Yadda Taron ASUU da Gwamnatin Tarayya ya Kasance
Yadda Taron ASUU da Gwamnatin Tarayya ya Kasance
Gwamnatin tarayya ta nuna gamsuwarta game da taron da ya gudana tsakaninta da ASUU.
Ministan kwadugo, Chris Ngige, ya bayyana taron na su a matsayin wanda aka ci nasara.
Shugaban ASUU ta kasa, Farfesa...
Kungiyar MURIC da CAN Suna Fafatawa Akan Shugabancin 2023
Kungiyar MURIC da CAN Suna Fafatawa Akan Shugabancin 2023
Ga dukkan alamu fafatawa da ake yi game da shugabancin 2023 ya ɗauki salon addini tsakanin MURIC da CAN.
Kungiyar Musuluncin ta mayar da martani kan sanarwar baya bayan nan da Kungiyar...
Ceto Matar Kwamishina da Direbanta: Gwamnan Jahar Benue ya Yabawa ‘Yan Sandan Jaharsa
Ceto Matar Kwamishina da Direbanta: Gwamnan Jahar Benue ya Yabawa 'Yan Sandan Jaharsa
Gwamna Ortom ya bada umurnin a rushe gidan da aka yi amfani da shi wurin ajiye matar kwamishina da aka direbanta da aka sace.
Gwamnan na jahar Benue...
Gwamna Abdullahi Sule ya Nuna Goyan Bayansa Kan Tsarin Mulkin Karba-Karba a 2023
Gwamna Abdullahi Sule ya Nuna Goyan Bayansa Kan Tsarin Mulkin Karba-Karba a 2023
Gwamnan jahar Nasarawa, Abdullahi Sule, ya bayyana ra'ayinsa na tsarin mulkin karba-karba.
Gwamnan yace shi kan shi wannan tsarin ne a Nasarawa ya kai shi ga zama gwamna.
Sai...
ɗaliban FGC Yauri Guda 2 Sun Tsere Daga Hannun ‘Yan Bindiga
ɗaliban FGC Yauri Guda 2 Sun Tsere Daga Hannun 'Yan Bindiga
Wasu ɗalibai guda biyu daga cikin waɗanda aka sace a FGC Yauri, jahar Kebbi sun kubuta daga hannun yan bindiga.
Rahotanni sun bayyana cewa an gano ɗaliban ne a dajin...
Sufeton ‘Yan Sanda Usman Alkali ya Bada Umarnin Dakatar da Abba Kyari
Sufeton 'Yan Sanda Usman Alkali ya Bada Umarnin Dakatar da Abba Kyari
Sufeton 'yan sanda IGP Usman Alkali ya ba da umarnin a gaggauta dakatar da Abba Kyari.
Wannan na zuwa ne yayin da korafe-korafe suka yi yawa kan zargin Abba...
‘Yan Bindiga Sun Harbe ‘Dan Takarar Jam’iyyar APC na Karamar Hukumar Kachia na Jahar...
'Yan Bindiga Sun Harbe 'Dan Takarar Jam'iyyar APC na Karamar Hukumar Kachia na Jahar Kaduna
Miyagun 'yan bindiga sun sheke Alamkah Dominic Usman, dan takarar shugabancin karamar hukuma na APC a Kachia.
Dominic yana kan hanyarsa ta zuwa jahar Binuwai ganin...
Shin da Gaske ne, EFCC ta Kama Sanata Umar Tanko Al-Makura da Matarsa ?
Shin da Gaske ne, EFCC ta Kama Sanata Umar Tanko Al-Makura da Matarsa ?
EFCC ta kama tsohon gwamnan jahar Nasarawa Tanko Al-Makura da matarsa.
Majiyoyi daga EFCC sun bayyana cewa an kama shi ne bisa zargin bannatar da kudi da...
Sunday Igboho: Lauyan Igboho ya Bukaci Kotu ta Bada Belin Shi Don ya Kula...
Sunday Igboho: Lauyan Igboho ya Bukaci Kotu ta Bada Belin Shi Don ya Kula da Raunikan Jikinsa
Lauyan Igboho ya ce mutumin ya jigata sosai kuma yana bukatan ganin Likita
Ya mika bukata ga kotu a bashi beli don ya kula...
Kasashen Duniya 13 da Kasar Saudiyya ta na Zuwa Aikin Umrah
Kasashen Duniya 13 da Kasar Saudiyya ta na Zuwa Aikin Umrah
Hukumomi a kasar Saudiyya sun hana wasu kasashen duniya 13 zuwa aikin umrah.
Saudiyya tace an ɗauki wannan matakin ne saboda yadda cutar COVID19 ke cigaba da yaɗuwa a kasashen.
Hakanan...





















