Sergio Ramos Zai Bar Real Madrid
Sergio Ramos Zai Bar Real Madrid
A jiya ne kwantiragin Sergio Ramos ya kare da kungiyar Real Madrid.
Real Madrid da ‘dan wasan ba su amince a kan sabunta kwangilarsa ba.
Tauraron bayan zai tashi daga kungiyar da ya yi shekara 16...
Dakatar da Twitter: Fadar Shugaban Kasa ta Mayarwa da Gwamnonin PDP Martani
Dakatar da Twitter: Fadar Shugaban Kasa ta Mayarwa da Gwamnonin PDP Martani
Fadar shugaban kasa ta mayarwa gwamnonin jam'iyyar PDP martani kan batun dakatar da shafin Twitter a Nigeria da FG ta yi.
Gwamnonin na jam'iyyar hamayya ta PDP sun soki...
Gwamnatin Tarayya na Kokarin Ganin an Tsabtace Abubuwan da ke Yawo a Kafofoin Sada...
Gwamnatin Tarayya na Kokarin Ganin an Tsabtace Abubuwan da ke Yawo a Kafofoin Sada Zumunta da Shafukan Yanar Gizo
Majalisa ta saurari ra’ayoyin mutane a kan kiran yi wa dokar NBC garambawul.
Minista ya bada shawarar kafa wasu dokoki wajen aiki...
Najeriya na Bukatar Shugabanni da Zasu Hada Kan ‘Yan Kasar – Yemi Osinbajo
Najeriya na Bukatar Shugabanni da Zasu Hada Kan 'Yan Kasar - Yemi Osinbajo
Mataimakin shugaban kasar Najeriya ya bayyana irin shugabannin da Najeriya ke bukata don ci gaban kasa.
Ya ce, dole ne a samu shugabanni masu son hada kan jama'a...
Lokaci ne Kawai Zai Nuna na yi Ritaya Daga Siyasa Ko Kada na yi...
Lokaci ne Kawai Zai Nuna na yi Ritaya Daga Siyasa Ko Kada na yi - Gwamna Ganduje
Gwamnan jahar Kano Ganduje ya magantu kan yaushe zai yi ritaya daga harkokin siyasa.
Ya bayyana cewa, wannan lamari ne na lokaci, idan lokaci...
Bama Maraba da Kai a Cikin Jam’iyyar mu – Kungiyar Jam’iyyar APC ga Gwamna...
Bama Maraba da Kai a Cikin Jam'iyyar mu - Kungiyar Jam'iyyar APC ga Gwamna Bala Mohammed
Wata kungiya na masu ruwa da tsaki a jam'iyyar APC a jahar Bauchi ta yi ikirarin cewa Gwamna Bala Mohammed na son komawa APC.
Sai...
Gwamnonin Jam’iyyar PDP Sunyi ALLAH-Wadai da Bashin da Ake Bin Najeriya
Gwamnonin Jam'iyyar PDP Sunyi ALLAH-Wadai da Bashin da Ake Bin Najeriya
“Ya kamata a ranto kudi saboda dalilai masu amfani, bashin da ake bin Najeriya a yanzu na sama da Naira tiriliyan 36 ya bayyana a fili mara amfani mai...
Asari Dokubo ya Bayyana Yadda Femi Fani-Kayode ya Hada Shi da Shugaban IPOB
Asari Dokubo ya Bayyana Yadda Femi Fani-Kayode ya Hada Shi da Shugaban IPOB
Tsohon kwamandan tsagerun Neja Delta, Mujahid Asari Dokubo, ya bayyana yadda Nnamdi Kanu ya turo masa.
Fani-Kayode Kamar yadda Dokubo ya bayyana, ya ce sun hadu da tsohon...
Gwamnan Jahar Bauchi ya Kaddamar da Shirin Bada Jari ga Matasa da Mata
Gwamnan Jahar Bauchi ya Kaddamar da Shirin Bada Jari ga Matasa da Mata
Gwamnan Bauchi ya ware kimanin bilyan biyu don tallafawa mata da matasa.
An sa wannan shiri suna ' Shirin karfafa mutane da samar da aikin yi na Kaura'.
Wannan...
Dokar Hana Makiyaya Kiyo a Kudancin ƙasar Nan: Buɗaɗɗiyar Wasiƙa Zuwa ga Jahar Delta
Dokar Hana Makiyaya Kiyo a Kudancin ƙasar Nan: Buɗaɗɗiyar Wasiƙa Zuwa ga Jahar Delta
Wata ƙungiya da ba'a santa ba tayi watsi da dokar hana makiyaya kiyo a fili a kudancin ƙasar nan
Ƙungiyar ta bayyana matakin da zata ɗauka matuƙar...





















