Sojoji Sun Kashe ‘Yan Bindiga Sama da 50 da Lalata Makamansu a Jahar Zamfara

0
Sojoji Sun Kashe 'Yan Bindiga Sama da 50 da Lalata Makamansu a Jahar Zamfara   Sojoji sun fatataki ƴan bindiga daga ginin wata makaranta da ke karamar hukumar Shinkafi a jahar Zamfara a wasu hare-haren sama. Hare-haren da suka kai ta jiragen...

Zanga-Zanga: Sudan ta Kudu ta Katse Layukan Intanet a Kasar

0
Zanga-Zanga: Sudan ta Kudu ta Katse Layukan Intanet a Kasar   An katse layukan intanet a Sudan Ta Kudu da takaita samun layukan wayoyi yayin da mahukunta ke kokarin murkushe wani shirin zanga-zanga a fadin kasar kan adawa da shugabannin siyasa. An...

Sanata Bala Ibn Na’Allah ya Magantu Kan Kisan ‘Dansa

0
Sanata Bala Ibn Na'Allah ya Magantu Kan Kisan 'Dansa   Sanata Bala Ibn Na'Allah, ɗan majalisar dattawan Najeriya da ake zargi wasu da kashe babban ɗansa, Abdulkareem a gidansa da ke Malali a Kaduna, ya ce yana fatan mutuwar ɗan nasa...

ICRC ta Bayyana ƙasashen da Suka fi Samun Mutanen da ke ɓata a Duniya

0
ICRC ta Bayyana ƙasashen da Suka fi Samun Mutanen da ke ɓata a Duniya   Ƙungiyar agaji ta kasa da kasa ICRC ta ce sama da mutu dubu 44 yanzu haka sun ɓata a sassan Afirka - sama da kashi 45...

Komawa Makaranta: Gwamnatin Jahar Kano ta Kara wa Dalibai Mako Guda

0
Komawa Makaranta: Gwamnatin Jahar Kano ta Kara wa Dalibai Mako Guda Gwamnatin Kano da ke arewacin Najeriya ta sanar da ɗage ranar komawar ɗalibai makaranta da mako guda. Kwamishinan Ilimi na jahar, Muhammad Sanusi Sa'id Kiru, ya ce an tsawaita komawa...

Yajin Aiki: Kungiyar ASUU ta Bai wa Gwamnati Wa’adi Zuwa Gobe Talata

0
Yajin Aiki: Kungiyar ASUU ta Bai wa Gwamnati Wa'adi Zuwa Gobe Talata   Kungiyar malaman jami'o'i a Najeriya wato ASUU ta bayyana cewa a shirye take ta sake shiga wani sabon yajin aiki kan abin da ta kira gazawar gwamnati wajen...

A Cikin Watanni 8 Farashin Gas ya Karu da Kashe 100 a Najeriya

0
A Cikin Watanni 8 Farashin Gas ya Karu da Kashe 100 a Najeriya   Gwamnatin Najeriya ta soma amfani da sabon harajin kashi 7.5 cikin 100 kan yadda ake sayar da gas din girki, yayin da farashinsa a yanzu ya karu...

Gwamnati na Kokarin Kawar da Duk Wani Tashin Hankali ko Fitina – Shugaba Buhari

0
Gwamnati na Kokarin Kawar da Duk Wani Tashin Hankali ko Fitina - Shugaba Buhari   Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya roki al'ummar Filato su rungumi zaman lafiya, tare da jaddada cewa gwamnatin na yin duk mai yiwuwa domin kawar da duk...

Inganta Tsaro: Shugaban Zambia ya Canza Manyan Hafsoshin Tsaro na Kasar

0
Inganta Tsaro: Shugaban Zambia ya Canza Manyan Hafsoshin Tsaro na Kasar   Sabon shugaban Zambia Hakainde Hichilema ya sauya manyan hafsoshin sojojin kasar da na 'yan sanda - hakan na nuna cewa zai fi mayar da hankali kan inganta tsaron kasar. A...

A Kame Duk Malamin da Yake Wa’azin Tunzura Jama’a – Gwamna Zulum

0
A Kame Duk Malamin da Yake Wa'azin Tunzura Jama'a - Gwamna Zulum   Gwamnan jahar Borno, Babagana Umara Zulum ya bada umarnin kame malamai masu wa'azin tunzura jama'a. Gwamnan ya bukaci hukumar DSS da su gaggauta cafke irin wadannan malamai masu ta...