Karbar Kudin Fansa: Yan Banga Sun Harbe Mai Garkuwa da Mutane a Jahar Adamawa

0
Karbar Kudin Fansa: Yan Banga Sun Harbe Mai Garkuwa da Mutane a Jahar Adamawa   Rundunar 'yan sandan jahar Adamawa sun sanar da yadda 'yan banga suka bindige mai garkuwa da mutane yayin karbar kudin fansa. Miyagun sun kutsa wani gida a...

‘Yan Sandan Jahar Zamfara Sun Bazu Cikin Daji Don Ceto Dalibai 73 Daga ‘Yan...

0
‘Yan Sandan Jahar Zamfara Sun Bazu Cikin Daji Don Ceto Dalibai 73 Daga ‘Yan Bindiga   Rundunar ‘yan sandan jahar Zamfara ta ce ta baza jami’anta cikin daji domin ceto daliban makarantar gwamnati ta Kaya ta jeka ka dawo a yankin...

Sauke Ministoci 2: Shugaban ƙasa ya ce Wannan Saukewar Somin Taɓi ne – Garba...

0
Sauke Ministoci 2: Shugaban ƙasa ya ce Wannan Saukewar Somin Taɓi ne - Garba Shehu   Shugaba Muhammadu Buhari ya sauke ministoci biyu na ma'aikatun Noma Sabo Nanono da kuma na Lantarki Sale Mamman. Wannan na kunshe ne a cikin wata sanarwa...

Femi Falana ya Bukaci Shugaba Buhari ya yi wa Sojojin da Aka Samu da...

0
Femi Falana ya Bukaci Shugaba Buhari ya yi wa Sojojin da Aka Samu da Laifin Bore Afuwa    Femi Falana, babban lauya mai kare hakkin bil-adama ya bukaci Shugaba Buhari ya yi wa sojojin da aka samu da laifin bore afuwa. Sojojin...

Anyi Asarar Rayukan Mutane 20 da Kuma N5.6m Sakamakon Gobara a Jahar Kano

0
Anyi Asarar Rayukan Mutane 20 da Kuma N5.6m Sakamakon Gobara a Jahar Kano   Hukumar kwana-kwanan jahar Kano ta ce mutane 20 ne suka rasa rayukansu sakamakon gobara a jahar a watan Augusta. A cewar hukumar, an yi asarar dukiyoyi wadanda za...

Matsalar Tsaro: Gwamna Lalong ya ja Kunnen Shugabannin Karamar Hukumar Jos ta Arewa

0
Matsalar Tsaro: Gwamna Lalong ya ja Kunnen Shugabannin Karamar Hukumar Jos ta Arewa   Gwamnan jahar Filato, Simon Lalong, ya ja kunnen shugabannin karamar hukumar Jos ta arewa. Ya ce su yi gaggawar kawo karshen ta’addancin da ke aukuwa a bangarensu don...

Gwamnatin Zamfara ta Rufe Makarantun Jahar

0
Gwamnatin Zamfara ta Rufe Makarantun Jahar   Gwamnatin jahar Zamfara ta sanya dokar ta baci a fadin kananan hukumomi 14 dake jahar. Hakazalika gwamnatin ta kulle dukkan makarantun gwamnati da masu zaman kansu dake dukkan kananan hukumomin jahar. Wannan ya biyo bayan harin...

Shugaba Buhari ya Sauke Ministocinsa 2 Daga Mukamansu

0
Shugaba Buhari ya Sauke Ministocinsa 2 Daga Mukamansu   Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Laraba, 1 ga watan Satumba ya sauke ministoci biyu daga mukamansu. Ministocin sune na ma’aikatar gona, Mohammed Sabo Nanono, da takwaransa na ma’aikatar wutar lantarki, Saleh Mamman. Mai...

Mataimakin Shugaban NLC ya yi Alla-wadai da Karin Kudin Wutar Lantarki

0
Mataimakin Shugaban NLC ya yi Alla-wadai da Karin Kudin Wutar Lantarki   Hukumar NERC ta baiwa kamfanonin raba wuta umurnin kara farashin lantarki daga yau. Mataimakin shugaban NLC ya yi Alla-wadai da wannan abu. Wannan kari ya biyo bayan karin farashin iskar gas...

Jam’iyyar APC ta Samu Karin Membobi 6 Daga APGA

0
Jam'iyyar APC ta Samu Karin Membobi 6 Daga APGA   Gabanin zaben gwamna na ranar 6 ga watan Nuwamba, a jahar Anambra, jam’iyyar APC ta sake samun karfi. Wasu ‘yan majalisar jahar shida daga jam’iyyar APGA sun sauya sheka zuwa APC. Tuni aka...