Dalilin da Yasa Najeriya ke Fuskantar Matsalolin Tsaro – Gwamna Douye Diri
Dalilin da Yasa Najeriya ke Fuskantar Matsalolin Tsaro - Gwamna Douye Diri
Gwamnan jahar Bayelsa ya bayyana dalilin da yasa Najeriya ke fuskantar matsalolin tsaro.
Ya ce, wasu 'yan siyasa marasa kima su ke amfani da damar da suke dashi wajen...
Kungiyar Arewa ta Tsakiya ta Magantu Kan Kisan da Makiyaya ke wa Yankin
Kungiyar Arewa ta Tsakiya ta Magantu Kan Kisan da Makiyaya ke wa Yankin
Kungiyoyin matasa a yankin arewa ta tsakiya na Najeriya sun ce ba su da wani zabi illa su fara kare kansu daga yanzu.
Yan bindiga sun mamaye yankin...
Corona: Karin Mutane 603 Sun Kamu da Cutar a Najeriya
Corona: Karin Mutane 603 Sun Kamu da Cutar a Najeriya
Hukumar daƙile yaɗuwar cutuka ta NCDC a Najeriya ta ce mutum 14 sun rasa rayukansu a ranar Talata sakamakon kamuwa da annobar corona.
NCDC ta ce a yanzu adadin mutane da...
Shugabannin PDP Sun Roki Goodluck Jonathan da ya ci Gaba da Zama a Jam’iyyar
Shugabannin PDP Sun Roki Goodluck Jonathan da ya ci Gaba da Zama a Jam'iyyar
Shugabannin babbar jam'iyyar adawa ta PDP sun ziyarci tsohon shugaban Najeriya Goodluck Jonathan domin rokonsa ya ci gaba da zama a jam'iyyar.
Mukadashin shugaban jam'iyyar, Yemi Akinwonmi...
Mutane Sama da 9 Sun Rasa Ransu Sandaiyyar Harin ‘Yan Bindiga a Jahar Kogi
Mutane Sama da 9 Sun Rasa Ransu Sandaiyyar Harin 'Yan Bindiga a Jahar Kogi
Sama da mutum 9 aka kashe a daren jiya Talata sannan an jikkata da dama a wani harin bindiga da aka kai yankin Bagana da ke...
Za mu yi ƙoƙarin Sasanta Tsakaninmu – Iran ga Saudiyya
Za mu yi ƙoƙarin Sasanta Tsakaninmu - Iran ga Saudiyya
Iran na shirin gudanar da zagaye na hudu na tattaunawa da abokiyar hamayyarta Saudiyya a Iraƙi bayan kafa sabuwar gwamnatin Iran, kamar yadda aka ambato jakadan Iran a Bagadaza yana...
Yajin Aiki: A Taron NEC za a Bayyana Mataki na Gaba da za a...
Yajin Aiki: A Taron NEC za a Bayyana Mataki na Gaba da za a Dauka - ASUU Reshen Legas
Da alama cewa malaman jami’o’i ba za su shiga yajin-aiki a ranar Talata ba.
A daren yau wa’adin da kungiyar ASUU ta...
‘Yan Bindiga Sun Kaiwa Asibiti Hari a Jahar Bayelsa
'Yan Bindiga Sun Kaiwa Asibiti Hari a Jahar Bayelsa
Wasu ‘yan bindiga da ake zargin masu fashi da makamai ne sun kai hari asibitin gwamnati na jahar Bayelsa a ranar Talata.
Sakamakon harin, sun sace duk wasu kudade da tsadaddun abubuwan...
Gwamnatin Kaduna ta Hana Sare Itatuwa a Kananan Hukumomi 7 na Jahar
Gwamnatin Kaduna ta Hana Sare Itatuwa a Kananan Hukumomi 7 na Jahar
Gwamnatin Jahar Kaduna ta hana yawon gararamba da shiga dazuka domin sare itatuwa a kananan hukumomi bakwai.
Kananan hukumomin da abin ya shafa sun da Birnin Gwari, Igabi, Chikun,...
‘Yan Sandan Najeriya Sun Kashe Hatsabibin ‘Dan Fashin Daji a Neja
'Yan Sandan Najeriya Sun Kashe Hatsabibin 'Dan Fashin Daji a Neja
Rahotanni sun ce 'ƴan sandan Najeriya sun Kashe wani jagoran ƴan fashin daji da ake kira Jauro Daji da kuma wasu mabiyansa ɓarayi a jahar Neja.
Jaridar PRNigeria da ke...





















