Amurka za ta ci Gaba da Taimakawa Al’ummar Afghanistan – Antony Blinken

0
Amurka za ta ci Gaba da Taimakawa Al'ummar Afghanistan - Antony Blinken   Sakataren harkokin wajen Amurka Antony Blinken ya ce sun bude wani shafi a Afghanistan wanda kasarsa za ta yi amfani da diflomasiyya wurin kawo mata ci gaba. Mr Blinken...

e-Naira: Babban Bankin Najeriya ya Sanar da Kamfanin Fasahar da Zai Aiki da Shi

0
e-Naira: Babban Bankin Najeriya ya Sanar da Kamfanin Fasahar da Zai Aiki da Shi   Babban Bankin Najeriya, CBN, ya sanar da sunan kamfanin fasahar da zai yi aiki da shi, Bitt Inc., a kokarin fara amfani da kudin intanet na...

Cutar Kwalara ta yi Sanadiyyar Kashe Mutane 83, Sama da 2,336 Sun Kamu a...

0
Cutar Kwalara ta yi Sanadiyyar Kashe Mutane 83, Sama da 2,336 Sun Kamu a Nijar   Mahukunta a Nijar sun ce mutane da dama sun rasa rayukansu sakamakon barkewar kwalara a wasu sassan kasar, inda mutum sama da dubu biyu suka...

Rundunar Sojojin Najeriya ta Magantu Kan Daukar Makamai Don Kare Kai Daga ‘Yan Bindiga

0
Rundunar Sojojin Najeriya ta Magantu Kan Daukar Makamai Don Kare Kai Daga 'Yan Bindiga   Rundunar sojojin Najeriya ta shawarci mazauna jahar Filato kan daukar makamai domin kare kansu sakamakon rigingimu da ake samu a yankin da ke tsakiyar Najeriya. Shawarar da...

‘Yan Bindiga Sun Kaiwa Coci Hari a Jahar Kogi

0
'Yan Bindiga Sun Kaiwa Coci Hari a Jahar Kogi   'Yan bindiga sun kai har cocin Living Faith Church Worldwide dake unguwar Osara dake hanyar Lokoja zuwa Okene a karamar hukumar Adavi ta jahar Kogi. Daily Trust ta rawaito cewa yan bindigan...

Rikicin PDP: CNJ Tanko Muhammad ya Gayyaci Alkalai Daga Jahohi 6

0
Rikicin PDP: CNJ Tanko Muhammad ya Gayyaci Alkalai Daga Jahohi 6   Shugaban alkalan Najeriya, Justice Tanko Muhammad, ya gayyaci manyan alkalan jahar Rivers, Kebbi, Cross River, Anambra, Jigawa da Imo don taron gaggawa. Wannan ya biyo bayan hukunce-hukunce masu karo da...

Wuta ta Cinye Bene Mai Hawa 20 a Milan

0
Wuta ta Cinye Bene Mai Hawa 20 a Milan Wani dogon bene na zamani hawa ashirin ya ci wuta a birnin Milan na Italiya. Benen mai kunshe da rukunin gidaje ya ci wuta ne a ranar Lahadi. An bayyana cewa benen duka...

Hukuncin da Kotun Jahar Kwara ta Yanke wa Barawon Doya

0
Hukuncin da Kotun Jahar Kwara ta Yanke wa Barawon Doya   Wata kotun majistare a jahar Kwara ta yanke wa wani Abubakar Buni daurin watanni shida a gidan yari Alkalin. kotun ya yanke wa Buni hukuncin ne bayan ya amsa tuhumarsa da...

Cin Kasuwanni Mako-Mako: Gwamnatin Jahar Kaduna ta Dakatar da Kananan Hukumomi Biyar

0
Cin Kasuwanni Mako-Mako: Gwamnatin Jahar Kaduna ta Dakatar da Kananan Hukumomi Biyar   Gwamnatin Jahar Kaduna da ke arewacin Najeriya ta dakatar da cin kasuwanni mako-mako a wasu kananan hukumomi biyar na Jahar. An kuma haramta wa gidajen mai sayar da mai...

Kungiyar da ta fi ESN/IPOB Hatsari ta Shiga Jahar Imo

0
Kungiyar da ta fi ESN/IPOB Hatsari ta Shiga Jahar Imo   Sabuwar kungiyar yan tada kayar baya ta bulla a jahar Imo, yanƙin kudu maso gabashin Najeriya. Rahotanni sun nuna cewa ƙungiyar mai suna Biafran Motherland Warrior ta fi ESN/IPOB hatsari. Mayakan kungiyar...