Kungiyar ISWAP Sun Kai Sabon Hari a Rann Dake Jahar Borno

0
Kungiyar ISWAP Sun Kai Sabon Hari a Rann Dake Jahar Borno   Kungiyar ISWAP ta kaddamar da wani gagarumin sabon hari a Rann, hedkwatar karamar hukumar Kala Balge a jahar Borno, Daily Trust ta rawaito. Bayanai sun ce mazauna garin da yawa...

Abubuwan da Suka Faru Kafin Mutuwar ‘Dan Sanata Bala Na’Allah

0
Abubuwan da Suka Faru Kafin Mutuwar 'Dan Sanata Bala Na'Allah   Wata kawar marigayi Abdulkarim Bala Na'Allah ta bayyana wasu abubuwan da suka faru kafin rasuwarsa. A cewarta, wasu tsageru sun kutsa gidan marigayin watanni biyu kafin 'yan ta'adda su hallaka shi. Ta...

Jahar Kano ta Nuna Rashin Goyan Bayanta Kan Hallasta Amfani da Wiwi

0
Jahar Kano ta Nuna Rashin Goyan Bayanta Kan Hallasta Amfani da Wiwi   Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje ya ce jahar Kano bata goyon bayan hallasta amfani da ganyen wiwi a Nigeria. Ganduje ya bayyana hakan ne yayin da shugaban NDLEA, Buba...

Gwamna Abdullahi Sule ya Sanar da Sallamar Kwamishinoninsa

0
Gwamna Abdullahi Sule ya Sanar da Sallamar Kwamishinoninsa   Gwamnan Nasarawa, Abdullahi Sule, ya sanar da rushe baki ɗaya masu rike da mukaman siyasa a gwamnatinsa. Gwamnan ya faɗi hakane a wurin taron gaggawa da ya kira a faɗar gwamnatinsa dake Lafia. Kwamishinan...

Gwamnatin Tarayya ta Shirya Samarwa da Matasa Masu Digiri Aiki

0
Gwamnatin Tarayya ta Shirya Samarwa da Matasa Masu Digiri Aiki   Gwamnatin tarayya zata saka matasa masu takardar digiri aiki na musamman na tsawon wata 12. Rahoto ya nuna cewa shirin zai kunshi matasa yan kasa da shekara 30 aƙalla 20,000 daga...

Darajar Naira ta Fadi ya yin da Dala ta Karu

0
Darajar Naira ta Fadi ya yin da Dala ta Karu   Dalar Amurka ta kara tsada a kasuwar bayan fage a Najeriya inda ake sayar da dala daya kan naira 527 a ranar Litinin. ‘Yan kasuwa sun ce dalar ta kara tsada...

Ministan Ayyuka na Musamman ya Bukaci Hukumar EFCC da ta Binciki Gwamna Ortom

0
Ministan Ayyuka na Musamman ya Bukaci Hukumar EFCC da ta Binciki Gwamna Ortom   Ministan ayyuka na musamman, kuma tsohon gwamnan Benuwai, Akume, ya yi kira ga EFCC ta binciki Ortom. Ministan ya kuma bukaci gwamna Ortom na jahar Benuwai ya fito...

Sojoji Sun Kashe ‘Yan Bindiga 11 a Jahar Katsina

0
Sojoji Sun Kashe 'Yan Bindiga 11 a Jahar Katsina Aƙalla ƴan bindiga 11 aka kashe a wani harin sama da sojoji suka kai yankin Batsarin jahar Katsina a jiya Lahadi. Rahotanni na cewa jiragen yaƙi biyu sun yi luguden wuta a...

An Kama Fasto Mai Sheharu 70 Bisa Laifin Damfara, Ha’inci da Sata

0
An Kama Fasto Mai Sheharu 70 Bisa Laifin Damfara, Ha'inci da Sata   An maka wani fasto mai shekaru 70 a kotu bayan ya lamushe N870,000 da sunan zai samar da man sihirin da ake amfani da shi wurin wanke daloli. Fasto...

ƙasar Amurka ta Kwashe ‘Yan ƙasarta 1,200 Daga Afghanistan

0
ƙasar Amurka ta Kwashe 'Yan ƙasarta 1,200 Daga Afghanistan   Amurka ta kwashe ƴan ƙasarta 1,200 daga filin jirgin saman Kabul a jiya Lahadi, a cewar wata sanarwa da fadar White House ta fitar yau Litinin, yayinda ta kawo karshen aikinta...