman kansu guda uku wanɗanɗa aka gano suna aiki ba tare da rajista ba. Asibtocin da ke karamar hukumar Kumbotso an rufe su ne a...

IPOB: Shugaba Buhari na Zargin Amnesty Kan Goyan-Bayan Ta’addanci

0
IPOB: Shugaba Buhari na Zargin Amnesty Kan Goyan-Bayan Ta'addanci   Shugabajn Najeriya Muhamamdu Buhari ya zargi ƙungiyar kare hakkin bil adama ta Amnesty da goyon-baya ta'addanci da ake aikatawa a ƙasar. Shugaban a wata sanarwa ɗauke da sa hannun kakakinsa Malam Garba...

Kotu ta yi Umarni da a yi wa Abduljabbar Kabara Gwajin Kwakwalwa

0
Kotu ta yi Umarni da a yi wa Abduljabbar Kabara Gwajin Kwakwalwa   Wata kotun Musuluncin da ke shari'ar Malamin addinin nan Sheikh Abduljabbar Nasir Kabara ta umarci a yi masa gwajin kwakwalwa da kunne a wani zaman ci gaban shari'ar...

Shugaba Buhari ya Mika Sakon Ta’aziyyarsa ga Tsohuwar Minista,Aisha Abubakar Kan Rashin ‘Danta

0
Shugaba Buhari ya Mika Sakon Ta'aziyyarsa ga Tsohuwar Minista,Aisha Abubakar Kan Rashin 'Danta   Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana bakin cikinsa bisa rasuwar Aliyu Abubakar, babban dan tsohuwar minista, Aisha Abubakar. Matashin Abubakar ya yi hatsarin mota ne tare da 'yan uwansa...

Yadda ‘Yan Majalisar Nasarawa 3 Suka Sha Daga Harin ‘Yan Bindiga

0
Yadda 'Yan Majalisar Nasarawa 3 Suka Sha Daga  Harin 'Yan Bindiga   Wasu mambobin majalisar dokokin jahar Nasarawa uku sun tsallake rijiya da baya a hannun 'yan bindiga da suka kusa aika su lahira. 'Yan majalisar sun yi gamo da maharan ne...

Direba ya Mayar da Jakar da ya Tsinta Dauke da $20,000 ga Mai...

0
Direba ya Mayar da Jakar da ya Tsinta Dauke da $20,000 ga Mai Ita a Jahar Legas   Wani direban daya daga cikin motocin da ke jigilar fasinjoji daga filin saukar jirgin sama na Murtala Muhammad da ke Lagas ya nuna...

Rashin Tsaro: Afenifere ta Bayyana Cewa Yarabawa na ta Barin Yankunansu

0
Rashin Tsaro: Afenifere ta Bayyana Cewa Yarabawa na ta Barin Yankunansu   Wani shugaban kungiyar yarabawa, Afenifere ya ce yarabawa suna ta tserewa jamhuriyar Benin da sauran kasashen yamma saboda rashin tsaron Najeriya. Ya bayyana hakan ne a wata takardar taron kungiyar...

‘Yan Najeriya Sun Magantu Kan Sauke Ministoci 2 Daga Mukamansu

0
'Yan Najeriya Sun Magantu Kan Sauke Ministoci 2 Daga Mukamansu   A yau Laraba 1 ga watan Satumba shugaba Buhari ya sallami wasu daga cikin ministocinsa. Wannan sallama ta girgiza da yawan 'yan Najeriya, lamarin da ya jawo cece-kuce a kasar. Mutane da...

Watsa Kalaman Kiyayya da Tunzura Jama’a na da Illa ga Kasa – Lai Mohammed...

0
Watsa Kalaman Kiyayya da Tunzura Jama'a na da Illa ga Kasa - Lai Mohammed ga Shugabanni   Gwamnatin Najeriya roki shugabanni da cewa, ya kamata su zama masu wanzar da zaman lafiya. Wannan na fitowa ne daga bakin ministan yada labarai da...