Jami’an Tsaro Sun Dakili Harin da Mayakan Boko Haram Sukai Yunkurin Kaiwa Jahar Yobe

0
Jami'an Tsaro Sun Dakili Harin da Mayakan Boko Haram Sukai Yunkurin Kaiwa Jahar Yobe Jami'an tsaro sun dakile wani gari da aka yi niyyar kaiwa a garin Geidam a jahar Yobe kamar yadda Daily Trust ta ruwaito. Mayakan Boko haram, wanda...

‘Yan Bindiga Sun Hallaka Jami’an ‘Yan Sanda Huɗu a Jahar Enugu

0
'Yan Bindiga Sun Hallaka Jami'an 'Yan Sanda Huɗu a Jahar Enugu Aƙalla jami'an yan sanda huɗu aka kashe a wani hari da yan bindiga suka kai wurin binciken abun hawa dake yankin Obeagu-Amechi, ƙaramar hukumar Enugu ta kudu, jahar Enugu,...

2023: Har Yanzu Talakawa za su yi wa Shugaba Buhari Mubaya’a Kuma ba za...

0
2023: Har Yanzu Talakawa za su yi wa Shugaba Buhari Mubaya'a Kuma ba za su Taba Yin Watsi da Shi ba - Fadar Shugaban Kasa ga PDP Fadar shugaban kasa ta yi jawabi kan halin da zaben 2023 zai dauka,...

2023: Jam’iyyar APC na Samun Karuwar Mambobi Daga Jam’iyyar PDP

0
2023: Jamiyyar APC na Samun Karuwar Mambobi Daga Jam'iyyar PDP Ana ta samun sauye-sauye a sararin siyasar Najeriya gabanin babban zaben na 2023. Ya zuwa yanzu, da alama jam'iyyar adawa ta PDP tana shan kaye inda yawancin jiga-jiganta suke sauya sheka...

Hana su Hakkokkinsu: Jami’an ‘Yan Sandan Jahar Zamfara Sun Nuna Fushin Su Akan Gwamna...

0
Hana su Hakkokkinsu: Jami'an 'Yan Sandan Jahar Zamfara Sun Nuna Fushin Su Akan Gwamna Matawalle Bello Matawalle ya gamu da fushin ‘yan sanda bayan ‘yan bindiga sun yi ta’adi ‘Yan sanda sun tasa. Gwamna a gaba da ya zo duba gawar...

Abduljabbar Nasiru Kabara Na Fama da Rashin Lafiya Har Yana Fitsarin Jini a Gidan...

0
Abduljabbar Nasiru Kabara Na Fama da Rashin Lafiya Har Yana Fitsarin Jini a Gidan Gyaran Hali   Jaridar Africa Daily News ta rawaito cewa, Abduljabbar Nasiru Kabara, Malamin nan dan asalin jahar Kano wanda gwamnatin jahar Kano ta gurfanar da shi...

Yadda Sabon Jakadan Najeriya, Tukur Buratai ya Taimaka Wajen Kama Sunday Igboho

0
Yadda Sabon Jakadan Najeriya, Tukur Buratai ya Taimaka Wajen Kama Sunday Igboho Tukur Yusuf Buratai ya taimaka wajen cafke Sunday Igboho a garin Cotonou . Sabon Jakadan Najeriyan ya rubuta takarda zuwa ga Gwamnatin kasar wajen. Tsohon shugaban hafsun sojan kasan ya...

Rashin Mahajjata Daga Kasashen Duniya: Asarar da Kasar Saudiyya ta Tafka

0
Rashin Mahajjata Daga Kasashen Duniya: Asarar da Kasar Saudiyya ta Tafka Saudiyya na daga cikin manyan kasashen duniya da annobar cutar korona ta haifar da koma baya gahanyoyin samun kudaden shigarta. Saudiyya na samum ɗumbin kudaden shiga a lokutan ayyukan Hajji...

Hukumar NDLEA ta Kama Mata Biyu ɗauke da ƙwayoyin Diazepam da Exol-5

0
Hukumar NDLEA ta Kama Mata Biyu ɗauke da ƙwayoyin Diazepam da Exol-5   Hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta Najeriya NDLEA ta kama wasu mata biyu ɗauke da ƙwayoyin magani Diazepam da Exol-5 har 296,000. An kama matan ne a...

Dalilin da Yasa na Biyawa Dalibai 2000 Kudin Jarabawar NECO da NBAIS – Jibrin...

0
Dalilin da Yasa na Biyawa Dalibai 2000 Kudin Jarabawar NECO da NBAIS - Jibrin Kofa Abdulmumin Jibrin ya dauki nauyi dalibai 2000 domin su rubuta jarabawar NECO da NBAIS Tsohon dan majalisar wakilai ta kasa Honourable Abdulmumin Jibrin Kofa ya biyawa...