NARD: Marasa Lafiya Sunyi Kira ga Gwamnati Akan ta Kawo Karshen Yajin Aikin Likitoci

0
NARD: Marasa Lafiya Sunyi Kira ga Gwamnati Akan ta Kawo Karshen Yajin Aikin Likitoci Yau Kwana na biyu da Likitoci a Najeriya suka sake shiga yajin aiki. Likitocin sun zargi gwamnatin tarayya da rashin cika alkawuranta. Marasa lafiya na jin jiki a...

Ɗaliban Jami’ar Fasaha ta Tarayya ta Jahar Ondo Sun Toshe Babbar Hanyar Akure-Ilesa

0
Ɗaliban Jami'ar Fasaha ta Tarayya ta Jahar Ondo Sun Toshe Babbar Hanyar Akure-Ilesa Akure, Ondo:- Wasu fusatattun ɗalibai na jami'ar fasaha ta tarayya dake Akure (FUTA), jahar Ondo, sun toshe babbar hanyar Akure-Ilesa, kamar yadda punch ta ruwaito. Rahoto ya nuna...

Nasarorin da Shugaban Hukumar EFCC, Abdulrasheed Bawa ya Samu a Cikin Kwanaki 100

0
Nasarorin da Shugaban Hukumar EFCC, Abdulrasheed Bawa ya Samu a Cikin Kwanaki 100   Shugaban hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa ta'annati (EFCC), Abdulrasheed Bawa ya cika kwanaki 100 a kan kujerar shugabanci. Domin murnar hakan, hukumar...

Shehu Sani ya Bayyana Yadda ‘Yan kungiyar IPOB Suka fi ‘Yan Bindiga Hatsari

0
Shehu Sani ya Bayyana Yadda 'Yan kungiyar IPOB Suka fi 'Yan Bindiga Hatsari Tsohon Sanata ya bayyana yadda yan bindiga suka fi IPOB da Igboho hatsari. Ya fadi haka ne a wata tattaunawa da yan Jarida. Ya kuma yabawa gwamnatin Kaduna kan...

‘Yan Banga Sun Bindige Masu Garkuwa da Mutane a Jahar Taraba

0
'Yan Banga Sun Bindige Masu Garkuwa da Mutane a Jahar Taraba   'Yan banga sun bindige wasu masu garkuwa da mutane a yayin da suka zo karbar kudin fansa. Masu garkuwar sun sace wani dattijo ne kuma suka umurci yan uwan su...

Tsohon Shugaban Hukumar Zabe, Attahiru Jega ya Koma Jam’iyyar PRP

0
Tsohon Shugaban Hukumar Zabe, Attahiru Jega ya Koma Jam'iyyar PRP Attahiru Jega, tsohon shugaban hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC), ya koma jam'iyyar Peoples Redemption Party (PRP). Wa'adin Jega a matsayin shugaban INEC ya ƙare a ranar 30 ga...

ALLAH ya yi wa Tsohon Ministan Noma, Malami Buwai Rasuwa

0
ALLAH ya yi wa Tsohon Ministan Noma, Malami Buwai Rasuwa Gwamnatin jahar Zamfara ta tabbatar da mutuwar tsohon ministan noma, Malami Buwai. Gwamna Bello Matawalle ya bayyana kaduwarsa kan rasuwar dattijon dan majalisar wanda ya rasu a babban birnin jahar Zamfara. Ba...

Rikice ya Tsinke Tsakanin ‘Yan Kungiyar Shi’a da Jama’ar Yankin Dorayi Babba a Jahar...

0
Rikice ya Tsinke Tsakanin 'Yan Kungiyar Shi'a da Jama'ar Yankin Dorayi Babba a Jahar Kano A ranar Litinin, an ruwaito barkewar rikici tsakanin jama'an yankin Dorayi Babba a jahar Kano da mabiyar kungiyar IMN da aka fi sani da mabiyar...

Mike Ozekhome ya Caccaki FBI Kan Umarnin Kama Abba Kyari

0
Mike Ozekhome ya Caccaki FBI Kan Umarnin Kama Abba Kyari   Wani babban lauya a Najeriya ya caccaki FBI kan umarnin kame jami'in dan sanda Abba Kyari. Lauyan ya ce, FBI ba ta da ikon tasa keyar Abba Kyari zuwa Amurka ba...

Jam’iyyar PDP da APC Sun Fusata Akan Kwatanta Nasarorin Junansu da Farfesa Jega ya...

0
Jam'iyyar PDP da APC Sun Fusata Akan Kwatanta Nasarorin Junansu da Farfesa Jega ya yi   Jam'iyyar PDP ita ma ta fusata bisa kwatanta ta da APC da farfesa Attahiru Jega ya yi. Jam'iyyar ta bayyana cewa, Jega bai yi daidai ba...