Muna da Ikon Gurfanar da Masallatai da Coci-Cocin da ke Amfani da Amsakuwa Fiye...

0
Muna da Ikon Gurfanar da Masallatai da Coci-Cocin da ke Amfani da Amsakuwa Fiye da Kima Yayin da Suke Ibada -Hukumar NESREA   Hukumar NESREA ta ce akwai masallatai da coci-coci da masana’antun da ke damun jama’a da hayaniyar amsakuwa. A cewar...

Shehun Borno ya Roƙi Shugaban Hafsan Sojoji Akan ya Taimaka ya Maida Manoma Yankunan...

0
Shehun Borno ya Roƙi Shugaban Hafsan Sojoji Akan ya Taimaka ya Maida Manoma Yankunan su   Shehun Borno, Alhaji Abubakar Elkanemi, ya yi kira ga sabon hafsan sojoji ya maida hankali kan wasu wurare a Borno. Sarkin yace yanzun an samu zaman...

Abubuwan da ke Jawo Ta’addanci a Najeriya – Goodluck Jonathan

0
Abubuwan da ke Jawo Ta'addanci a Najeriya - Goodluck Jonathan   Tsohon shugaban kasar Najeriya ya magantu kan abubuwan da ke jawo ta'addanci a Najeriya. A cewarsa, yawaitar shaye-shayen miyagun kwayoyi ne ya jefa Najeriya zuwa halin da take ciki. Ya kuma koka...

Ba’a Gudanar da Zaɓen Fitar da ɗan Takara ba a Jahar Anambra – Ministan...

0
Ba'a Gudanar da Zaɓen Fitar da ɗan Takara ba a Jahar Anambra - Ministan ƙwadugo Danbarwa ta ɓarke a jam'iyyar APC reshen jahar Anambra biyo bayan bayyana wanda ya lashe zaɓen fitar da ɗan takara. Ministan ƙwadugo, Chris Ngige, yace kwata-kwata...

Niger Delta Avengers: Shugaba Buhari ya Bukaci Kungiyar da su Dena yi wa Kasa...

0
Niger Delta Avengers: Shugaba Buhari ya Bukaci Kungiyar da su Dena yi wa Kasa Barazana   Shugaba Muhammadu Buhari ya bukaci tsagerun Neja Delta su mayar da takubansu su dena yi wa kasa barazana. Shugaban kasar ya ce babu bukatar sabbin barazana...

Sace Kudin Gwamnatin da Ake yi ba ‘Yan Siyasa ne ke Satar su ba...

0
Sace Kudin Gwamnatin da Ake yi ba ‘Yan Siyasa ne ke Satar su ba - Sanata Urhoghide   Ma’aikatan gwamnati sun fi kowa satar kudaden gwamnati a kasar nan. Dan Majalisar Dattijan ya ce ‘yan siyasa ba su kai kashi 10 na...

Gwamnonin Kudu Maso Gabas Sun Nuna Rashin Goyan Bayan Su Akan Kungiyar IPOB

0
Gwamnonin Kudu Maso Gabas Sun Nuna Rashin Goyan Bayan Su Akan Kungiyar IPOB   Kungiyar Gwamnonin Kudu maso Gabas janye kanta daga kungiyoyin da ke neman ballewa a yankinsu. Hakazalika gwamnonin sun yi Allah wadai da tashin hankalin da ya biyo bayan...

ASUU: Kungiyar na Barazanar Shiga Sabon Yajin Aiki

0
ASUU: Kungiyar na Barazanar Shiga Sabon Yajin Aiki   Wata takaddama ta masana'antu tsakanin ASUU da gwamnatin tarayya na iya faruwa idan har ba a biya bukatun malaman ba. Kungiyar ta fitar da sanarwa inda ta bayyana dalilin da zai sa a...

Kayan Abinci Biyar da Suka Fi Tsada a Kasuwa

0
Kayan Abinci Biyar da Suka Fi Tsada a Kasuwa   Kayan abinci yayi masifar tsada amma a hakan akwai masarufin da tsadar su ta musamman ne. Duk sanda mutum ya ziyarci Kasuwa zai iya gama yawo ya dawo batare daya siya wani...

Ma’aikatan da Gwamnatin Tarayya ta ɗauka a Shirin SPW Sun Koka Kan Rashin Biyan...

0
Ma'aikatan da Gwamnatin Tarayya ta ɗauka a Shirin SPW Sun Koka Kan Rashin Biyan su  Hakƙokinsu   Har yanzun gwamnatin tarayya bata biya mafi yawancin ma'aikatan SPW hakƙokin su ba. Rahotanni sun bayyana cewa an biya wasu kuɗin wata ɗaya yayin da...