Kotu ta Bada Umarnin Sakin Zakzaky da Matarsa

0
Kotu ta Bada Umarnin Sakin Zakzaky da Matarsa Rahotanni da muke samu sun bayyana cewa, a yau 28 ga watan Yuli, an yanke hukunci kan Zakzaky da matarsa, inda tuni aka wanke su daga zargi. A cewar lauyan Zakzaky, Barista Sadau...

Ofishin Binciken Hatsari ya yi Watsi Akan Binciko Lamarin Fashewar Tayar Jirgin Sama a...

0
Ofishin Binciken Hatsari ya yi Watsi Akan Binciko Lamarin Fashewar Tayar Jirgin Sama a Jahar Kwara   Ofishin binciken hatsari ya bayyana dalilin da ya sa ya yanke shawarar kin binciko lamarin da ke kewaye da fashewar taya a Filin jirgin...

Sako Igboho: Gwamnonin Yankin Yarabawa na Aiki Bayan Fage – Gwamna Sanwo-Olu

0
Sako Igboho: Gwamnonin Yankin Yarbawa na Aiki Bayan Fage - Gwamna Sanwo-Olu   Gwamnan Jahar Legas ya ce gwamnonin yankin Yarbawa na kai gwauro da mari wajen ganin an sako Sunday Igboho. Ya ce ba lallai ne sai sun fito fili sun...

Zanton Kudade: ‘Yan Fashi Sun Sace Takardun Jarrabawar NECO a Jahar Kaduna

0
Zanton Kudade: 'Yan Fashi Sun Sace Takardun Jarrabawar NECO a Jahar Kaduna ‘Yan fashi da makami sun yi awon gaba takardun tambayoyin jarrabawar NECO bisa zaton kunshin kudade ne a Jahar Kaduna. Bayanai sun ce tun daga banki ‘yan fashin suke...

Shugaba Buhari ya Tabbatar da Cewa Zai Kawo Karshen Ta’addanci a Yankin Arewa –...

0
Shugaba Buhari ya Tabbatar da Cewa Zai Kawo Karshen Ta'addanci a Yankin Arewa - Gwamna Matawalle Gwamnan jahar Zamfara Bello Matawalle, ya bayyana cewa Shugaba Buhari ya sha alwashin kawo karshen ta'addanci a yankin arewa. Matawalle ya jadadda cewa gwamnonin yankin...

IPOB: Kasar Amurka ta Rufe Asusun Ajiyar Kudin Kungiyar Biafra

0
IPOB: Kasar Amurka ta Rufe Asusun Ajiyar Kudin Kungiyar Biafra   Wata banki a kasar Amurka ta rufe asusun ajiyar kudi na kungiyar masu son kafa Biafra, IPOB. Bankin ta rufe asusun ne bayan an yi zargin ana aikata abubuwa masu alaka...

Miji ya Kashe Matarsa Akan N1000 a Jahar Adamawa

0
Miji ya Kashe Matarsa Akan N1000 a Jahar Adamawa Wani magidanci ya halaka matarsa saboda ta tambaye shi ya biya ta bashin N1000 da ya karba. Rahotanni sun bayyana cewa magidancin mai shekaru 41 ya buga kan matarsa da bango ne...

Kotu ta Hana Majalisar Jahar Kano Kan Bincikar Muhuyi Magaji

0
Kotu ta Hana Majalisar Jahar Kano Kan Bincikar Muhuyi Magaji   Wata babbar kotun jahar Kano ta tsawatarwa majalisar jahar Kano kan bincikar Rimingado. Kotun karkashin jagorancin Mai shari'a Sanusi Ma'aji ta ce sai ta kammala shari'ar kafin a cigaba. Idan mun tuna,...

Mutane Masu Hankali da Kuma Marubuta Tarihi ya Kamata su yi Adalci Akan Gwamnatina...

0
Mutane Masu Hankali da Kuma Marubuta Tarihi ya Kamata su yi Adalci Akan Gwamnatina - Shugaba Buhari Shugaban ƙasa Buhari ya yi kira ga marubuta tarihi a Najeriya da su yi wa gwamnatinsa adalci. Shugaban yace gwamnatinsa ta fuskanci ƙalubale da...

Babban Bankin Najeriya ya Kaddamar da Tsarin Gwajin Kudin Intanet

0
Babban Bankin Najeriya ya Kaddamar da Tsarin Gwajin Kudin Intanet Babban bankin Najeriya ya sanar da ranar da zai fara gwajin kudaden intanet da ya kirkira. A baya babban bankin Najeriya ya haramta amfani da kudaden intanet, amma yanzu ya yi...