KYPC: Ziyarar Gani da Ido

0
KYPC: Ziyarar Gani da Ido   A kokarinta na wayar da kan al'uma don Samar da Shugabanci da Shugabanni nagari, a jahar Kano, kungiyar Youth Promotion Council (KYPC) a karkashin Shugabancin Comrade Idris Ibrahim Unguwar gini, ta fito da wani tsare...

Kungiyar Kwadago ta Dakatar da Yajin Aikin da ta Shiga a Jahar Kaduna

0
Kungiyar Kwadago ta Dakatar da Yajin Aikin da ta Shiga a Jahar Kaduna   Kungiyar kwadago ta Najeriya ta dakatar da yajin aikin da ta tsunduma a jahar Kaduna a makon nan. Kungiyar ta sanar da dakatarwar ne ta bakin shugabanta, Ayuba...

Zaman Lafiya Shine Abu Mafi Muhimmanci – Sarkin Musulmai

0
Zaman Lafiya Shine Abu Mafi Muhimmanci - Sarkin Musulmai   Mai Alfarma Sarkin Musulmi Sa'ad Abubakar III ya ce ba za a yi yaki ba a Nigeria. Sarkin Musulmi ya yi wannan jawabin ne a ranar Laraba a Abuja wurin taron NIREC. Ya...

Majalisar Dattawa ta Saka Sabuwar Doka Akan Masu Biyan Masu Garkuwa da Mutane Kudin...

0
Majalisar Dattawa ta Saka Sabuwar Doka Akan Masu Biyan Masu Garkuwa da Mutane Kudin Fansa   Majalisar dattawa a ranar Laraba ta gabatar da sabuwar dokar haramta biyan masu garkuwa da mutane kudin fansa. Ezrel Tabiowo, hadimin shugaban majalisar dattawa, Ahmed Lawan,...

‘Yan Bindiga Sukai Hari Jahar Kaduna Sun Kashe Mutane 8

0
'Yan Bindiga Sukai Hari Jahar Kaduna Sun Kashe Mutane 8   Gwamnatin jahar Kaduna ta sanar da wani mugun hari da 'yan bindiga suka kai Chikun inda suka halaka rayuka 8. Kamar yadda kwamishinan tsaron cikin gida na jahar ya sanar, 'yan...

Nigeria Air: Kamfanin Jirgin Saman Nageriya Zai Fara Aiki a 2022

0
Nigeria Air: Kamfanin Jirgin Saman Nageriya Zai Fara Aiki a 2022   Ministan Sufurin jirgin sama, Sanata Hadi Sirika, ya bayyana cewa sabon kamfanin jirgin sama mallakin gwamnatin tarayya, Nigeria Air zai fara aiki a farkon shekarar 2022. Sirika ya bayyana hakan...

Haihuwa da Yawa ba Gidadanchi ba ne, Tara su Barkatai Babu Tarbiyya Shi ne...

0
Haihuwa da Yawa ba Gidadanchi ba ne, Tara su Barkatai Babu Tarbiyya Shi ne Ganganci da Cutarwa - Bello Shehu Maude Ita haihuwa arziki ce, kuma ni'ima ce da Allah Ya ke bawa mutane a duk lokacin da Ya so. Ba...

Majalisar Dattijai ta Nemi JAMB da ta Soke Amfani da NIN Wajen yin Rijista

0
Majalisar Dattijai ta Nemi JAMB da ta Soke Amfani da NIN Wajen yin Rijista   Majalisar dattijai ta umarci JAMB da ma'aikatar ilima su soke wajabcin amfani da NIN wajen yin rijista. Majalisar tace kamata yayi hukumar NIMC ta nemo hanya mafi...

Abinda NLC Keyi Tamkar ‘Yan Bindiga ne, Masu Garkuwa da Mutane da Suka Addabi...

0
Abinda NLC Keyi Tamkar 'Yan Bindiga ne, Masu Garkuwa da Mutane da Suka Addabi Al'umma - Gwamna El-Rufa'i Gwamna Nasir El-Rufai ya sha alwashin sallamar dukkan ma'aikatan da suka shiga zanga-zangar kungiyar kwadago a jahar. An kulle gidajen mai, bankuna, tashohiin...

Gwamnan Jahar Delta ya Sallami kwamishinoninsa 25, Shugaban Ma’aikata da Sakataran Gwamnatin Jahar

0
Gwamnan Jahar Delta ya Sallami kwamishinoninsa 25, Shugaban Ma'aikata da Sakataran Gwamnatin Jahar   Gwamnan jahar Delta ya sallami kwamishinoninsa 25, sakataren gwamnatinsa da kuma shugaban ma'aikatan fadarsa. Kamar yadda tsohon kwamishina yada labarai na jahar ya sanar, yace gwamnan yayi haka...