Jamb ta Soke Tsarin ƙayyade Makin Jarabawar da Zai ba ɗalibai Damar Shiga Makarantun

0
Jamb ta Soke Tsarin ƙayyade Makin Jarabawar da Zai ba ɗalibai Damar Shiga Makarantun   Hukumar Jamb da ke shirya jarrabawar shiga Jami’o’i da sauran makarantun gaba da sakandare a Najeriya ta sanar da soke tsarinta na ƙayyade makin jarabawar da...

Bayan Kai Hari: Sojoji Sun Fatattaki Mayakan ISWAP Daga Rann Dake Borno

0
Bayan Kai Hari: Sojoji Sun Fatattaki Mayakan ISWAP Daga Rann Dake Borno   Zaman lafiya ya dawo Rann, jama'a sun koma harkokin su bayan sojoji sun yi nasarar fatattakar miyagun 'yan ISWAP. Kamar yadda masana wurin suka kimanta, a kalla daga Rann...

Manyan ‘Yan PDP 3 da Ake Ganin Zasu Tsaya Takarar Shugaban Kasa a 2023

0
Manyan 'Yan PDP 3 da Ake Ganin Zasu Tsaya Takarar Shugaban Kasa a 2023 'Yan siyasa a fadin kasar na gwagwarmayar ganin sun cimma nasara gabannin zaben 2023. Akwai wasu manyan 'yan siyasa da ake ganin za su sake tsayawa takarar...

Malamin Kwaleji ya Shigar da Karar Daliban da Sukai Masa Askin Dole a Jahar...

0
Malamin Kwaleji ya Shigar da Karar Daliban da Sukai Masa Askin Dole a Jahar Jigawa   Wasu dalibai 10 sun kutsa gidan wani mutum cikin dare sun masa askin dole a Jigawa. Rundunar yan sanda ta ce ta yi nasarar kama shida...

‘Yan Sandan Jahar Zamfara Sun Ceto Mutane 8 Daga Hannun ‘Yan Bindiga

0
'Yan Sandan Jahar Zamfara Sun Ceto Mutane 8 Daga Hannun 'Yan Bindiga   Rundunar yan sanda a jahar Zamfara ta samu nasarar ceto wasu mutum 8 da yan bindiga suka sace a Bungudu. Kakakin yan sandan jahar, ASP Muhammad Shehu, yace an...

Malami ya Shigar da Karar Tsohon Kwamishinan Noma na Nasarawa, Alanana Otaki Kan Zargin...

0
Malami ya Shigar da Karar Tsohon Kwamishinan Noma na Nasarawa, Alanana Otaki Kan Zargin Lalata da Matarsa   Ana fafatawa a kotu tsakanin tsohon kwamishanan noma da Malamin jami'a. Matar Malamin ta bukaci kotu ta raba aurensu da mijinta na shekaru 18. Malamin...

Osinbajo 2023: ‘Yan Kungiyar PCG Sun Kaiwa Gwamna Masari da Sarkin Daura Ziyara

0
Osinbajo 2023: 'Yan Kungiyar PCG Sun Kaiwa Gwamna Masari da Sarkin Daura Ziyara   Wasu ‘yan kungiyar PCG suna saida takarar Yemi Osinbajo a zaben 2023. Progressive Consolidation Group tace Osinbajo ya fi dace wa ya karbi mulki. ‘Yan kungiyar sun ziyarci Katsina,...

Kungiyar IPOB na Samun Goyan Bayan ‘Yan Kasashen Waje da Ake Biyansu Albashi Mai...

0
Kungiyar IPOB na Samun Goyan Bayan 'Yan Kasashen Waje da Ake Biyansu Albashi Mai Tsoka- Shugaba Buhari   Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi Allah wadai da ayyukan kungiyar nan mai neman ballewa ta Indigenous People of Biafra. Shugaban Najeriyan ya bayyana...

Corona: Karin Mutane 460 Sun Kamu da Cutar a Najeriya

0
Corona: Karin Mutane 460 Sun Kamu da Cutar a Najeriya   Hukumar daƙile cutuka masu yaɗuwa a Najeriya, NCDC, ta ce karin mutum 460 ne suka kamu da cutar korona a faɗin ƙasar a ranar Litinin. Hukumar ta ce akasarin waɗanda suka...

Gwamna Masari ya Fitar da Sababbin Matakan Shawo Kan Matsalolin Tsaro a Jaharsa

0
Gwamna Masari ya Fitar da Sababbin Matakan Shawo Kan Matsalolin Tsaro a Jaharsa   Gwamnatin Katsina da ke arewacin Najeriya ta dakatar da hada-hadar kasuwanci da datse wasu manyan tituna saboda matsaloli na tsaro. Wata sanarwa da gwamnan jahar Aminu Bello Masari...