‘Yan Sanda Sun Kama Matashi Dauke da Bindigogi 53 a Jahar Nasarawa
'Yan Sanda Sun Kama Matashi Dauke da Bindigogi 53 a Jahar Nasarawa
'Yan sanda sun cafke wani matashi a lokacin da yake safarar bindigogi kirar AK-47 guda 53 a jahar Nasarawa.
Har ila yau, an kuma gano albarusai akalla guda 260...
Gwamna Ganduja ya Mika Sandar Girma ga Sarkin Bichi, Alhaji Nasiru Bayero
Gwamna Ganduja ya Mika Sandar Girma ga Sarkin Bichi, Alhaji Nasiru Bayero
Daga karshe Gwamna Ganduje ya gabatar da sandar girma ga Sarkin Bichi, Alhaji Nasiru Ado-Bayero.
Da yake jawabi yayin gabatar da sandar, Gwamna Ganduje ya yabawa cibiyoyin sarauta na...
Sai Bayan Gwamnatin Buhari Igboho Zai Dawo Najeriya – Lauya
Sai Bayan Gwamnatin Buhari Igboho Zai Dawo Najeriya - Lauya
Gwamnatin Najeriya na cigaba da kokarin dawo da Sunday Igboho Najeriya.
Jami'an tsaro a Kotono sun damkeshi yayinda yake kokarin guduwa Jamus.
Hukumar DSS ta alanta neman Igboho ruwa jallo bayan da...
Matsalar Tsaro: Mutane 50,000 a Jahar Sokoto Sun Gudu Zuwa Nijar
Matsalar Tsaro: Mutane 50,000 a Jahar Sokoto Sun Gudu Zuwa Nijar
Dan majalisa a jahar Sokoto ya zargi gwamna Tambuwal da watsi da al'ummarsa.
Hanarabul Boza yace sun kirga mutum 50,000 da sukayi gudun Hijra Nijar sakamakon matsalar tsaro.
Matsalar tsaro ta...
NCMPI ta Koka Kan Kisan Gillar da Aka Cigaba da yi a Jahar Plateau
NCMPI ta Koka Kan Kisan Gillar da Aka Cigaba da yi a Jahar Plateau
Shugaban kungiyar samar da zaman lafiyan musulmai na arewa ta tsakiya, Alhaji Saleh Zazzaga ya koka akan kisan da aka cigaba da yi a jahar Filato.
Ya...
Manyan ‘Yan Najeriya Masu Fada a Aji 20 da Suka Halarci Daurin Auran ‘Dan...
Manyan 'Yan Najeriya Masu Fada a Aji 20 da Suka Halarci Daurin Auran 'Dan Shugaba Buhari
Manyan jiga-jigan siyasan Najeriya sun dira kasar Bichi, a jahar Kano domin halartan daurin auren 'dan Buhari daya tilo, Yusuf, da diyar sarkin Bichi,...
Hotunan Daurin Auren Yusuf Muhammadu Buhari da Zarah Nasiru Bayero
Hotunan Daurin Auren Yusuf Muhammadu Buhari da Zarah Nasiru Bayero
Bayan makonni ana sauraron ranar wannna babban daurin aure, an daura alakar aure tsakanin masarautar Bichi da iyalin shugaban kasa Muhammadu Buhari.
Ministan sadarwa da tattalin arzikin zamani, Isa Ibrahim Pantami,...
Daurin Auran ‘Dansa: Shugaba Buhari ya Isa Jahar Kano
Daurin Auran 'Dansa: Shugaba Buhari ya Isa Jahar Kano
Shugaba Muhammadu Buhari ya isa jahar Kano daga Adamawa domin halartan daurin auren dansa daya tilo, Yusuf Buhari, da za'a yi a kasar Bichi.
Hadimin Buhari kan gidajen rediyo da talabijin, Buhari...
‘Yan Bindiga Sun Kashe Manoma 5 a Jahar Osun
'Yan Bindiga Sun Kashe Manoma 5 a Jahar Osun
'Ƴan bindiga sun kashe manoma biyar a hanyarsu na zuwa gonakinsu a kauyen Toro a jahar Osun.
Wani mazaunin garin ya tabbatar da lamarin yana mai cewa wadanda aka kashe yan asalin...
‘Yan Bindiga Sun yi Garkuwa da Malamai 2 na Jami’ar ABSU a Jahar Abia
'Yan Bindiga Sun yi Garkuwa da Malamai 2 na Jami'ar ABSU a Jahar Abia
'Yan bindiga sun sace wasu mutane ciki har da malaman jami'ar ABSU ta jahar Abia.
'Yan bindigan sun sace su ne yayin da suka tare hanya suna...