‘Yan Keke Napep na Jahar Neja Sun Shiga Yajin Aiki
'Yan Keke Napep na Jahar Neja Sun Shiga Yajin Aiki
Masu keke napep sun tsunduna yajin aikin gargaɗi a Minna, jahar Neja bisa matsin lambar da hukumomi ke musu.
Direbobin sun ce suna shan matsin lamba daga yan sanda, jami'an amsar...
Bayan Dakatar da Shi: Zan Cigaba da Kasancewa Mai Kwazo da Tasiri a APC...
Bayan Dakatar da Shi: Zan Cigaba da Kasancewa Mai Kwazo da Tasiri a APC - Oshiomhole
An soke umurnin kotu wanda ya dakatar da Adams Oshiomhole a matsayin shugaban jam'iyyar APC.
Oshiomhole ya bayyana hakan ne a lokacin da yake zantawa...
Jahar Plateau ta Sausauta Dokar Hana Fita a Jahar
Jahar Plateau ta Sausauta Dokar Hana Fita a Jahar
Gwamnan jahar Filato ya sassauta dokar hana fita a wasu yankunan jahar bayan kwanaki.
A bayan an sanya dokar hana fita a wasu sassa uku na jahar Filato bayan barkewar rikici.
Gwamnan ya...
Adadin Kudin da Cristiano Ronaldo ya ke Samu a Kowane Mako
Adadin Kudin da Cristiano Ronaldo ya ke Samu a Kowane Mako
Za a rika biyan Cristiano Ronaldo £480,000 a kowane mako a Old Trafford.
Duk kasar Ingila babu ‘dan wasan da zai rika karbar albashi kamar Ronaldo.
Ronaldo ya sha gaban Tauraron...
Gwamnatin Jahar Borno ta Gana Kan ‘Yan Boko Haram da Suka Mika Wuya
Gwamnatin Jahar Borno ta Gana Kan 'Yan Boko Haram da Suka Mika Wuya
Shugabannin al'umma daga kowane ɓangare na jahar Borno sun gana kan mayakan Boko Haram da suka mika wuya.
Taron wanda ya kunshi shugabannin siyasa, sarakuna da na addinai...
An Kashe ‘Dan Sanata Bala Na ALLAH, a Gidansa Dake Kaduna
An Kashe 'Dan Sanata Bala Na ALLAH, a Gidansa Dake Kaduna
An gano gawar babban dan Sanata Bala Na Allah, Kyaftin Abdulkarim Bala Na Allah, a dakin kwanansa da ke Malali a jahar Kaduna.
'Yan ta'adda sun kashe dan sanatan jahar...
Mutane 3 Sun Mutu a Harin da Sojojin Amurka Suka Kai Afghanistan
Mutane 3 Sun Mutu a Harin da Sojojin Amurka Suka Kai Afghanistan
Amurka ta kai hari kan wani mutum da ta yi zargin dan kunar bakin wake ne a Afghanistan.
Wannan na zuwa ne bayan kwanaki kadan da aka samu wata...
PDP ce kadai za ta Iya Samar da Madaidaiciyar Mafita Kuma ta Kafa Ingantaccen...
PDP ce kadai za ta Iya Samar da Madaidaiciyar Mafita Kuma ta Kafa Ingantaccen Shugabanci a Najeriya - Shugaban Matasan Arewa
Kungiyar shugaban matasan Arewa sun bukaci Obasanjo ya nemo mafita ga 'yan Najeriya.
Kungiyar ta bukaci shugaban da ya yi...
‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 2 a Jahar Kaduna
'Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 2 a Jahar Kaduna
A wani sabon harin 'yan bindiga, an hallaka mutane biyu tare da jikkata wasu a Kaduna .
Sojoji sun kuma ceto wasu mutane uku matafiya a wata hanyar a Kaduna bayan an...
Gwamnati ta San Masu Daukar Nauyin Boko Haram: Hedikwatar Tsaro ta Musanta Neman Sojan...
Gwamnati ta San Masu Daukar Nauyin Boko Haram: Hedikwatar Tsaro ta Musanta Neman Sojan da ya yi Furucin
Wani tsohon kwamandan rundunar sojan ruwa, Kunle Olawunmi, ya kasance cikin labarai bayan hirarsa ta kwanan nan a gidan talabijin na Channels.
Hedkwatar...





















