Da Zarar Twitter ta yi Rijista da NBC da CAC Zamu Janye Dakatarwar –...

0
Da Zarar Twitter ta yi Rijista da NBC da CAC Zamu Janye Dakatarwar - Gwamnatin Tarayya   Gwamnatin tarayyar Nigeria ta ce bata hana yan kasa amfani da Manhajar Twitter ba. Gwamnatin ta ce duk da dakatarwar, yan Nigeria na cigaba da...

Rundunar ‘Yan Sandan Jahar Zamfara Sun Kashe Hatsabibin ‘Dan Bindiga Sun Ceto Mutane 11

0
Rundunar 'Yan Sandan Jahar Zamfara Sun Kashe Hatsabibin 'Dan Bindiga Sun Ceto Mutane 11 Yan sanda a jahar Zamfara sun tafka gumurzu da yan bindiga a hanyar Gusau zuwa Sokoto. Yan bindigan sun tare hanyar ne suna yi wa matafiya fashi...

Kungiyar SOKAPU ta Caccaki Gwamnatin Tarayya Kan Yadda Rikon Lamarin ‘Yan Fashi da Makiyaya...

0
Kungiyar SOKAPU ta Caccaki Gwamnatin Tarayya Kan Yadda Rikon Lamarin 'Yan Fashi da Makiyaya Dake Addabar Yankin Arewacin Najeriya Wata fitacciyar kungiyar Kudancin Kaduna, SOKAPU, ta nemi gwamnatin tarayya da ta bayyana ‘yan fashi da makiyaya makasa a matsayin ‘yan...

Dawo da Maganar Tsige Hadiza Bala Usman: Jam’iyyar PDP ta yi Kira ga Jami’an...

0
Dawo da Maganar Tsige Hadiza Bala Usman: Jam'iyyar PDP ta yi Kira ga Jami'an EFCC da Su Bincike ta da Rotimi Amaechi Peoples Democratic Party (PDP) ta na so a hukunta Hadiza Bala Usman. Jam’iyyar adawar ta dawo da maganar ne...

‘Yan Bindiga Sun Hallaka Manoma Biyar a Jahar Nasarawa

0
'Yan Bindiga Sun Hallaka Manoma Biyar a Jahar Nasarawa   Wasu yan bindiga da ba'a san ko su waye ba sun kashe manoma yan kabilar Tiv guda 5 a ƙauyen Gidan Sule, jahar Nasarawa Lamarin ya faru ne da daren ranar Laraba,...

Shugaba Buhari Bai yi Wani Alkawarin Mika Mulki ga Bola Tinubu ba – Osita...

0
Shugaba Buhari Bai yi Wani Alkawarin Mika Mulki ga Bola Tinubu ba - Osita Okechukwu Osita Okechukwu, jigo a jam'iyyar APC ya ce babu wata yarjejeniya cewa Buhari zai mika wa Tinubu mulki a 2023. Okechukwu, shugaban VON, ya bayyana hakan...

2023: Matashi Mai Shekaru 35 Daga Jahar Kano Zai Tsaya Takarar Shugaban Kasa

0
2023: Matashi Mai Shekaru 35 Daga Jahar Kano Zai Tsaya Takarar Shugaban Kasa Wani matashi daga jahar Kano ya gana da makusanta Ganduje domin sanar dasu aniyarsa ta tsayawa takarar shugaban kasa. Matashin ya bayyana balo-balo cewa, zai tsaya takarar shugaban...

Da Zaran na Kammala Wa’adin Mulkina a 2023 Zai Koma Tallafawa Mabuƙata

0
Da Zaran na Kammala Wa'adin Mulkina a 2023 Zai Koma Tallafawa Mabuƙata   Gwamna Masari na jahar Katsina yace da zaran ya kammala wa'adin mulkinsa a 2023 zai koma tallafawa mabuƙata. Masari yace tallafawa mutane shine hanyar da zata sa kowane mutum...

Mutane 7 Sun Rasa Rayukansu Sanadiyyar Hatsarin Mota a Kan Hanyar Lambata Zuwa Minna

0
Mutane 7 Sun Rasa Rayukansu Sanadiyyar Hatsarin Mota a Kan Hanyar Lambata Zuwa Minna   Hatsarin mota ya yi sanadiyyar mutuwar wasu mutane 7 a kan hanyar Lambata zuwa Minna. Hatsarin ya faru da safiyar yau Alhamis, 22 ga watan Yuli mintoci...

Kotun Jamhuriyar Benin na Kokarin Mika Sunday Igboho ga Gwamnatin Najeriya

0
Kotun Jamhuriyar Benin na Kokarin Mika Sunday Igboho ga Gwamnatin Najeriya Rahoto ya bayyana cewa, an samu labarin ranar da za a saurari karar yiwuwar mika Sunday Igboho ga gwamnatin Najeriya. Rahoton ya ce, a yau Alhamis ne kotu zata zauna...