Gwamnatin Amurka ta Kama Babban Hadimin Gwamnan Jahar Ogun, Abidemi Rufai a Kan Laifin...
Gwamnatin Amurka ta Kama Babban Hadimin Gwamnan Jahar Ogun, Abidemi Rufai a Kan Laifin Damfara
Gwamna Dapo Abiodun na jahar Ogun ya dakatar da Abidemi Rufai.
Gwamnatin Amurka ta kama Rufai, wanda ya kasance babban hadimi na musamman ga Abiodun kan...
Gwamna El-Rufa’i ya Sallami Ma’aikantan Jinya da ke da Mataki na 14 Zuwa Kasa
Gwamna El-Rufa'i ya Sallami Ma'aikantan Jinya da ke da Mataki na 14 Zuwa Kasa
Gwamna El-Rufa'i ya Sallami Ma'aikantan Jinya da ke da Mataki na 14 Zuwa Kasa Gwamna El-Rufa'i ya Sallami Ma'aikantan Jinya da ke da Mataki na 14...
Zanga-Zangar ‘Yan Kwadago: Sifeto Janar na ‘Yan Sanda ya Tura Jami’an ‘Yan Sanda Jahar...
Zanga-Zangar 'Yan Kwadago: Sifeto Janar na 'Yan Sanda ya Tura Jami'an 'Yan Sanda Jahar Kaduna
Shugaban ‘Yan Sanda na kasa ya tada Dakaru na musamman zuwa Kaduna.
IGP Usman Alkali Baba ya bada umarnin a tabbatar da zaman lafiya a jahar.
Hakan...
Hukumar EFCC ta Kama Tsohon Gwamnan Jahar Kwara, Abdulfatah Ahmed
Hukumar EFCC ta Kama Tsohon Gwamnan Jahar Kwara, Abdulfatah Ahmed
Hukumar EFCC ta yi babban kamu yayin da ta kame tsohon gwamnan jahar Kwara Abdulfatah Ahmed.
Rahoto ya bayyana cewa, ana zargin gwamnan da karkatar da wasu makudan kudade mallakar jahar.
An...
Abinda Ya Jawo Rashin Tsaro a Jahar Kaduna
Abinda Ya Jawo Rashin Tsaro a Jahar Kaduna
Femi Falana da ASCAB sun ce an kori Ma’aikata kusan 60, 000 a Jahar Kaduna.
Idan hakan ya tabbata, gwamna Nasir El-Rufai yana korar ma’aikata 280 kullum.
Femi Falana yace korar Ma’aikatan da ake...
Noma Shine Tushen Arzikin Najeriya kuma Wiwi Tana Samar da Arziki – Benjamin Kalu
Noma Shine Tushen Arzikin Najeriya kuma Wiwi Tana Samar da Arziki - Benjamin Kalu
Mai magana da yawun majalisar wakilan Najeriya, Benjamin Okezie kalu yace majalisar na kokarin halasta noma da safarar wiwi.
Kamar yadda ya bayyanawa manema labarai a garin...
Jawabin Mataimakin shugaban Ƙasa, Farfesa Yemi Osinbajo a Kan Tsayawa Takarar Shugaban ƙasa a...
Jawabin Mataimakin shugaban Ƙasa, Farfesa Yemi Osinbajo a Kan Tsayawa Takarar Shugaban ƙasa a 2023
Mataimakin shugaban Ƙasa, Farfesa Yemi Osinbajo, ya bayyana matsayarsa a kan takarar shugabancin ƙasar nan bayan kammala wa'adin Buhari.
Mr. Osinbajo yayi watsi da wani shafin...
Matsalar Tsaro: Gwamnonin PDP 13 Sun Shiga Ganawa
Matsalar Tsaro: Gwamnonin PDP 13 Sun Shiga Ganawa
Wasu gwamnoni a karkashin inuwar jam'iyyar PDP sun shiga tattaunawar sirri kan batun tsaro.
Gwamnonin 13 suna ganawa ne a jahar Oyo, inda ake sa ran isowar wasu sauran gwamnonin.
Ana sa ran za...
Abinda ya Kara Karfin Rashin Tsaro Musamman a Arewa Maso Gabas – Sanata Shehu...
Abinda ya Kara Karfin Rashin Tsaro Musamman a Arewa Maso Gabas - Sanata Shehu Sani
Sanata Shehu Sani ya alakanta talauci ta karyewar tattalin arziki da ta'addanci a arewacin Nigeria.
Shehu Sani ya yi wannan furucin ne a yayin da ya...
Masarautar Katsina ta Fadi Dalilinta na Soke Hawan Sallah a Wannan Shekarar
Masarautar Katsina ta Fadi Dalilinta na Soke Hawan Sallah a Wannan Shekarar
Sarkin Katsina ya kashe bukukuwan hawan sallah a wannan shekara.
Abdulmumin Kabiru Usman ya bayyana wannan a wata sanarwa jiya.
Mai martaba ya ce za ayi amfani da lokacin wajen...





















